Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 167

Chapter 167

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,195 words 0 views Progress saved
Download Book

ya girgiza a kausashe ya ce" wato bawa ba zai taba yin asara irin ta yayi asarar uwar y'ayansa managarciya, tabas asarar kudi ko wata kadara ba zata taba kamo asarar rasa mata ta gari ba " Kansa ya dan girgiza a hankali ya warware nadin dake kansa sai da ya sauke ya ajiye ya ci gaba da fadin" meye wannan nadin? Me ke tatare da shi bayan tarin hatsari da tarin tashin hankali?, a wannan nadi bawa na iya haduwa da halakarsa, a wannan nadi kana iya kwonciya cikin fushin ubangiji, a wannan hadin zaka iya rasa lafiyarka, nutsuwarka, wadatacen lokacin kanka kai idan ka yi wasa harta sa ibadar ba zaka tsayar ba.....tabas nima wannan nadi ya min ilah, daga bakin lokacin da ya dauki girman kai, neman fitina, izgili, hayewa a kan matata da y'ayana mata, haka kuma ya hanna min wadatacen lokacin da zan ringa hankalta da irin abinda ke wakana da ahalina ta hanyar fahimtar yaya mu'amalarsu take da talakawana, da jama'ar garina koda kuwa sunna boyewa a cikin gida, a tunanina matar kirki nake aure da ita harma na kasa tunanin cewa tarbiya fa ba iya mace kawai ake sakarwa ba, dole ka kama a matsayinka na namiji, dole ka rintsa tsawatar da abubuwa da dama ciki kuwa harda iyalan naka....." Shiru ya yi ya sada kansa, cen ya dago yana bin su da kallo ya ce" sai gashi nima na baiwa mulki madaukakin darajar da iya shi kawai yake da lokacina, shi kuwa sai ya samu wannan damar ya yi min ilar da ya lalata min tarbiyar y'aya, ya kara baiwa matata kofar lalata tata tarbiyar ita kanta " Sai da ya share zufar dake keto masa sannan ya kausasa muryarsa ya tsatsare su da duban da du suka kara shiga hankulansu ya ci gaba da fadin"" Sai dai ba zan kuma sakacin nan ba, ina mai tabatar maku zan yiwa mulki rashin kunya ta hanyar kiyaye masa na yi masa jan ido na nuna masa mahinmancin iyalaina, da ni kaina, yarinyata mace ta aikata laifin da ya fitar da ita daga gidan miji, sanadiyar hakan zan kaita dakin horo na cikin masarauta cen cikin bangaren bayi! " Gaba dayansu abin ya dake su, ciki kuwa harda Zahrau da ta san da maganar rigimar aman bata san saki ba da kuma decision din mijin nasu Ai kam a yanzu sai Gimbiya ta kasa rike kukanta, a bayane ta fashe da wani irin kuka ta budi bakinta ta ce" me na yi da tsanani haka?, me ya sa komai ke son juye min kuma ake gannin laifina? Haba adalina, haba uban gidana me yasa a yanzu kake yanke hukunci mai tsanani a kaina? Haba aban yarimana, me ya sa kake son ido rufe sai ka wulakanta ni a gaban makiyana?, ka duba ka ga matar yarima yanzun ta sameni da kukan wai ya tafi Damagaram, shi SHAHEED din maimakun ya fara kiranka ya maka bayanin laifin da ta yi sai takardar saki ya turo maka maimakun kaima ka sakar masa kanwarsa sai ka bige da wani rarashinsa?, shin meye laifina ko na y'ayana dan mun ki kishiya?, kishi haram ne? " "Ki min shiru ko na sabauta maki halitarki na saba kamaninki na gigita kwakwaluwar ki a wajen nan ke Baratu!" Muryar Sarkin Agadez ta karade wajen ransa a bace ya dora da fadin" tir da matar dake takama a kan kowa, BARATU ni ne sarkin ama ko ni da kin samu da kin mulke ni, kar ki yi tunanin a zaunen da muke ban san komai a kanki da kan irin rayuwar da y'ayanki ke cakulawa a gidajen aurensu ba, idan baki manta ba a zaman da kuka yi a dakin Zinariya nazajen y'ayanki sun masu magana cewa idan suka kai gobe su kam kar su dawo masu gida, baki yi tunanin maganar mai tsauri bace? Ni na tura masu da sakon hakan aman sai kika kasa ganewa domin ke din banzar uwa ce!, kin kai ni wajen da zan dauki mataki a wajenki BARATU! Tabas ba zan zuba ki a cikin dakin horon bayi bisa hujata na kin yi sake da tarbiyar y'ayana ba, ama zan tura ki gida ki nuna masu halayanki, ki gwada masu wacece ke, su ga irin wulakanta sun da kike yi, na tabata mai martaba sai ya mayar da ke baiwa kaskantaciyar baiwar da bata da wata daraja domin kuwa sam baki da halayan y'ayan sarauta!" Yana gama fada a kausashe ya mike ya bar komai a nan ya nufi cikin uwar dakansa Gimbiya, wato BARATU ta rasa wani tunanin zata yi a zaunen da take, tabdijan, za'a turata gida? Da tsufanta gode gode da ita? Zuwa gidanma a matsayin a saka ido a halayanta? Ita kam ita ce zata he gidansu a haka? Lalle da ta gane bata da wayo domib kuwa yayanta dake kan sarauta sai ya nuna mata bata da wayo, mahaifiyarta kuwa dama mace ce da sam basa shiri tun bata kawo yanzu ha domin kuwa tun da ran mahaifinta take alwashi a kan halayanta, a yanzu haka sai su yi kwana uku basu gaisa ba, ba dan komai sai dan tana kiranta zara kama yi mata fada a kan rayuwa Tana nan wajen zaune har su Zahrau suka mimike suka bar wajen, domin su dai koda sun so rarashinta su nuna mata hanya ita din ba mai sauraronsu bace, idanma bata ce sun mata magani da mijinta ana son rabasu ba ai da kyau, hukunci sarki kuwa ya aiwatar da shi daidai yanda ransa ke so, dan kuwa kwarai hakan ne giyar sarauta ta dauki zuciyar Gimbiya da wasu daga cikin y'ayanta ta hura su ta yanda sun samu wani irin hauhawa da tunanin kaf duniya babu wanda zai iya kamo su ciki kuwa harta da mazajen aurensu dan haka sai suka yi gum suka kara gaba...... wuta ai ruwa ke kasheta! .......................................... Su UMMU basu dauki wani lokaci mai tsayi a wajen yarima ba, hasalima sun kasance masa wasu irin ababe masu daraja da wuyar gani, ya zamanta muryar Ummukulsum yake mararin ta buda baki ta yi ta masa bayanai masu dadin sauraro, sai dai bayan gaisuwar da ta shiga tsakaninsu sai kawai ta yi shiru abinta tana sauraron yanda suke gaisawa da Ummulkhair, Sai dai tarbiyar yan matan ta matukar tsaya masa a rai, jan ajinsu ya saka masa jin nutsuwa a zuciyarsa, uwa uba kunyarsu ta saka masa jin tausayin wace wannan lamari ya ritsa da su, sosai ya kara yarda cewa idan Allah ya taimake shi ya sameta a matsayin mata lalle ya samu nagartaciyar mace, zata tarbiyantar da y'ayansa, zata ja ragamar gidansa da kunya da kyakyawar mu'amala, shi dake dan sarkin sai yar bak'ar kanwar matar mahaifinsa ta zame masa itane sarauniyar, domin kuwa sai ya ringa dan takalo maganar da zata yi, har dai ya hakura suka rabu cike da begen son kara ganninta, aman ya shaida mata ba zai bar garin ba sai da amincewarta , wato ta bashi damar gabatar da magabatansa A daidai nan ne ta dan dago dubanta, ta kuma kallon zankadedwn yaron kafin ta sada kanta da sauro domin ya yi mata wani tsatsarewa da ido ne, a sanyaye ta

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191