Chapter 187
Chapter 187
sai mun fita hayacinmu, wai sai kawai yanzu na ga message" Ammi da farin ciki ya kasa boyuwa a fuskarta tana daria ta ce" tun karfe daya take nakuda, shima ogan ai tun lokacin na gwada kiransa ama ba'a daga ba sai na masu uzuri kawai Muna tsaye muna kulawa da ita har abin ya idasa kankama, walahi Allah ya bata mai sauki tunda an sauka lafia, ama ai haihuwa haihuwa ce DAYABU" Yaya Dayabu ya ringa jejera mata sannu, shi kuwa Shaheed ya rike hannunta na dama yana kallonta, wani irin farin ciki, da madaukakiyar kaunarsu baki dayansu ya saka shi jin son ya rukunkumeta ya kwala ihun sunnansa ya yi ta murna Karshe dai a wajen nan har Nadia a nan ta same su, inda ta ringa santin babis din maza baki dayansu masu girma da kyau kamar zata hadiye su haka take ji a cikin zuciyarta Sun hade, sun cakule, harta da yaran sun saki jikinsu a gaban Sultan wanda ya kasa ya tsare yara a hannunsa haka kuma hannunta a hannunsa ya kasa saki sai faman murzawa yake a haka har aka zo maganar shayarwa nan ya kura mata ido cike da birbewa yana kallon yanda suke kiciniya ita da Ummulkhair Kansa ya dan girgiza yana murmushi ya mike ya bar wajen dan a baiwa masu son shigowa barka danar shigowa domin an dakatar da su a waje Saura daya kwalin kwalππ in sha Allah [3/31, 11:36 PM] BAK'A CE: π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *Na* *SAJIDA* π«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€ β *[ T.M.N.A]* β πποΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ *68* *ND* *ND* *ND* *ND* *ND* *ND* An sha Sunna lafia, sunnan da idan na tsaya zane dole ne mu shekare a wajen nan, harka ce ta manya, manyanma saraki dan haka ki hasaso yanda lamarin ya wakana hajiata, yara sun ci sunnan ABDALLAH da MUHAMMAD Sunna yin sati biyu da kwana biyu auren yaya Dayabu ya rage saura sati uku Nadiama ta haihu, ta samu yaronta namiji fari tass shima kato da shi Nan aka kuma yin wani zaman sunnan, inda baki daya Najeeba ta hargitsa taron ta hanyar shigar da take sakewa, gata jegon ya karbeka fatarta ta kara murjewa , sai kawai take baza abin kallo da kanshi idan ta gita, haka kuma a tsaye take kan kafafuwanta a kan al'amura Uwa uba mawakiyar nan ce ta larabawa ta sake zuwa, wada a lokacin da kidan ya tashi SHAHEED sai da gabansa ya fadi da sauri ya bada umarni a kaiwa Najeeba karamar wayarsa dan ya san batama san inda tata wayar take ba Murmushi kawai take zubawa a lokacin da take jin kashedinsa na kar ta kuskura kar ta yarda, kar ta yi gigin yin rawa A hankali ta furta" Haba takawa, haba uban gudan Beebah......zan yi maka rawarka a daki ne zan juya maka har na kada maka kugu na yi maka rawar kalangu daga ni sai kai, na daina rawa ko dan su Abdallah " Murmushi ne ya subuce masa ya ringa dan gyada kansa cike da kasaita hakan ya sa dogarai sada kawunnansu sunna miko gaisuwa da kirari dan gannin Saraki na murmushi ya tafi duniyar shauki (π) Gimtsewa ya yi yana mai kashe kiran tare da sauke ajiyar zuciya An watse taro lafia, bayan watse taro ne mahaifiyar Nadia ta zo har wajen Ammi ta duka ta nemi alfarmar Nadia ta je gida ta yi wanka, ba dan komai ba sai dan ita likita ce kuma Nadia ta karu sosai wajen haihuwar nan tana son kulata da kanta Duda ba'a yin hakan, ba'a zuwa wanka a gidan sarauta, ama sai Ammi ta yi mata wannan alfarma, domin kuwa tun saran da maciji ya yi mata suka so hakan aka hanna a yanzun kam sai ta basu wannan dama domin ko ba komai iyayenta ne ai kuma suna da karamci da kawar da kai _________________________ Shirye shirye ya kankama, Ummukulsum ta shige dakin gyara, inda Najeeba ke makalewa itama ana bata gyaran nata na musaman domin du wani abin da Ummu zata sha tare suke sha, harma ta fita mayar da hankali domin a yanzun ta fita sannin darajar abin auren kara karasowa yake , bai fi sauran kwana biyu kadai a daura auren Yaya Dayabu da amaryarsa ba, sannan na su ummu da Yarima A wannan rana ne su Zahrau, su Yarima ango da baban amininsa mai sunna Idriss suka yada zango a garin damagaran tare da yan rakiyarsu tun karfe goma na safe cikin jirgin air france da ya wuce dan sauka a garin Niamey Sunna sauka hadewa suka yi da yan uwanta suka harhada abinda suka ajiye a grup din da suka yi create iya su yan matan sukai shawara dan bada gudunmuwarsu ga yayansu abin alfaharinsu Zahrau kanta da take babarsu wace komai ya shiga hannunta sai da ta yi mamakin irin kokarin da suka yi, nan suka samu Ammi da Ummu wace itama ta zo gidan a yau domin a nan masarautar za'a gabatar da shagulgulan auren duka biyu suka zube masu tarin kudin da takardojin adu'o'in kananun da suka rubuta ciki kuwa harda takardar Najeeba inda ya rubuta kalamai kamar haka "YAYANA, INA MAKA ADU'A KA SAMO MIN BABIES MATA DA YAWA YAWA YAWA" Du daria suka saka , a lokacin da aka yi kiransa aka gabatar masa da irin kokarin kannen nasa sai kawai ya hade su baki dayansu a jikinsa yana dan bubuga bayansu, tabas ya ji wani irin dadi mai sanyaya zuciya sannan ya kara ji a cen kasan zuciyarsa cewa ahalinsa ahalinsa ne, jinnin Mutalab ba zasu taba zubar da dan uwansu ba A tsaye suke kan kafafuwansu kan shirye shirye Rana na yi suka kwasa a cikin motoci tare da dogarai yan rakiya wajen motar dogaran kanta mota hudu ce suka saka su a tsakiya cikin shiga ta alkyaba a rurufe masu ko'ina suka yada zango a gidan su amaryar yaya Dayabu Irin tarbar da suka samu sun ji dadinta sosai, iyayenta ba wasu masu arziki bane ama mutane ne masu wadatar zuci, an masu dahuwa an gyara masu waje an shinfida masu tabarmu da darduma an kawo masu sansanyan tukudi wanda ya ji damu da sansanyar solani ya sha siga da kayan kanshi ga uban cikwui din dake ciki Ai kau suka baje tamkar ba matar sarakai bane a wajen suka sha abinsu ana wasa ana daria inda mutane ke ta son su samu damar ganninsu aman dogaran nan sun kasa sun tsare dan kuwa kiran da sultan ke yi yana karawa ya kara saka sarkin Dogarai tsayawa kikam a kofar shiga sai muzurai yake ya kasa ya tsare domin uwar dakinsu na ciki Abinda ya kawo su suka shiga yi, wato kitso da kunshi, sun raraba aiyukan a tsakaninsu inda kanwarsu mami itama ta kware a wajen zana kunshi kamar wata aljannah haka ta ringa zane masu kafafuwa Najeeba kam ta cire alkyaba ta ajiye ta shiga yaryarawa Auntunsu kitso wace ta sake cikinsu take kara karantarsu da jin kaunarsu a cikin zuciyarta domin ita a duniya ta tabata Allah ne ya wanke ya bata wannan bayin Allah da ake tsoro a cikin gari, ita kam sam bata ga abin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191