Chapter 58
Chapter 58
uba ya kamo kanwarta ya rike a jikinsa sannan ya ci mata namanta take kallonsa Dagowa ya yi ya kai hannunsa ya danna wajen kashe wakar sannan ya hada idannuwansa da ita Ido daya ya kashe mata ya dage mata gira daya hakan ya saka ta yi gagawar cire dubanta a kansa tana furta" meye wannan kuma kamar wani dan iska kana kashewa mutun ido, ko dau a yar iska ya daukeni? Shi bai san ko kawance bana yi da mace farar fata ba shine zai ringa damuna shi wani garjejen fari, yo farin mutun ai sangarta ta kare a wajen, kayan tsantsane kawai Dubansa ta kuma yi ta ga yana son bude ice cream din, hakan ya saka Nusaiba yin dare dare a saman kafarsa har tana masa daria tana nuna masa Kai yaro, yaro, bashi da hankali, ta fada a kasan zuciyarta A fili sai ta tsinci kanta da furta" Me ya sa kake saka kwali a idannuwanka sai kace wani dan daudu ko boka? Kansa ya dago jin yanda ta yi tambayarta kai tsaye , abin sai ya zame masa wani banbarakwai, sai yake jinsa normal mutun kamar kowa Tambayar baba ce, sannan ta rashin kunya ce Aman sai ya ga ai tambaya ce dan haka sai ya mayar da dubansa wajen Nusaiba ya ce" Bonjurnoπ§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *Na* *SAJIDA* π«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€ β *[ T.M.N.A]* β πποΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 24 Mayar da dubansa ya yi wajen Nusaiba wace ya hudawa Ice cream ya saka dan cokali ya dan dibo ya kai bakinta, A hankali ya furta" kennan ba bambanci tsakanin abinda Allah ya zana da kansa da wanda mutun ke iya sakawa? Da sauri ta kuro ido ta yi gagawar furta" astaghrullah Shima yana kallonta ya ce" sabo na yi? Nifa tambaya na yi Sai a lokacin ta yi kokarin tsurawa idannuwan nasa ido, sai da ta ji har tsigar jikinta na tashi domin wannan kwalin wani kwali ne mai matukar tasiri, kwali ne mai kayar da gaba da saka mutun sada kansa koda kuwa bai so ba, kwali ne dake matsayin fatar mutun ba wai saka shi aka yi ba , hakan ya sa wajen ke daukan du yannayin da cikin kwayar idannuwan ke da shi Kwalin a yanzu kyalkyali yake duda hasken duhunsa ya dan risina sakamakon gajiyar dake tatare da shi Da sauri ta kawar da kanta tana jin wata boyayiyar ajiyar zuciya na kwace mata har ta dan sosa gaban goshinta Cikin nutsuwa ya kawar da dubansa shima a ransa yana fadin" marar kunya na so na ga shin ke bashi da karfin saka ki kasa kallonsa ne ko me? Nusaiba dake wasa da ice cream din ta lakato ta nufi wajen bakinsa Shi kansa bai yi jiran zuwan hakan ba domin ya kuma ciran kilishin nan da ya yi masa dadi a bakinsa yana dan taunawa a hankali Kawo abin ta yi wajen sajensa tana son lakata masa a bakinsa sai ta lakata masa shi a wajen gemunsa Idannuwansa ya dan zaro yana gannin abin ya bata daria, dan haka sai ya kalli Najeeba Gani ya yi kanta na wajen wayarta tana dadanawa Lakuta ya yi itama ya kai mata bakinta hakan ya sa yarinya ta ringa kaucewa ita wasa ne yake mata A hankali ya ji zuciyarsa na tunzura shi kan ya yiwa yarinyar wasa, dan haka sai ya bada hankalinsa a hankali ya shiga yi mata cakulkuli Ihun dariyar da take ne ya saka Najeeba dagowa da sauri tana kallonsu Ido ta zaro gannin yanda Nusaiba ke zaune dare dare saman cinyar bakon mutumen da bata sani ba sai faman wangala masa daria take Fuskarta ta hade ta ce" Nusaiba Da sauri yar ta juyo tana kallonta Najeeba ta ce" meye haka? Me na ce da ke? Bakya jin magana ko? Da sauro ta sauka daga saman cinyarsa ta koma jikin Najeebar ta zauna tana kallonta ta ce" aunty ba zan kara wasa da namijin da ban sani ba, ki yi hakuri kar ki fasa yawo da ni Bata kuma yi mata magana ba sai kokarin mikewa da take ta kama hannun kanwar tata Bata bi ta kan Ice cream din, da naman da kuma dardumarta ba ta nufi motarta Sai da ya dan bi su da kallo kafin ya mike cikin izarsa ya dan duka ya dauke kayan harda dardumar aman bai ninke ba domin shi dai zai iya rantsewa yau ya fara yiwa wani aiki bayan mahaifiyarsa, ko mahaifiyar tasa aikin ba wani bane sai irin idan sunna zaune yakan dan masaging din hannayenta, ko ya miko mata abinsha ko abin ci, ko ya gyara mata zaman takalmanta dai haka Sai gashi ya dauko ledar nama, da su ice cream ya bi bayan yarinyar da yake dakon kamata da abinda yake sane da tana aikatawa haza yake son ganni dan hukuntata a fili ba a boye ba ya bita da kayanta Bayan motar ya saka hannunsa ya bude ya zuba kayan a ciki yana gannin yanda ta juyo tana kallonsa da mamaki Bata ce da shi komai ba saima jan motar da ta yi bayan ya rufe ta yi gana tana kara yiwa Nusaiba fadan wasa da maza ko waye Bayan motar ya bi da kallo har suka bacewa ganninsa Kansa ya girgiza yana dan murmushi, wato da ake cewa wanzam baka so a jikinka haka ne ko? Ita tana yawonta aman tana yiwa kanwarta fadan kar ta ga tana wasa da maza Fuskarsa ya kara hadewa ya juya ya nufi wajen zaman domin bai gama hutawar da ya fito yi ba, Zama ya yi ya dora kafa daya kan daya Dan gishiri gishirin da ya ji a lebensa ya saka shi dan kallon hannunsa Da san abin mai a jiki irin maikon kilishin kadan sannan ashe abin ice cream din har a rigarsa Mikewa ya yi ya nufi motarsa Hannunsa ya mika ya janyo abin goge baki da goran ruwa ya matsa gefe ya ringa goge du inda ya san zai samu abin Sai da ya gama gogewa tas tas sannan ya mika hannunsa ya amshi kayansa da amintacensa ke miko masa ya koma gefe ya shiga kimtsawa Yana gyara rawanin kansa ya kuma girgiza kansa a ransa yana ayanna" ita ga salihar mace mai tarbiya? Lale da bakone ni a rayuwarki da hakan ya birge ni, sai dai Zan iya rubuta labarinki a tafin hannunki harda wanda ke baki sani ba! NAJEEBA zaki zamo aya a garina, a kanki zan yi maganin kananun yan tsageran garina! Ya kasance a wannan dare cikin nishadi da dan sanyi a zuciyarsa wanda ya jima bai ji ba a kala tun rasuwar yaronsa Tabas wasa da Nusaiba da ya yi ya saka shi jin sanyi a zuciyarsa dan yarinyar sosai ta rukunkumeshi sai da ta saka shi yi mata murmushi mai sauti sannan ya bita da cakulkuli duda sakaryar yayarta ta rabata da shi dan iyayi nata Adu'a ya yiwa kansa da sauran musulmai baki daya na Allah ya basu masu albarka baki daya Sai a lokacin ya tuna da cikin jikin Zinaria, cikin na nan ko ta barar da shi? Duda da irin zubde zubden jinnin da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191