Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 108

Chapter 108

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

a dan rikice ta ce" Kai meye kake kalona? Sai kuma ta sosa goshinta ta ce" ka yi ka kai min su makaranta ka wuce aikinka fa? Bana son shashanci ka zo ka wani zauna ana tausarka sai ka ga kanwarka da ka kai gidan miji jiya ba! Tana fada ne tana kokarin shigewa ciki Da ido suka rakata har ta shige kafin su kali junna su sakarwa junna murmushi Zahrau ce ta fito sanye da hijab tana dan sauri ta ce" Anmy, ina zuwa zan je bangaren SULTAN Anmy ta dan zabura ta kaleta sai kuma ta koma ta zauna a hankali ta gyada mata kai Ficewa ta yi hankali kwonce ta nufi bangaren A lokacin da ta shigo abinda ta ganni ne ya bata mamaki, auntyn Nadia ce rike da hannunta sunna tafe a hankali zasu bi ta corridor su shige ciki Irin tafiar da take Zahrau ta bi da kallo kafin ta kai tsugune ta shiga gaishe shi Kamar yanda ya saba amsawa hakan ce ta faru kafin ya yi mata nuni da dakinsa Kanta ta kara sadawa kafin ta mike a hankali ta nufi dakin, zuciyarta kuwa cike da sake sake da son sannin abinda Nadia ta yi a bangarensa da irin tafiarta Saurin korar abin ta yi a ranta dan gudun kar zargin ya yi yawa ta shiga dakin Irin yanda ta yi karo da bra, da pant da rigar Najeeba ya sakata saurin shiga nemanta a cikin dakin Idannuwanta ya sauka a fuskarta hakan ya sa ta nufeta da sauri tana kiran sunnanta a hankali Najeeba ta buda idannuwanta da sukai mata nauyi ta sauke a fuskar yayarta Zahrau ta yi saurin dago kanta cike da tausayi ta ce " NAJEEBA, sannu, sannu kanwata Najeeba ta kara dora kanta a hankali saman cinyarta , a lokacin wasu hawayen suka kara balewa a idannuwanta Muryarta a raunane ta ce" ban taba sannin Ahalin Mutalab zaku ki saurarena ku min auren nan bayan ina fadi a sannu ina fadi da ihu cewar kar a mun hatsari ne ga rayuwata ba, sai gashi a kaina an fara inda yaya ya nuna min idan na ki zai yi kuka, su ummu suka nuna min ai alkairin kennan, Anmy bata zauna mun zanta ba, Abih bai bani lokacinsa ba, ke kina nesa idan na kira bakya dagawa, sai ga bakuwar da ta zo ta wanken fuska da mari du a kan auren nan? Zahrau ta ji zuciyarta ta karye, a hankali ta ringa shafa kanta ta ce" Najeebana, zafin ciwo ne ke damunki, idan kika shiga ruwan zafi kika sha magani zaki ji ki garas, ki yi hakuri kin ji? Ki daina fadin magangannun nan a kanmu, Najeeba ba zamu taba juya baya a wajen da zaki cutu ba, kuma iyayenmu ba zasu taba yi maki shiru da gabgan ba, sunna tsoron su saurareki ne ki ci galaba a kansu har su janye auren nan, Najeeba Ummu kuwa kin san halinta, idan tana waje ki kiyayi abinda zai kaita makura, kin mantata ne? Bata son irin halayan nan kin sani sarai a kan zumunci bata saurarawa, Ummu idan muka yi fada zata hade mu ne ta bamu punishment din da da kanmu zamu dawo nemawa junnanmu hakuri, kin manta a lokacin da yaya kan yi fushi da mu irin yanda take zaunar da shi ta ringa nuna masa mahinmancin junnanmu? Ki daina jin haushin ummunmu, domin uwa ce a wajenmu baki daya NAJEEBA ta cije lebenta tana jin ciwo a zuciyarta ta ce" ba zaki fahimta ba, Zahrau, ba zaki fahimci abinda ke faruwa da rayuwata ba, kin ga, ashe shine muke zama a stade, kuma shine muka buga basket ball, Zahrau, ya wulakanta ni, ya nunan ba kowa bace ni, ya kawo Nadia ya kwo........ Rufe bakinta Zahrau ta yi, a hankali ta ce" ki yi hakuri Iya kalmar da ta fada kennan kafin ta shiga kokarin kamata Du irin abinda take Najeeba na kallonta ne kawai, domin a tunaninta wannan bacewar shinfidar da har ya bushe nata ne Shirun ta mata dan ta lura bata so ta yi mata bayanin abinda ya faru, Lebenta ta kara cijewa a lokacin da Zahraun ta fita dan zuwa ta samo wata suturar kafin ta tafi da ita Aman Allah ya taimake ka, tun jiya ka bani amsar eh zan dauki abin shinfidar amaryarmu, dan me zaka hanna a yanzu bayan kai ka fada? Muryar Zinaria ce kw bayani a sanyaye Shaheed kuwa na sauraronta Wayarsa ta kara yin vibration din mesage Yana dubawa ya ga sakwon eh za'a samu waje sosai a jirgin da zai shigo daga niamey sannan ya wuce agadez Amsa ya turawa yaron nasa wanda ke kula da shagonsa na kayan gini cewar a je a ciro tiket na iya adadin mutanen da ake bukata Dubanta ya yi yana karantarta, A hankali ya ce" na wanke abin shinfidar, yana hankalce da ita Da karfi ta ce" Meh? Ka wanke? Wani irin wankewa? Kai ne zaka yi wanki? Ko dai bata kawo budurcin nata ba? Duban da ya sauke a kanta ne ya sakata saurin yin shiru da maganarta sama sama Da sauri ta dan duka ta nemi afuwa sannan ta mike ta nufi hanyar bangarenta kamar zata fadi Tana zuwa ta karasa da saurin jikin mahaifiyarta tana kuka ta ce" wai ya wanke, wani irin wankewa? Shine zai wanke? Mahaifiyarta na shafa kanta tana cije lebenta, ya wanke? Idan har ba'a samu jinninta ta haka ba, bata tunanin akoy yanza zasu yi su samu Sai dai zasu kwatanta ko yayane Yana nan zaune har Zahra ta dawo ta shige ciki Bata jima sosai ba ta fito sunna tafe a hankali kan Najeeba na saman wuyanta Tsayar da ita ta yi ta karasa ta duka ta dauki alkyabarta ta dawo a hankali ta rufa mata kafin ta kara kamata su nufi hanyar fita Idannuwansa ya dago daga kallon gefen da yake ya sauke a bayanta, wani yam yam ya ji a jikinsa hakan ya sa ya cire dubansa daga kanta yana kallonsu har suka fita sannan suka dauki hanyar coridor din da zai kaisu bangaren Anmy Haka kawai ya dan kurawa waje daya ido, ba abinda yake gani sai abin nan da yatsarsa ta dangwalo Nan da nan ransa ya ringa baci Bacewa mai tsanani A kasan zuciyarsa kuwa ya furta" *ta zo ta baka nutsuwa, shin haka ta mike a gabanka ka tana wajen da ka yi niya?* idannuwansa ya kara rintsewa da karfin gaske yana jin kansa na neman kwasan ciwo Mikewa ya yo da sauri yana koran tunanin nan ya nufi hanyar fita Rumfa zai je wace aka kama macizai har uku a cikinta a jiya, Mugayen macizai ne masu baban dafi Macizan na cikin gidan ne, a yau dai zai gansu da ransu, a yau zai dauki hannu na mai su Tabas tun yana yaro aka koya masa harkar wasa da maciji, zai iya cewa a kusa kusan nan a cikin gidan sarautar du kalar macijin da aka yarje a shigo da shi to fa sai ya san wanda yake da damar iya kula da shi dan kar a shigo da wanda zai bace ya jiwa mutane A kaf masarautar nan basu san cewa

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191