Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 189

Chapter 189

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,190 words 0 views Progress saved
Download Book

irin bajewa wanda ke nuni da kibar haihuwar a cen ta tare, sai mamanta da suke cike bam ga ruwan nono na shayarwa ga asalin halitarsu Ajiyar zuciya ya ringa saukewa yana jin wayarsa na ta tsuwa, kiran nan ya kai na tara a kadan, tun da magariba ake kiransa aman wannan da ya zamanto a kusa kusa sai kawai ya mika hannunsa ya dauko yana mai duba sunnan dake sama Dan kara kurawa sunnan ido ya yi da dan mamaki, dan gannin Gimbiyar garin agadez ce, Yana da numberta a wayarsa, ama kira bai taba hada su kai tsaye ba, koda jaje ne ko gaisuwa takan bi ta kan y'arta ne Rage sautin kidan ya yi ya dan gyara kishingidarsa da wayar a hannunsa da kuma tablettt din yana kallo ya amsa kiran ta hanyar salama cikin nutsatsiyar muryarsa mai kamala Mamaki ne ya dirar masa jin tana gaishe shi, bai idasa mamakin ba ta dora da kara neman afuwarsa sannan ta fara magana a sanyaye kamar haka" yara sun zo Damagaran wajen auren, aman mai martaba ya hanna masu sauka a fada cewar su sauka a gidan kanwata da safe zasu zo baki dayansu harda Zinaria , dan Allah a kara nema mana afuwarsa ko zai sasauta mana fushinsa" Shaheed ya dan kara buda idannuwansa a kan yan matan AMMI da suka fara tashi sunna yin rawa yana dan girgiza kai yana murmushi a hankali ya bata amsa da fadin " In Sha Allah " Gimbiya du sai ta kara dirircewa tama rasa ta inda zata bi dan fada masa abinda matar Yarima ke shirin yi, aman shi kadai ke iya tsawatarwa a masarautarsa dan haka fada masan ya zama wajibi A sanyaye ta dora da fadin" sai yarinyar nan ta wajen Yarima, wato matar tasa, itane ta tafi ashe itama, kuma da niyar rigima ta tafi dan haka ina neman alfarmar a katse hanzarinta " Shaheed ya kara buda idannuwansa da kyau, rigima? Zata zo wajen auren? Uhum Karshe dai haka suka yi salama bata samu wata gamsashiyar fuskar da zata kawo masa dayar maganar dole haka ta yi hakuri da kudurin cewa idan da rabo zata koma dakinta Shi kuwa ido ya zubawa Najeeba da ta dauki dan kwanon nan ta dora shi saman kanta bayan ta cire dan kwalin Ido ya kara zarowa yana kallonta a lokacin da ta mikar da hannayenta ta shiga kada kugunta su kuwa larabawan nan me zasu yi banda yi mata ruwan turare da buda sama sama Da sauri ya lalubo wayarsa yana cije lebensa na kasa yana mai furta" ya isa haka neman maganar, a watse tun muna shaida junna!" 😁😁😁😁ni ban ga laifin rawa ba wollah haka kawai a dai ringa jin tsoron Allah.....ah tom😊😊😊😊😊😁😁😁😁😁😁 ___________________________ An daura aure lafia, duban jama'a sun shaida bisa wakilcin Sarkin sarakuna Mai damagaran, da sirikinsa, amininsa, babansa sarkin garin agadez, da manya manyan sarakunnan da suka halarta bisa gayata da suka samu domin kuwa shi din mai zuwa taro ne hakan ya sa idan yana taro ake zuwar masa ta ko'ina ba iya Niger kawai ba An wuni cikin shagulgula, shagalin da ya dauki salo kala daban daban Matansa du sun halara, kwaliya da shiga ke ware yayar wane ko uwar wane😊 Zinaria ta halarta tare da yayunta ko ba komai auren dan uwansu ake suma sannan masautar biyu sun zama yan uwa hakan ya sa suka shiga mutane duda irin tarin mamakin da ake na ganninta irin yanda ta rame sosai ta kara wani fari fat kamar wace bata da jinni a jiki tsabar saka damuwa a ranta, sai dai ta ji dadi da iyayen mijinta basu nuna mata komai ba, kai harta da yarinyar da ta sako gaba da zagin cin mutuncin bata wani nuna mata wani abin ba saima gaisuwar mutunci da suka yi a tsakaninsu Bayan magariba du an fitar da tarin jama'ar nan sai na jiki sosai ke shigowa falon, su kuwa sun yayada zango, Zinaria na rike da Abdallah tana dan jijiga shi cike da begen yaron a kasan zuciyarta Najeeba na gefe guda lulube da wani jibgegen hijab mai nauyon tsiya wanda fitowarta kennan daga wanka ta hau kan yar kujerar tsugunon nan da jimkin abubuwanta da ta harhada ta ringa zubawa a hankali yana bin jikinta hankali kwonce tana hangen Zinaria daga zaunen da take, dan bakinta ta dan tabe, ita fa ba za'a hanna mata jin kishin mijinta ba, domin ya isa ne Tana gamawa ta shige ciki dan kwontawa, ta gaji, gajiyartama ta gaji, sai dai maimakun ta samu bacin sai kiran da mijinta ya yi mata na vidio call ya sakata kura masa ido tana kallonsa ta saman screnn din Bakinsa da yake dan dantsewa ta di baiwa hankali, kafin ta saki murmushin jin abinda ya ce , cewar ta zo gareshi A hankali ta ce" Na ki " Ido ya zaro yana kallonta ya dan nuno karamar yatsarsa ya ce" Beebah, satinki nawa rabonki da ni? Ke tunda cikinki ya tsufa kika ysane ni, a yanzun da kika haihu har kika fara sallah shikenan ba zaki zo gareni ba? Nine fa? " Murmushi ta kara yi a sanyaye ta ce" Kwana nawa ya rage mu hadu ne SHAHEED?" Idannuwansa ya kausasa jin ta kama sunnansa, kit ya kashe kiran yana kumburi, hakan ya sakata tashi ta zauna da sauri ta shiga doka masa kiran tana kallon wayar, ama fir ya ki ya daga hasalima kamar baya nan haka ya mata shiru bayan yana kallo A hankali ta koma ta kwonta ta shiga yi masa message sansanya mai sanyaya zuciya, ta dora da fadin" Fushinka na iya hanna min baci khalb, na tuba abin kaunana " Murmushi ya yi yana mai bin kalaman da shauki a cikin zuciyarsa, a hankali ya sake kiranta, Tana dagawa ya kura mata ido na dan lokaci har sai da ta kashe masa ido daya sannan ya yi murmushi, shi kadai yake ayana irin abinda zai mata, wato har sati take tunanin zata kara shi kuwa yana nan uwa wani sakarai ko? Zata gane bata da wayo, ta dai yi gigin zuwa bangarensa A washe gari tun karfe tara suka tashi da hayaniya, ba ta komai bace sai ta matar Yarima wace a yau ta shigo da sunnan ita din matar yariman ce harma ta samu sadawa da bangaren Ammi Kuka take cikin harshenta da baya fita da kyau tana mai nuni da Ummukulsum zata shigar mata gida ne dan ta rabata da mijinta kamar yanda yayarta ta raba sarakuwarta da mijinta hakama kanwarta ta raba Zinaria da mijinta Ba wani nan sulhu ba take, fada ne take wanda ya baiwa Najeeba daria tsayen da take cikin shiga ta wani danyen lesh mai kalar orang da ratsin fari ta dora farar alkyabarta har kasa sai baza kamshi take fuskarta dauke da nitsatsiyar kwaliya , hakama yan uwanta da du sun riga da sun dauki kwaliya sun shirya dan bikin da ake a cikin gidan du sunna kallon ikon Allah, sai hakurin da ake bata na ta zauna a yi magana , gefe AMMI na tsaye itama sai UMMU da ta tabe bakinta ita kuwa ba alkyaba bace a jikinta bubu ce ta babar atampa ta

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191