Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 9

Chapter 9

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
Download Book

taba ki yau du kike hawa uwa fulawa? Murmushi ta sakar mata kafin ta gyara zama kusa da ita ta dauko gashin idon da zata sakawa kanta bayan natama masu tsayin gaske ne da baki, aman da yake tana da bako yau za'q kara firgita shi Abin sakawar ta dauka bayan ta saka masa col ta shiga dan hura shi tana kallon yanda Ramlat ta huda hancinta Murmushi ta yi ta ce" Ramlat idan na kale ki hanci a huje kamar saniya Ramlat ta hade fuska ta harareta ta ce" bana son wulakanci NAJEEBA ke dake son a huda maki gwfen lebenki fa, nan har cewa kika yi a huda maki harshenki kina tsoron kanwar dad ne ya sa kika fasa wancen aman ai jira kike a kawo maki dan kunnen zinarin da kika saka a maki a huda maki lebe uwa wata yar hannu Idannuwanta ta jujuya tana dan rawa da kanta ta kalli madubin ta dago shi sosai a hannunta tana kallo ta kasa kasa ta daidaita ta dora na gefen dama Dayan ta dago shima ta shiga dan matsa masa kadan a sama ta shiga yarfe shi dan ya sha iska kafin ta dora, kunnayenta ne suka jiyo mata muryar bahija na cewa" wai me kuka je yi fada yau ne? NAJEEBA ta dan saci kallonta ta daga kafadunta ta ce" matsalar cikin gida ne Baki ta tabe ta ce" ku dai cikin gidanku kulun matsala, to Allah ya sawaka, aman yaya kuka kwashe da mai damagaram yau? Sai da ta kuma gyarawa ta dora ta daidaita da kyau, tana dago idannuwan nata sun kara wani irin girma da fuzga ta sauke su samanta ta ce" yau na ji jaraba wai ke ina ruwanki da son sannin abinda ke tafe a gidanmu? Kar ki manta kowa da sirrinsa wanda yake gannin sirri ne haba! Da sauri ta ce" aa, Allah ya baki hakuri, ni ba wani abin ya sa nake tambayarki ba gani na yi ke ke zaginsa kice ya damu mutane a kasa ya hanna mana rawar gaban hantsi ya tsane ki Allurar da ta dauko tana kara daidaita kashin idon dan ya yo das kar a ga col din da ta saka da shi ta shiga aiki da shi cikin kwarewa ta ce" ba zaki gane ba, ni ina iya zagin ahalina! Aman ke ya haramta a gareki Ramlat ce ta yi gagawar cenza zancen ta hanyar sako wani, daidai lokacin kuma yayanta ya yi kiranta cewa gimbiya na nemansu bayan salar isha'i Sai da gabanta ya fadi, lokaci daya ta shiga aiki cikin rashin kuzari gashi aiki ne jajir a gabanta shirya matar minister guda amarya wace kuma ta yiwa kanta alkawarin sai ta mata kwaliyar da zata firgita uwar gidan domin uwar gidan ce abokiyar gabanta wace suke fada da ita Ba ita ta bar saloon ba sai da magariba ta shige sosai, bayan ta yi sallah ta kama hanyar gidansu da wani irin gudu Tana zuwa a kofa ta bar motarta ta yi bangarensu da gudu tana lalubar kys din dakinta Budewa ta yi ta afka bayi ta shiga wanka da wani irin sauri Tana fitowa sallah ta yi domin tun tana hanya akai isha Sai da ta gama ta shiga ciro kayan sif dinta tana ta zubarwa a nan da kyar ta iya daukan wata jar abaya irin na dubai din nan ta zira Sai da ta zira ta dauki pant ta saka da sauri sauri ta caje gashin kanta ta warci turaranta tana gudu gudu tana fesawa da wayarta a hannunta da wata jakarta baka wace ta dauki takalminta baki a hannu Ba wanda ta nema dan ta san sun tsufa a gidan Gimbiya da gudu ta fada motarta ta tayar ta warceta ta nufi cikin gida (Gidan sarki) Ta kofar baya ta bi domin ta san idan ta bi ta gaba zasu kara tsayar da ita ne Bangare bangare ta ringa ratsawa, gidan dauke yake da gilas wani irin ginni mai haukata bawa Tana ratsawa har ta karaso bangaren da akan hada su a masu nasiha wanda a nan gimbiya ke hada su Sai da gabanta ya yanke ya fadi sakamakon hango takalma hakan ya shaida mata kowa na nan ita kadai ce bata zo a kan lokaci ba Sai da ta dafe zuciyarta a hankali ta furta" woyo Allahna na kara laifi Da sauri ta saisaita nutsuwarta ta karasa Hannayenta ta saka ta buda kofar madubin dake rufe mai nauyin gaske wace take goge kal kal duda dare ne kana gannin kanka tar a jiki Dan dakata ta yi ta ciro jan bakinta ta shafa tana kallon madubin ta saki murmushi, wanda baki daya hakan ya faru ne a kan idannuwanta kanwar mahaifin nasu wato Gimbiya da kuma yan uwanta, sai matar mai martaba da kuma yaronsa prince, dan kuwa madubin irin wanda idan kana gannin kanka daga waje ne kai kuwa ana ganninka daga ciki kuma baka gannin masu ganninka, ita kuwa rashin lafiar dake damunta idan ta ga madubi sai ta amsa tayinsa ta hanyar dan kara gyagyarawa Hannayenta ta kuma saka ta tura kofar ta shiga da salama kasa kasa Gabanta ne ya yi tsale ya yi luguden kidi ya fadi , hakan ya sa ta saki jakar hannun nata tana raraba ido jikinta na dan rawa rawa Yayanta da yayunta da kannenta ta ganni laye a layi daya kowane kansa a kasa kamar sun zo neman gafara Gefe data matar sarki ce ta sha wata mahaukaciyar kwaliya mai daukan hankali sai walwali take gata fara ce sai haskawa take Gimbiya ce tsaye a tsakiyar falon itama ta sha wata irin nitsatsiyar kwaliya jikinta sanye da alkyaba Da sauri ta kara kallon yan uwanta ta ga kowa da alkyaba a jikinsa, ita daya ce bata saka ba, hakan ya kara bata ran maman nasu Du bata kara firgicewa ba sai da ta sauke dubanta kan MAI DAMAGARAN, SARKI SARKIN SARAKUNA SARKI MAI MULKI CIKIN AMINCI, ZAKI BAYA DAUKAN WARGI, MAI GARI MAI KAUYUKA DAN *ABDUL MALIK ALI BUZU* *SHAHID* yake aban prince *ALI SHAHEED ABDUL MALIK ALI BUZU* miji a wajen *ZINARIYA ZULAIHAT* yar sarkin agadez, D'A daya kwalin kwal a wajen GIMBIYA *BILKISSU MAI GADON ZINARI* Kansa ya juyar daga kallon tsanar da ya gama jifanta da shi ya maida kan matarsa dake zaune tana ta sakin isa da takama da sarauta Yar yatsarsa ya daga ya yi mata nuni da ta fita Idannuwanta ta lumshe, dama ta san ba zai barta ta ji abinda ya faru ba, baya taba barinta jin ainahin sirrin da ya shafe su, bata san wani irin mutun ne shi mai shegen zurfin ciki da boye laifin yan uwansa Mikewa ta yi ta kara sakin shigar jikinta alkyabarta ta sauka sosai ta shiga takawa a hankali har ta karaso kusa da NAJEEBA dake tsaye baki daya jikinta ya yi wani kalau kamar ba ita ba Cikin murya kasa kasa sosai ta kara rabar NAJEEBAR ta ce" kauce min a hanyar yar talakawa! NAJEEBA ta dago da sauri sannan a hargitse ta sauke kakausan kallo a saman kanta, kafin ta ankara ta..................... 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 5 A hankali ya ce" Mardiya, aman ai y'ayanki

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191