Chapter 164
Chapter 164
hasalima suna karfafa mata gwuiwa ne A lokacin da suka fito sai baza kamshi suke Niyatsu tafia ne tatare su duka sai da AMMI ta yi kirran sunnan Najeeba NAJEEBA na tahowa da hannunta ta nunawa biyun su tafi, Boyayiyar ajiyar zuciya ya sauke, domin tun shigowarsa yake satar kallonta, a lokacin da du suka duka har ita har Nadia, haka kuma da suka tashi sukai ciki bayanta ya bi da kallo, a kasan zuciyarsa kuwa fadi yake 'na shiga uku ni kau da yarinyar nan, so take ta masheni wani wawan namiji da alamu' Tana dawowa ta dan duka wajen AMMI daga gefe tana mai fadin" Na'am Ammina? " AMMI ta yi mata murmushi tana shafa gefen kumatunta, bata ce komai ba ta mike tsaye ta kama hannunta ta zaunarta a nan, sannan ta kamo na Nadia da Ummi ta zaunar da NADIAR kusa da ita kadan sai kuma ta tafi da ummi din rana dan masu murmushi dan kuwa maganar da ta gama masa kennan kan ya dace su yi zama irin wanda ake yi, su yi magana ya masu nasihar zaman lafia sannan ya raba masu kwanaki bisa shawararsu, idan ya so Nadia ta koma dakinta itama auntynta na nan tafe idan an jima dan ta yi waya ta fadi abinda ya tsayarta bata gama hada kayanta bane Shiru ne wajen ya dauka, tamkar ba kowa haka wajen ya dauka, su dukansu kawunnansu a kasa yake sunna kallon kas, shi kuwa tamkar bai san an yi ruwansu ba ya share su yana zaunensa dai kikam abinsa A hankali NAJEEBA ta dago dan walahi wuyanta ya sage ta kai dubanta wajensa, ido hudun da sukai da wannan kallo nasa na tsana da yake binta da shi ya sakat kawar da dubanta tana turo bakinta gaba, a kasan zuciyarta ta shiga fadin 'shin yaushe zai bar yi min kallon tsana ne ni ' Shi kuwa kuma binta da kallon ya yi, shima ayannawa yake 'kamar ba ita ta gama min rashin kunya ba, ko me ta yi a bayin ?' Ajiyar zuciya ta dan sauke a hankali ta dan yinkura ta fara mikewa Sai dai bata rigaya ta idasa mikewar ba muryarsa ciki ciki ya ce" idan kika tashi a nan sai na baki mamaki BEEBAHHHH " Bakinta ta kara turowa, wai me ya sa ya cika son takurawa rayuwarta ne? Ta ga dai ba maganar za'a yi ba, ai sai a barta ta kara gaba ko? " Yaya kuka tsara kwanakinku " ya fada yana kara juya dan zoben dake yatsarsa yana mai tsatsare su da ido tamkar zai dauke su da shi, barema NAJEEBA wace du ta takura ta gaji da hararanta da yake Nadia ta kasa yin magana, dan a tunaninta Najeeba ya dace ta yi magana, ita kuwa itama ta yi shirun dan kuwa bata tunanin wannan hukunci na matar karshe ne Shaheed sai ya fara tunanin shin raini ne ko me ya sa basu yi gagawar amsa shi sunna dukar da kai kamar yanda Zinaria ke yi ba? Sun wani dake sunna basarwa? Bayan ya yi magana daya dari suke jira ya masu? Hannunsa ya kai wajen goshinsa a hankali yana dan murzawa, kasa kasa ya ce" ya zama wajibima na maido matata sannan na dauko wata dan ba zan dauki wulakanci ba " Su duka suka dago sunna kallonsa, sai dai Nadia da sauri ta sada kanta, NAJEEBA kau dan kurawa fuskarsa da ta yi ja alamun gajiya na tatare da shi ta yi Muryar Nadia na rawa rawa ta ce" ka , ka yo hakuri dan Allah mun tuba, Najeeba ce ta dace ta fada ko ko ka zaba mana koma yaya ne ya mana in sha Allahu " A hankali Najeeba ta maida dubanta kan Nadia, zata iya rantsewa bata taba jin wani abu ya tsirga mata mai kama da wanda ya tsirga mata a yanzu a kan Nadia da furucinsa ba Idan bata manta ba a Jiyama ya yi maganar sai ya karo aure aman bata damu ba, sai a yanzu da ta lura da furucinsa kamar irin na serieus din nan ne sai ta ji wani irin lamari na kamar bata ji dadin jin hakan ba, sannan tana kallon Nadia sai ta ji wani iri, wai yanzu Nadia ce kishiyarta? Wace suka hada miji tare? Yanzu abinda ya yi mata a shekaran jiya Nadiama ya mata? Akoy wasu manyan kalamai da ya furta mata wa'inda har yanzun idan ta tuna sai ta ji wani irin yar yar yar, shin itama Nadia haka yake fada mata? A hankali ta fara watsi da kalaman, ta fara kushe su da rage masu karfi a zuciyarta bale har su lahantata Kuma duban Nadia ta yi, ta san wacece Nadia, a da Nadia kan cewa ita burinta ta auri mai mace ta yanda zasu gwabza rayuwar kishi, kowa halinsa ya kwace shi, ita kuwa sai tace bata son mai mata domin bata taba tunanin wani ya tauna nama ya bata ta tauna itama Idannuwanta ta lumshe, haka kawai sai ta ji wani irin abu na sukarta a cikin idannuwan nata, a hankali ta dago jin ya daga waya muryarsa kasa kasa yana magana da alama da Yaya Dayabu yake wanda ya shiga garin Niamey a jiya kafin ya ajiye ya dago subansa su yi ido hudu Janye nata idannuwan ta yi cike da jin haushinsa, haka kawai ta ji wani irin haushinsa ya tsirga mata, wai yanzu zaunar da su ne ya yi yake fada masu zai kara aure? Me yake so su ce da shi? Da su suka saka shi hukunta matarsa ne,? "Ohk, fine" abinda ya fada kennan kuma ya yi shiru na wani lokaci kafin ya dora da fadin" ki fada min yanda kike so Nadia " Kanta ta dago ta kuma kallonsa a karo na ba adadi sannan itama ta sauke ajiyar zuciyar, ta maida dubanta wajen NAJEEBA ta ce" dai daya ya yi ko Najeebana? " NAJEEBA ta lumshe idannuwanta ta komar da bayanta a hankali ta jingina jikin kujera, kanta ta iya dan dagawa a sanyaye sannan dake Sai Nadia ta ce" Alfarma nake nema Allah ya taimake ka, kafata bani da lafia bana iya komai da ita dole sai nai jinya, idan har da hali ina so idan auntyna ta zo mu je gida tare, ba dan na raina kokarin AMMI ko gazawarku ba, MAMA yanzun ba zata kuma zama da mu ba, ni kuwa na tsorata sosai, ina neman alfarmar na je koda sati daya ne na kara warwarewa....." Ta idasa maganar tana sada kanta kasa Shaheed ya kwashe minti biyar yana nazarin maganarta, ta gama sarewa cewar ba zai bata amsa a kan hakan ba, sai ji ta yi ya ce" wani wajen maman ta ce da ke zata tafi ?" Da sauri ta dago kanta tana girgizawa, sai kuma ta mayar ta sada cike da tsoro, ita a ganninta an maida auren mama me zai sa ta kuma zama a nan kuma? Shaheed ya lumshe idannuwansa yana kallon NAJEEBA, haka kawai yannayinta sai ya ringa taba nutsuwarsa, wannan dakewar da ta yi sai yake so ta dago koda tsokana ne ta yi yana kallonta Dan ya kara kular da ita, wanda ya tabata sai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191