Chapter 74
Chapter 74
ya zauna da wayar a hannunsa wada ta saka numberta Ni SHAHEED ni ne yaro? Sam halitata ce bata yi mata ba? Wani murmushi ya saki yana dan kara cije leben nasa na kasa cike da takaicin abinda ta fada Haka kawai ya ji yana jin haushin kalamanta Kansa ya dan kara girgizawa yana mikewa dan karasawa ya huta a ransa kuwa fadi yake" sannu sannu bata hanna zuwa yarinya, abinda na yi niya a kanki sai na cinma burina marar kunya! Sun hade a falo sun yi hira kamar yanda suka saba, Anmy na tare da su tana jara hankalcewa da yannayinsu baki daya, sai Ummu da ta wuni da ita tana ta kokarin gannin ta fitarwa da yarinyar abin daga ranta , ba laifi ta dan kara sakuwa kan yawan shiru da kukan da ta dauka na kwana biyu Da sasafe wajen karfe tara, Najeeba ce tsugune kusa da kafar Anmy bayan sun kara gaisawa cikin kara sada kanta ta ce" Anmy, dama saman maganar tsayar da mutumen da aka ce din nan ne, akoy mutane biyu da muke tare nake son a rokar min alfarmar su fara zuwa a cikinsu sai a ware guda in sha Allahu Da sauri ta dubeta, da wani yannayi mai cike da rashin jin dadi, saurayi? Zance? Kennan tana da wanda take so ko me? A hankali ta ce" Najeeba, kina da wanda kike so ne a cikinsu? Najeeba ta kara sada kanta irin kana jin kunyar nan ba zaka iya yin magana ba, hakan ya kara sanyaya gwuiwowin Anmy Muryarta kasa kasa ta ce" ki basu dama Kara sada kanta ta yi ta yi godiya kafin ta mike daga ita sai rigar bacin dake jikinta wace ta kafe a jikinta , rigar bata da shara shara sai dai kasancewar ta velour sai ta lafe a jikinta ta yi mata dass ta fitar da tsarin halitarta Da kallo Anmy ta bita har ta shige dakinsu dan zuwa ta shirya ta fita wajen aikinta kafin take sauke wata nanauyar ajiyar zuciya Shin da wa zata iya yin irin maganar nan wanda zai bata kyakyawar shawarar da mutane ba zasu ga ta yi son rai ba? Da wa zata zanta wanda zai dubi lamarin da duba irin na fahimta ba zai bi bayan dayan biyu ba ya bata shawarar da ta dace? Tabas ba zata iya tauye yarinyar kai tsaye haka ba, Waye wanda zai bata hanyar da zata bi cikin ruwan sanyi ta samu cikar burinta? (ya mama ta ce ku shige daka tana da kyakyawar shawara Anmy😆) A yau da ta tashi sai ta yi shiga cikin wando na jins irin wanda ke dame kafar nan daga cen kasa sannan ta saka riga ruwan pink color mai dogon hannu da botira daga gaba Da ta zo bala botiran sai ta bar daya bata bale su dukansu ba sannan ta caje gashinta da kyau ta daure shi a tsakiyar kanta Turare ta bulbulawa jikinta kafin ta dauko wata abaya baka sidik wace sam bata da siri domin tamkar sange haka take ita dai an sakata ne dan kar a ce ba'a saka abin rufa ba ta dora abinta ta dora abin kan saman tarin gashinta mai tsayi da baki Kusa da Ummu ta je ta rage tsayinta ta mana mata kiss a kumatunta sannan ta buda Jakarta ta ciro kudi kimanin jaka hamsin ta mika mata tana kallonta ta ce" kin rage fara'a yayar Najeeba, hakan kuma na saka ni aiki da rashin kuzari Da murna da kuma mamakin yau ta bata kudi daga tambayarta ta dauki kudin tana kallonta ta yi yar dariya ta ce" yau nice yayar taki? Kin yarda kennan? Najeeba ta yi daria har fararan hakoranta suka bayana ta ce" idan har zaki saki ranki, idan har zaki daina tunani kina dorawa kanki abubuwa zan yi ta kiranki aunty na rantse Murmushi Ummukulsum ta yi tana saka kudin cikin jakarta ta mike itama ta dauko hijab dinta dogo ta saka ta ce" mu je, nima yau zan yi aikin Ai kuwa da murna Najeeba ta kama hannunta suka fito, Takalmi ta saka mai ruwan pink sai jakarta itama yar karama pink mai kyan gaske suka jero Salama sukaiwa Anmy dake zaune tana neman wayar maman Najeeba ta kasa samu suka fito A yau masu tsaron sun kasance har mutun hudu hakan ya baiwa Najeeba daria ainun Mota biyu suka fita da ita dole, motar Najeeba da motar Ummukulsum har zuwa shago Ta yiwa mutane kwaliya sosai, ummu na tayata hakan ya saka ta saki ranta har tana ta murmushi inda kira ya wuni shigowa a wayarta aman ta ki dauka domin Najeeba ta tare ta hanna ta ce" tabas ba zai samu lamarin da sauki ba! Sai bayan magariba suka zauna inda suka samu indomi da kwai da kif8n gwangwani suka gwongwaje Mikewa najeeba ta yi ta dauko masu wata gora ta dauki kofi ta cikawa ummu ta miko mata Ummu ta amsa ta kafa kai ta shanye tass kafin ta yi yar gyatsa Najeebama ta cika ta kwankwada sosai ta rufe ta mayar frij Ummu ta ce" Najeeba da me da me kika hada wannan kuma ke dai akoy fitinaniya Najeeba ta yi murmushi ta ce" baki ga hadin da maman Zahrau ta kawo mata ba? Shine na saka ta tambayeta me da meye a ciki Ai sabuwar tatsa ce ta rakuma sabon haihuwa na hada mata karanfani mai yawa da kuma zuma sabuwar saka ke ni idan na sha dadi nake ji a zuciyata Ummukulsum ta ce" walahi kuwa, nima ai wani sanyi na ringa ji a zuciyata sannan abin kamar yana ratsa gaban jikina Sai da dare ya yi suka fito suka kama hanyar gida yau ba inda zata je domin sun cika dare a saloon din Tun daga bakin kofa suka ga wani lamari, yau su da kansu sai da suka fito aka duba motarsu kafin su samu shiga ciki Sunna shiga suka samu Anmy su take jira, sai da ta ga shigowarsu sannan hankalinta ya kwonta Cike da kulawa take basu amsar tambayarsu kamar haka" wasu manyan barayi ne aka kawo dan a yi masu nasiha, shine baban cikinsu ya fitar da layar zanarsa ya so ya bace a gaban mai martaba Hakan da ya yi ya saka Shaheed gane abinda yake nufi tun kafin ya saka layar bakinsa ya zabura ya damki hannunsa ya kaishi kasa sannan ya take hannun nasa ya saka masa layar a bakinsa ya kuma rike masa numfashi har ya hadiyeta sai dai abin mamaki bai bace din ba Hakan ya saka Shaheed yin fada mai tsauri a fada domin baki dayansu sai da ya saka suka fitar da asirinsu ya take kafin ya shiga fadin" ashe idan har karyar asirinku zata ci a gabana ni ba jinnin marigayi bane! Ya daki kirjinsa ya furta" na rantse da wanda raina ke hannunsa daga yau kuna ji kuna ganni sata zata gagareku domin kun hadu da faduwar gaba kennan in dai zaku ayanna sata a ranku! Sai kuma ya kai dubansa wajen amintacensa ya umarci a je da su gidan horo sannan an bazu neman sauran da suka aikata satar gidan Elhaj Hamza domin sai da suka yiwa y'ayansa biyu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191