Chapter 114
Chapter 114
cikinsa, Takan maida kai da fata ta karba a ranta kuwa fadi take, tanadin wani ne, domin yana sakina zan maka auren rashin mutunci wanda Damagaram zata girgiza Mijin zahrau ya kasa hakuri ya shaida masu cewar zai zo su tafi, daka ta shige ta yi kiransa ta kwontar da muryarta, sai da ta gama rarashinsa tamkar wani yaro da dadadan kalamai kafin ta furta masa ya bata kwana uku kawai, in sha Allah zata zo koda bata gama abinda take yi ba Kwarai ta rike wannan abu a ranta, ta yiwa kanta tambaya....yaya aka yi yake zumudi a kan yayar tata? Gashi dai Gimbiya na nan, rabonsu da ita tun haduwar da aka yi wai tana jinyar Zinaria, sun hadu sun dinke a bangaren Zinariar ita kanta ko barorinta rabonsu da su ganta sati dayan kennan, Anmy da Ummu da su ummu da Zahraun zuwansu biyu aman Gimbiyar kadai suka gani ita din wai baci take. *Ranar tarewarta* Zaune suke a falo su biyar, UMMU na kitse kan Zahrau da wasu irin kannanun kitso masu bala'in kyau tana yiwa Anmy Daria Ba dariar komai bane face irin yanda tun dazu takan dan rafka tagumi sai kuma ta cire ta kai dubanta agogo ta furta" yaya zamu yi da y'ata? Yau ranar zuwanta turaka ne, gashi har an yi magariba." Wani irin sansanyan kamshi, mai hade da kamshin turaran wuta, da takun takalmin mai dan tsini ne ya saka su dan juyawa. Ya Subahannalah, NAJEEBA ce ta bayyana cikin shigar wata abaya bak'a sid'ik mai dan ado fari fari Tsaf ta zane fuskarta da simple mak'up kafin ta gyara gashin kanta ta yane dan kwalin rigar bak'i mai shara shara. Irin yanda rigar ta bi shap dinta abin ba'a cewa komai. Hannunta kuwa dauke da wata jaka mai dan girma fara kal itama wace ta zuba abubuwan buk'atarta. Wauh, Ummulkhair ta fada tana mikewa da yannayin tsokana ta ce" Najeeba, wannan kwaliyar du ta oga ce?" Murmushi ta yi ta ajiye jakar tana rufe fuskarta da hannayenta bibiyu. Wani farin ciki da sanyi ne ya ratsa zuciyar Anmy har ta kasa boyewa, UMMU ta dan cije lebenta na kasa tana murmushi a kasan zuciyarta kuwa mamaki ke son kasheta, ya salam, wannan yarinyar ba abinda ta bari nata ko meye? Bangaren halaya bayan ba tare suka rayu ba? Farin cikin Anmy ya kasa boyuwa hakan ya sa ta mike da matsanancin farin ciki ta yi cikin dakinta da wayarta, dan zata yi kiran Jakadiya ne, sannan ta dauko dahuwar da UMMU suka yi da ZAHRAU wace da kanta ta shaida masa cewar yau ita zata tura masa abinci, sannan ta nemo Alkyabar da zata hau da irin shigar yarinyar nata. Cike da Tausayi zahrau ke kallonta, bata san dalilin da ya saka UMMU ta saka maganin nan a cikin abincin da za'a kaiwa SULTAN ba, abinda ta sani shine tana da dalilin son dole dole hakan ta tabata. Hannunta ta kamo ta janyota kusa da UMMU sosai kafin ta kaleta, muryarta ta sanyaya ta ce" yau tsal, ina so na ji kun yi magana." Najeeba ta kaleta, aman sai ta dan cure lebunanta masu shegen kyau ta kasa cewa komai. Ummu ta yi murmushi tana jin tamkar ta ciro zuciyarta ta buda mata ita ta nuna mata irin ilar da soyayarta ta yi mata, shin yaushe zata dubeta? Yaushe zata yafe mata? Sai kuma wani tausayinta da take ji na daren yau wanda ko wace uwa take iya kasancewa, wato cikin zulumi da tsoro da tausayin y'arta, Ta tabata abinda ta je ta siyo ta zuba a abincin SULTAN ko dokine shi sai ya motsa shi bale mutun dan adam mai rai da lafia tabbas ba zata iya fitowa ta nuna rashin jin dadinta a abinda ya faru da y'ar tata ba, aman ta yiwa kanta alkawarin gyara auren yarinyarta ta kasa Yanda kowata mace cikin matansa ta samu kulawarsa a lokacin da ya yi niya, to fa zai kalli Najeeba koda bai shiryawa hakan ba Kwarai bata kulaceshi ba, aman kuma zata saka shi ya fara cire zargin dake damunsa, duda ita kanta bata da tabacin idan har zai cire zargin. Najeeba na zaune tana kallon yan yatsun UMMU. Tsoro take ta kasa ci gaba da gaba da matar, tsoro take karfin soyayar matar ya yi rinjaye a rayuwarta bayan ta yiwa kanta alkawarin in sha Allahu itama ba zata kulata ba. D'an d'ago dubanta ta yi sai idanuwansu suka sarke da junna tsantsar kauna, had'i da yanayin tausasawa take hange a idannuwan matar, da sauri ta cire dubanta. Ummu ta sauke ajiyar zuciya tana gannin an fara fitowa da kulolin gidan sarautar sababi masu mugun kyau. Yayunta ne suka amshi kayan, Jakadiya ta rike jakarta Ta coridor suka bi suka tafi UMMU ta lumshe idannuwanta a kasan zuciyarta tana furta" I'm sorry JANNUH." Anmy ta zauna a hankali gefenta kafin ta kamo hannunta ta ce" MARIAM, ki kara mata lokaci kadan kin ji? Na tabata ita kanta karfin hali take, shi yasa na daina mata maganar na zuba mata ido, zata zaburo ne a lokacin da bamu yi zato ko tsamani ba. Murmushi UMMU ta yi ta dora kanta saman cinyar Anmy, a sanyaye ta furta" da na sani, da na zauna komai wahala, da na sani da na zauna komai tashin hankali da bacin rai, Aunty Bilkiss na tafi, yanzun na dawo du irin dukiyata, mutanena, na kasa samun nutsuwar tunanina. Cike da tausayawa Anmy ke k'ara tausarta. Dayabu da ya sanyo kai sai ya juya dam ya koma, ba zai shigo ba a irin lokacin nan, dama yau yana da wajen zuwa budurwarsa ta dawo daga karatu zai je su ajiye magana a yita ta kare, dogon karatun nan ya ishe shi haka. Basu jima wajenta ba suka juyo, su Ummulkhair sai santin falon suke , ita dai Zahrau ta yi gum abinda ke zuciyarta na zuciyarta. Mikewa ta yi bayan ta cire Alkyabarta a hankali ta nufi dayan dakin da ya saka Nadia wancen lokacin Hannunta na hagu rike da yar wayarta karama wace rabonta da dubata har ta manta Jikin kofar ta tsaya tana k'arewa irin kofar kallo. Bakinta ta yatsina ta saka hannunta a hankali da niyar budewa Sai dai ta yi ta yi kofar ta ki ta bude A fili ta furta" Munafurci! Juyawa ta yi wajen dayar kofar ta karasa Idannuwanta ta lumshe sakamakon jin wannan turaren du ya cika dakin harta da kofar idan ka rabo sai ka ji shi butu butu Fasa budewar ta yi ta juyawa kofar baya tana gannin kira na shigowa wayarta A tsanaki ta daga kiran ta yi salama Aida ta ringa ihun murnar jin muryar uwar gidan nata a rikice ta ce" Aunty wai dan Allah da gaske yanzu Sultan SHAHEED kike aure? AUNTY wai aure kika yi da gaske? Aunty yaushe zamu zo mu ganki? Aunty shago fa? Najeeba ta dan dafe goshinta a hankali ta ce" Aida wannan ihun fa, sannan wace kike so na amsa maki cikin tambayoyin? Sam bata ji budewar kofar ba, sannan bata ji fitowarsa ba, domin Aida ta kasa daina ihunta sai murna take ta ce" Aunty ba zaki gane bane, mutane da yawa sunna zuwa wai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191