Chapter 132
Chapter 132
yam yam yam na bin jikinta, kasa magana ta yi tsabar farin ciki ta juya da sauri dan nufar kicin, domin kuwa abincin kawai zata iya tsayawa ta tabatar an kawata shi Cike da wani irin farin ciki AMMI ta dawo wajensa, hannayenta ta saka daidai da fuskarsa ta talabo tana kallon kamilaliyar fuskarsa mai dauke da saje, farin fatarsa da kamani na mahaifinsa na tatare da fuskar tasa, hannunta na dama dauke da carbin nan irin na dannawa baki mai dauke da dan abu na yawo a jikinsa mai hasken gaske yana walwali Idannuwanta cike da kwala ta budi bakinta ta ce"🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 49 Idannuwanta cike da kwallah ta budi bakinta ta ce" ka gani SHAHEED, walahi ina da bukatar zama da kai haka, ka gani ko SHAHEED rabona da jin farin ciki haka an jima sai jin daurin aurenka da NAJEEBANA, sai ko wannan zaman da zaka yi da mu, fuskarka ba tare da rawani ba, ka ga SHAHEED sai nake ji kamar idan muka zauna zan iya yin magana da kai kai tsaye, sai nake sakawa raina dama idan muka zauna zaka yi daria wa shirmen kannenka, ka saurari bukatunsu, ka tambayi muradinsu, harma ka yi wasa da su irin na kowa, sai nake hasaso zamanin mahaifinka, yakan ware lokaci ya zauna da mu baki daya ba rawani a fuskarsa, yakan zauna ana wasa da daria da mu baki daya, sai sai nake jin kamarma ace ba rawanin nan a tsakanin mu, sai nake tunanin rayuwa ba sarauta? Shin zan kasance koda yaushe a irin farin cikin nan na yau ne ko zai kasance gundurare a gare ni? " Hannunsa na dama ya dora saman nata na hagu dake saman kuncinsa, a hankali ya karkata fuskarsa wajen hannun nata ya mana mata kisss a tafin hannun nata mai sanyi hade da zafin kaunarta dake zuciyarsa tare da lumshe idannuwansa sannan ya dago dubansa yana kallonta, idannuwansa ba yannayi na kuka aman tarin tsagwaron kaunar mahaifiyar tasa ya saka su cenza kala, A hankali ya furta" Ammyna, a koda yaushe kike da bukatar hakan, koda ina nesa da gari ki turan texte, just write t mom, ko a saman rakumi nake, ko a cikin jeji nake, koda an daure ni da sasari zan kunto, zan zo gareki, zan duka gabanki, AMMI ke ce duniyata, ke ke kawata min duniyata " Murmushi ta yi mai sanyi da sauri ta kama shi ya mike ta ce" je, je ka yi wanka ka zo, ka yi gagawa ka zo karfe takwas muke breakfast" Shima cike da farin cikin ganninta a farin ciki ya juya ya fice yana mai takunsa na kasaita da kamala sanye da rigar sallah UMMU kam a kicin ta gama rikita kowa, an fitar da wasu sababin abubuwan zuba abinci na alfarma, an kara kawata abincincikan, sannan ta baza ma'aikata da wuri wuri su kara bin goge goge da sharen sharen da suka yi duda wajen ko a haka a mugun gyare ne a wajena (😅), baki daya ta bi ko'ina ta kara zuba turaren wuta a manya manyan abubuwan saka turaran wutar dake gigirke a kowani lungu na tankamemen falon Nan da nan suka ringa jera manya manyan kulolin dake shake da abincicika, AMMI ce ta fito sanye da abaya baka har kasa mai dauke da ado madaidaici, Cike da murna take bin ko'ina da kallo, kafin ta sauke dubanta wajen agogo Karfe bakwai da minti talatin ne na safe dan haka Direct ta karasa wajen kujerar da UMMU ke tsaye tana kara gogewa da kanta tana ta kara kyalkyaleta Da murmushi a fuskarta ta ce" UMMU, kujerar nan ta gogu kamar wace kika wanketa haka take kyali fa haba ki je ki huta haka dear" Da murmushi itama ta dubeta ta ce" kin san ni tunda asuba nake wanka na kimtsa tun kafin na yi sallah, shi ya sa kawai na tsaya na ga komai ya shirya BILKISU ce ta fara fitowa sanye da wando da riga na baci , dogaye ne sakaku sosai a jikinta , Tsayawa ta yi tana kara bin dakin da kallo, domin aiki sai mai shi harta da labulaye sai da aka cenja nan da nan dakin ya dauki sabon tsari Idannuwanta ta dan zazaro a lokacin da ta hangi saman table din, irin yanda aka kawata shi Da sauri ta karasa ta duka har kasa ta gaishe da iyayen nata Da yannayin mamaki batama tsaya ta ji amsarsu da kyau ba ta ce" AMMI, MAMA baki aka yi ne? " Ummu ta yi daria kawai Ammi kuwa ta mika hannu ta tasheta tsaye ta ce" takwara, ba baki aka yi ba, kawai dai an cenza ne , maza je ki tashe sauran dan yau weekend ne shine ba'a shirya ba ko? To lokacin hawa table ya kusa oya a je a shirya cin abinci " Ai kuwa da zumudi ta juya ta koma dakinsu na yaran tana ta gumtsa masu irin tarin kulolin da ta ganni a falon AMMI gashi kuma ba birthday din wani ba, kuma ba baki aka yi ba cike da zumudi du ta ringa tashinsu domin bayan gama salarsu da wanka da broch du sai suka nemi waje suka kwonkwonta dan yau din weekend ne malaminsu na islamiya kuwa sai karfe goma yake zuwa Zuwa karfw takwas du yawanci sun halara a saman table din cin abincin falon sai dai yau maimakun a fara kai tsaye sai suke ta amsa gaishe gaishen iyayen nasu ya kasance saura mutun uku kawai ne basu karaso ba, su ne wanda ake jiran, sai NAJEEBA da UMMUKULSUM Du yawanci da kayan bacinsu ne jikinsu, wasu doguwar riga har kasa da dan kwali, wasu kansu da yar hula ta baci, mutun daya ce bata fito ba ita kuwa dama ba fitowar take ba sai idan ta ji maganar mijinta Kusan da minti goma sha bakwai ya bude a hankali ya shigo falon, ya yi daidai da fitowar NAJEEBA da dan gudu gudu tana fadin" AMMI, walahi ki yi mata magana dan kunnena ne fa a zuwanmu Abuja na siyi abuna a chopclass, shine zata ce nata ne?" UMMU ta ce" karya ne, walahi karya ne wannan yan kunnayen ba nata bane ni na sayi abina a Niamey da kudina a shagon wannan matar SAJIDA mai sunna JADAH na neme su na rasa sai yau tana zazage jakarta ya fado" Tsayawa ya yi a daidai wajen da ya sanyo kai suka shige da gudu ta yi bayan Ammi tana ta gwalo tana kuma fadin nata ne Dif ta yi baki bude hannu sangale ido waje tana kallonsa hakan ya saka UMMUKULSUM waigawa a tsorace domin irin kallon nan ne dake nuna karara wani abu ka gani da ya firgitaka har haka UMMU ce ta waiga itama sai wa'inda ke kallon Najeebar suma du suka waiga dan gannin meye? Lokaci daya Ammi ta saki murmushi tana kallonsa, kwata kwata bata iya boye farin cikin fanar nan Shada ce jikinsa, dinkin wando da riga , rigar tsayinta daidai gwuiwarsa, kansa ba hula hakan ya sa tsadaden askin kansa da gyarn
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191