Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 176

Chapter 176

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,183 words 0 views Progress saved
Download Book

ta karya ba ama take zama baba a yi ta yinta har sai Allah ya yi mata tsawa, baban abinda ke daukaka kiyayar mata idan Mijinsu na nuna bambanci, fifiko, ko ya ringa zancen daya a gaban daya haka kawai, idan kana gaban daya ba ruwanka da takalo maganar kowata mace " Dagowa ta yi tana kallonsa, kawai waje daya ya kurawa ido, kuma cikin ikon Allah har zuwa yanzu a cikin yannayinsa barin jikin nan ne kawai ya daina aman baki daya yannayinsa ya cenza baya cikin nutsuwarsa Ajiyar zuciya ta sauke ta mike ta dauko masa ruwa masu sanyi ta mika masa Ruwan kuwa ya kwonkwade kafin ya kuma dubanta ya ce" Umani ai ita ta ja har na mareta ko? " Shi fa dama ba damuwa ba ya iya, idan damuwa ta shafi cikin zuciyarsa yakan rasa madafa, idan abu ya shafi AMMI yakan rikice ne, ya iya dakewa a gaban mutane ama idan ya samu wanda zai iya fayacewa damuwarsa fila fila to fa yakan manta waye shi ya kasa rikewa, bare ta tabata Najeeba ta shiga wani hali ne, ta tabata a yanzun Najeeba ta afka a ramin da bata shiryawa hakan ba, ita kanta tausaya masu take su dukansu, dan sun zurfafa tsanar junnansu ne hakan ya haifar da zazafar soyayar da suke aikatawa junna aikin fushi da fasara maganar dan uwa AMMI ce ta karasa shigowa, rigarsa dake yashe a kasa ta dauke babar rigar sai fitar da fitinanen kanshin turarensa take , dakakiyar shadar mai tsadan gaske ta sha aikin sarakunna milk color ta ajiye gefe ta zauna ta ce" tashi ka je bangarenka SHAHEED " Duban da yake mata tun da ta fito sai yanzun ya kifta idannuwansa, ya je ina? A cikin wannan halin da ya wankawa Najeeba mari har ta yi kuka? Ammi ta kuma kallonsa tana hade rai sosai kamar wace bata taba yin daria a rayuwarta ba ta ce" ka tashi ka tafi bangarenka lokacin sallah na gabatowa kuka yaren nan dan wake ne zasu yi ka ga har kwabin nasu ya hadu " Wajen kwabin ya kai dubansa, robar da Najeeba ke tukawa da kwabeben abin da bai san ko meye ciki ba, sai muciyar da ta saki nan kasa sanadiyar shigar zazafan marin da ya sakar mata, sai kwalbar yaji da abin kwai da mayonaise da lemun tsami da magi Mikewa ya yi dan bin Umarnin mahaifiyarsa, cikin nutsuwa yake takawa har ya idasa ficewa aman ya bar rawanin nasa da babar rigar tasa a nan UMMU ta girgiza kanta ta ce" Gaskiya kawata kina takurawa Sultan haba, gaskiya ki daina biyewa wancen sangartaciyar yarinyar, meye lagonsa kuka samu ne zaku fara bashi wahala ko me ? " Yar daria AMMI ta yi, cike da farin cikin da ta fito da shi, da farin cikin gane idanma SHAHEED na cikin halin matsananciyar soyayar Najeeba to fa itama ta kamu da ita , domin abubuwa da dama sun nuna mata haka tun kafin su samu wannan sabanin, idan ka dauka irin yanda ta yi hakuri da maganar fita saloon, ta yi hakuri da fita yawo, Najeeba ce ke yawan murmushi idan ana maganar shaheed maimakun da, abinda ta fi tsana a yi maganarsa, uwa uba yanzun tana shinfideta saman bed ta bata goro ko zata daina jin tashin zuciyar sai ta yatsina fuska ta ce" AMMI, to ai ba sai ya ringa nuna min ya fi son Nadia ba ko? " sun taru sun sakata a farin ciki, AMMI ta ce" wai kin san wani abu nana, anya yarinyata ba tana da wani abu ba? " Ummu ta yi murmushi tana gyara zamanta ta ce" Ba yarinyarki kadai ta harbu ba, harta Nadia, dan a zaman da muka yi a dakin cen tare na tabata tana da wata kama " Idannuwa AMMI ta lumshe sakamakon jin wani irin farin ciki na lulube zuciyarta, Alhamdulilah, Alhamdulilah, Alhamdulilah, ta ringa ambata a fili, Shekaru nawa sunna dakon jiran samun wannan kyauta?, ashe dai bayan Aliyu marigayi yana da rabon samun wani? Ashe dai ba zai biyota ba daga shi dif haihuwa ta dauke ko sama ko kasa? Najeeba na dauke da junna biyu, hakama Nadia? To ita me zata ce da Allah ne da irin ni'imomin da yake lulube ahalinta da su? Zata kara ninka ibadarta ne, zata ringa barin goshinta a kasa ne tana yiwa mai gaya mai duka kirari, zata ringa kai gaisuwa ga fiyayen halita, sannan ta kara rokar Allah kan ya bara mata yan tayin nan, duda hasashensu ne a matsayinsu na datijan da suka ga yau suka ga jiya suka iya bambance abubuwa da dama na rayuwa Ammi ta mike tana fadin" Mariam, ki zo mu kira docter ya auna min ita Maryam " Kamo hannunta UMMU ta yi tana girgiza kanta ta ce" ki kyaleta Bilkissu, idan shi din ne da zai bayana kansa, sam bana so ta san da wani abun a yanzu kin fa san shi kansa cikin baya tashi ciwulwutarsa sai an ambace shi, yanzu zo mu jefa masu dan waken nan sun yi gudun tsira " Daria AMMI ta yi itama ta shiga tatara kayan tana fadin" Allah ya shiryi Shaheed, ka zo waje maimakun a ringa ihun murnar zuwanka aa, kowa fashewa yake abinsa, kuma ba wata magana yake masu ba da ido ne zai ringa bin su uwa ya samu sabuwar hakita " Itama UMMU dariar take, nan suka shiga shapter abinda ke faruwa idan yana waje da yaren sunna shan daria A wannan rana sallah kawai ke tashin Najeeba daga nanauyan bacin da ta ringa yi, sai dan waken nan da ta wuni ci, domin baki daya kwadayinta ya taru ya tare a kan dan wajen Cen dare wajen karfe biyu ta ga message da numbersa, abinda aka rubuta a ciki shi ne *NA KASA BACI* , ta karanta ya kai sau hudu kafin ta tabe bakinta ta kashe wayar ta ajiye ta juya ta ci gaba da bacinta hankali kwonce Da asuba ta makara domin har an gama sallar asuba sannan ta iya mikewa jiki du a mace ta shiga wanka A lokacin yan uwanta du sun fara aiyukan gidan da ya zame masu jiki, kowace ta kama aikinta, da farko tana jin hayaniyarsu dan sun share dakin sun cenza abin shinfidar, sai dai daga baya sai ta ji diffffffff a lokacin kuwa Ummulkhair na kakaba daria muryarta sama sama Idasa broshing din bakinta ta yo, dama ta yo wankanta ta daura alwallarta ta juyo a hankali ta fito daga bayin ta juya tana rufewa ta idasa shiga cikin dakin Turuss ta yi sakamakon ganninsa zaune bakin gadon, cikin doguwar bakar riga irin ta sallah, rigar ta kara haska shi ya yi wani freshh da shi, sajen nan nasa lufluf sai dara daran idannuwansa dake kabta kikam yana mai binta da kallo Cire kanta ta yi a sanyaye ta furta " Morning " Bai iya amsata ba, duda mamakin jin ta gaishe shi da ya yi bayan tana fushi da shi, yana kallonta ta karasa wajen kayansu ta buda ta ciro rigar sallah da pant da bras Bata saka pant da bra din ba rigar sallar ta fara sakawa sannan ta dauki turare ta

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191