Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 81

Chapter 81

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
Download Book

sauri Ummukulsum dake tsaye hannayenta rungume a kirjinta ta matso ta ce" kai, ku yiwa mutane shiru kar garin haukan ku ku yi kokarin kauce hanya! Zato? Zato irin wannan? Wai da kuke ba ni ba , ba ni ba, an fada maku shi yana da ra'ayin aurenku ne? Banda masifa, rigima, fitina, tara samari, iya shege me muka iya ne y'ayan mutalab? Ikon Allah ne ke giftowa yana hada mu da na kirki, idan ba wannan ba ku fada min a samarin tsayuwar titin waye ba dan airs ba? Najeeba ta ringa gyada kanta ta ce" ka ji uwarmu ta yi magana, ke Ummukulsum na rantse kika kuma ce mana yan iska sai na fafala maki mari malama a nan, kuma ba dai sarki ba ? A kai kasuwa, ko ina numfashin karshe aka daura min shi zan mike na murje ido na ce bana so! Gaba dayansu da mamakinta suka kura mata ido, lale ta cika mutun mai karfin hali, Yanzu itane ke fadin haka a kan sarki? Ummulkhair ta ce" aman an fadi ba nauyi, an ji kunya Na tabata yau Anmy ba zata iya rintsawa ba idan ta ringa tunowa kin nuna kin fi son wani dan daudu a kan yaronta! Najeeba ta yi shiru jikinta du a mace tana kallonsu idannuwanta suka ciciko da kwallah A sanyaye ta ce" Ummu, Huzaifan ne dan daudu? Ummu Huzaifa ba dan daudu bane na rantse Kuma kin ga, ban taba sannin yaro zai juri iya shegena sai da na zauna na ringa masa yana taro ni Ummu, ina son Huzaifa har raina, ya jima yana fama da ni Meye laifin Huzaifa?, saurayi tsayaye yaro mai jinni a jika Ummu, Huzaifa ya iya sangarta ya iya hira ya iya yi min kallo irin na mutun mai daraja Ummu me ya sa zaki zagar min shi bayan shi zan aura nake so na zama uban y'ayana? Ummu, kin manta irin namijin da nake so? Huzaifa du ya hada abubuwan nan Ummu, shine tsakani da Allah dan ki tayar min da hankali zaki zage shi ki ce da shi dan daudu kuma ummu dan kawai na nuna aa ba ni ba sai ki ce na tayarwa da Anmy hankali? Ni yaya kike so na iya yin bacin ne? Ummu aunty Zahrauna kan sadaukar da farin cikinta domina Na tabata da itane ake magana a kanta, da ba zata taba kawo sunnana kusa ba dan ta san idan na tsani abu na tsane shi, zata amsa ne koda kuwa hakan na nufin karshen numfashinta Ummu, a hannayenku ta barni ashe ta yi aikin banza shine kuke tayar min da hankali fisabililahi? Ta karashe wasu irin hawaye na zubowa daga idannuwanta kafin ta juya da gudu ta yi cen ciki Kafarta ta daga zata bita hankalinta tashe Da sauri Ummukulsum ta riko hannayen nata Maidota ta yi kusa da ita kafin ta bata kyakyawar rungumar da ta sakata itama fashewa da kukan tana girgiza kanta ta ce" walahi zan amshi auren nasa koda kuwa matarsa zara kashe ni, ta daina kuka ina sonta ban yo haka dan son kaina ba Ummukulsum ta ringa sauke ajiyar zuciya a hankali ta ce" zata fito ne, ta yi mana haka dan ta saka mu, mu kwana muna kuka hankulanmu tashe Barta zata fito ne ummu, aman in sha Allahu rigimar Sultan da mutanen dake tare da shi kaf cikinmu ba mai iyawa sai Najeeba Shin baki ga tsarin tafiarta ba? Tamkar dawisu haka take tafia cike da takama tana baza albarkatun jikinta ba tare da tana yi da gangan ba Shin baki ga irin yanda take iya saka idannuwanta cikin nasa ba? Waye yake da wannan kokarin bayan ita din? Shin baki ga ranar da ta daga hannu ta wankawa Zinaria mari a gabansa ba? Hakan na nufin koda a gabansa ne ba zata taba bari a takata ba! Tabas tsana, ko na ce wani baban lamari na faruwa tsakaninsu wanda mu kanmu mun kula da irin rashin daidaituwar yannayinsu dake faruwa a tsakaninsu Aman wannan lamari kam, inaga na Allah ne! Ummulkhair ta ce" idanfa suka yanke ni ce zan aure shi? Ummukulsum ta ce" haka Allah ya tsara, koda ke ce zaki je ki rayu da su in sha Allah babu abinda zai same ki face wanda Allah ya kadaro maki! Baki dayansu shi suka saka gaba a lokacin da suka roke shi shin ya amince su je su fadawa Allah kan zabi biyun nan Allah ya dora su a kan wada ta fi dacewa da shi Ya san da sannin cewa ba zai kubucewa auren yar gidan Mutalab ba domin an rigaya an fadi maganar, abinda yake son bakinsa ya buda ya fada shi ne" *NA ZABI UMMULKHAIR* , sai dai lamari na kasancewarsa baba a wajen na mulki ya saka shi harshensa yin nauyi Gannin abin yake wani iri, Ba zai iya buda baki ya furta masu zabinsa ba domin shi, shine mai danne zuciyar wasu, shine mai daukan dukan wasu, shine mai shanye damuwar wasu Abu daya ya san zai yi shine, zai roki cewar a saka auren da za'a masa tamkar wani yaro da zabinsa shima Mahaifinsa ya masa auren fari Ya yi na biyun da kansa ba'a je ko'ina ba ta rasu Gashi mahaifiyarsa zata masa auren uku da matar da shi kansa yake cikin faduwar gaban kar ta masa zabin da zai saka shi mutuwa dan bakin ciki Yana so a bashi damar daukan mace biyu a rana daya, zabin da suka yanke da wace zai zabowa kansa ya aureta a cikin sirri Sam Zinaria ba zata iya da lamarinsa ba, so take ta kashe masa lamari yana da karfinsa da kokarinsa haka kawai Auren da za'a daura masa kuwa idan Ummulkhair ce itama me zata iya masa? Yarinyar da shekarunta duka duka ba zasu zarce ashirin da hudu ba,? Sam baima kawo maganar idan kuwa Najeeba ce ba, sai dai kura masu idon da ya yi wanda hakan ya saka Anmy sanyaya muryarta ta kara kallonsa ta ce" SHAHEED, ko kaima ba zaka auri y'ata ba? Da sauri ya kalleta, sai kuma ya maida dubansa wajen DAYABU Kansa ya kara sadawa a hankali ya buda bakinsa ya ce" ko wani zabi kukai min, in sha Allah zan yi biyaya Sai dai, ina da wani muradin auren wata yarinya, ina fatan za'a hada su biyun a rana daya Namijin duniya kennan, haka Dayabu ya fada a kasan zuciyarsa Abih kuwa murmushi ya yi a fili ya furta" wannan ai abin murna ne, Allah ya tabatar mana da alkhairi Su duka da amen suka amsa kafin su mimike Dayabu ya nufi dakin Anmy da Nusaiba dan ya shinfideta domin ba zai kula kannen nasa ba, ya kula idan ba ya nuna masa da zafi zafinsa ba zasu kawo raini a lamarin A lokacin da suka zo tafia gida sai Abih ya shiga motar Dayabu Har ya tayar ya fara tafia Abih ya yi murmushi yana girgiza kansa ya ce" ina hangen rigima a wajen yan biyuna, NAJEEBA, ko UMMU? sai dai da son kai irin nawa sai nake jin bana so a kara yi masu kishiya duda na kasance ni ina balawa mata tikitin zawarci bama na basu damar

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191