Chapter 33
Chapter 33
mata tana kallon kafarta Irin sarkar da ta gani da kuma zobe a yatsarta ya shaida mata ko wacece ita Dan rabata ta yi kusa da kunnenta kasa kasa ta ce" sorry, na haramta bin mata Budurwar kadai ta ji sai ita da ta fada , tana fada ta shige ciki ta daura alwallah ta gabatar da salar la'asar sannan ta ci gaba da zama da carbinta irin na hannun nan tana dan dannawa a hankali a hankali Sai da dare ya yi ta dauki kanwarta, ta gama hada kan kudaden da aka samu a ranar ta hada da takardar gidan wuta da ruwa da aka kawo masu ta salami sauran baki daya sannan ta rufe ta yi adu'o'i ta totofa sannan ta tayar da motarta ta nufi gida A kofar dakin mamanta ta sauketa tana mata byby, yarinyar ta ringa nokewa ba zata je ba dan ba karamin dadi ta ci a wajen Najeebar ba ga wasan da suka yi ta yi na goyo a dakin ga ta bata wayarta ta yi ta dannawa Daukan yarinyar ta yi ta nufi bamgarensu da ita dan sam ta ki ta shiga wajen mamanta Sunna shiga ta yi turus sakamakon gannin yayunta du sunna tsaitsaye da alama ita akae jira Yayanta ne da fada fada ya ce" daga gidan ubanwa kike Najeeba? Da mamaki take kallonsa ta ce" yaya, daga saloon nake mana ina zan je ni kuwa yau? Ummulkhair ta ja tsaki ta ce" a saloon din naki ne kuka yi fada yau? Gashi har an kai kararki gidan sarki ga samaci an kawo wai ke kam me ke yawo a cikin kwakwaluwarki na masifa ne? Me ya hada ki fada da matar ambasador? Gaban goshinta ta dafe a lokacin da Bilkissu ke fadin" aunty, me yasa kika tafi da Nusaiba kin ga mamanta ta yi ta zage zage da fada tana fadin zaki lalata mata yarinya har a gaban abih NAJEEBA ta ringa gyada kanta a hankali ta ce" inaga sai na sha magannin baki yaya, ka ji fa kowa ni na masa laifi yau harda kai? Yaya to ka san me ta min ne? Koma me ta maki sai ki duba yannayin da Anmy ke ciki, gashi shara'ar karfe hudu za'ai maku da wahala ace sarki baya nan! So kike a kara zuwa a fada mata cewa gaki cen yauma wata ta kawo kararki? Ke bakya tsoron kur'anin da ake saka maki ya lalata ki ne? Ina dalili wai ke kamar yar agunla? Bani y'ata! Bani y'ata Kuma daga yau kar ki kuma daukan min y'ata ja fada maki, haka kawai kin fi karfin uban da ya haife ki ki koyawa y'ata irin fitintinun ki? Tana fada tana warce Nusaiba dake hannun Najeeba Najeeba ta sakar mata yar, tana kallonta Zahrau ta ce" subahannalah, ke kuwa meye hadinki da shiga tsakaninmu da yar uwarmu? Kin taba gannin mun sakota a cikin matsalarmu da ke? Dan Allah ki daina zagar mana yar uwarmu, yau koda Najeeba yanda kike fadi ne ai bai dace ki ringa zaginta haka ba Kema fa macen kika haifa, kuma kema mace ce, bale kanwata ba yar iska bace walahi, ki fita a harkar shiga tsakaninmu da Nusaiba, Najeeba ba zata taba cutar da Nusaiba ba, na san ko baki daya mun mutu koda dako ne Najeeba zata yi ta rike kanwarta dan Allah ki shafa mana lafia hakannan mana kema? Sai da ta harareta sama da kasa ta yi daria irin ta wulakancin nan ta ce" wai kililin kasau macijin kumba Wace ake kawo sadakinta ana fardewa ne zata nemi ta bani shawara? Munanan halayanki sun hana maki samun mijin aure kina wani kumbiya kumbiya ke ga ta kirkinsu ko? To bari ki ji, a tafin hannuna kuke baki dayanku kuma ma rantse maku baku isa ku raba ni da gidan nan ba Ko a irin yanda na fi sauran iyayenku jimawa da mutumen nan kun san ya mace a so na Matar ubanku nake dan haka dole a kira ni mama Ummukulsum ta budi baki zata yi magana da sauri Dayabu ya dubeta duba irin na ido cikin ido Muryarsa har rawa take ya ce" Mardiya me yasa kike mana haka ne? Yaya kike tunanin cin riba idan har kika shiga tsakaninmu da yar uwarmu? Kin tabata zaki kai girmanta zaki iya tarota zaki iya rayuwa da ita ke daya kin iya mata? Tana zaro idannuwanta irin masifa na cinta ta ce" eh, ba abinda ya shafeku da y'ata ba domin baki dayanku kun kasance jinnin masifa karku koyawa y'ata Daria ya yi yana girgiza kai ya ce" haka ne, aman masifar inaga itama jinnin nata ne idan kika yi la'akari da ubanmu ne daya baki daya MARDIYA, ba dai NUSAIBA ba? Nusaiba dai ce ko? Ki rubuta ki ajiye daga yau daga kaina har zuwa wannan yar karamar dake kusana Yana nuna yar kanwarsu wace bata fi shekara shida ba Ya daki kirjinsa ya ce" Ni DAYABU MUTALAB idan har na isa da kannena daga bakin zahra har zuwa ummi na kankare mana wannan yarinyar daga cikinmu, yarki ko? Ki rubuta ki ajiye bamu isa mu tatse jinninta daga jikinmu ba aman mun isa mu kankareta daga cikinmu! Ko a titi, ko a cikin gida ba mu ba ita! Gaba daya yaren mutuwar tsaye suka yi sunna kallon irin yanda ran yayansu ya gama baci, Yana gama fada ya juya ya yi ciki ransa a matukar bace ya je ya gyara shinfidar kananu du ya kora su daki Manyan kansu silalewa kowace ta yi, zuciyarta da mugun rauni, me ya sa ta yi wannan aika aikar ne? Me ya sa sai da ta kai mutun mai hakuri da kare yan uwansa bango har ya aiwata haka yau? Ya fi su saukin hali da kawar da kai ko dan ya kasance mamiji? Aman a yau ta kaishi bango har haka ta faru Sun yi baci hankalinsu ba a kwonce ba Da sasafe ta rigayi kowa barin gidan ta zarce saloon Yau da kanta ta ringa yin aikace aikacen ta jirga zaman kujerun ta kakabe atach din dake tare ta wanwanke abubuwan wanke kafa ne, ta goge du wajen da ya yi dati Sai da ta yi aiki jina sannan ta zauna tana maida numfashi Da wuri wuri aka ringa cika wajen Nan ta shiga aikinta tana yi tana duba time Ba abinda ta ci sai da karfe uku ta yi ta bara masu ta shiga ciki Wanka ta yi mai tsari ta gyara jikinta tsaf ta fito sanye da wata abaya mai ruwan ja mai duhu da bakin hannu Dan kwalin abayar ta rataya a wuyanta ta fita ta shiga motarta Bata zame ko'ina ba sai fada Tana tsayawa ta saka gilas dinta fari dan siriri ta fito a motar Cirko cirko ta gansu su biyar a tsaye Ido ta zaro ta karasa wajensu a hankali ta ce" me ya kawo ku nan ku kuwa? Yaya DAYABU ya harareta ya ce" baki da kowa ne da zamu barki ki zo ke daya? Fuskarta ta sanyaya ta ce" eyah, na ga du na bata maku rai ne Zahrau ta kamo hannunta ta ce" mu je lokaci ya yi Najeeba, komai bata mana da zaki yi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191