Chapter 70
Chapter 70
take wanke hannaye ta je ta wanke hannayenta tas tas tana murmushin jin darun wata budurwa dake fadin ita gaskiya ita zata yi mata gyaran gashinta idan ya bushe yarenta kuwa sunna fadin ba kananun aiki take yi ba, zasu iya yi mata ko wani kala take so domin ta koya masu kuma sun kware sosai Sai dai ta kiya ta ce ko nawa ne zata biya ita dai NAjeebar take so ta yi mata Hijab dinta mai ruwan ash color ta saka mai hannaye sannan ta kara fesa turare ta juya ta fita daga shagon kafarta sanye da takalmi mai ruwan hijab din aman kafa ciki ne mai dan tsini a kasansa Tana fitowa suka shiga bun bayanta hakan ya sa da mamaki ta dakata ta juyo tana kallon su Du kawunansu a kasa a lokacin da ta juyo sannan sunna fadin" Allah ya ja da ranki, Allah ya huci zuciyarki Bata iya basu amsa ba sai karasawa da ta inda ya kafeta da ido kamar ya dauketa da idannuwansa yana kallonta fuskarsa dauke da wani irin murmushi mai girman gaske Tana isawa ta dan harde hannayenta tana kallonsa A sanyaye ta ce" menene? Murmushi ya yi yana shafa kansa daga gaba zuwa baya, a hankali shima ya furta" kauna ce, dan Allah ki bani dama Motar da ya zo da ita ta kalla, motar nan zata yi kudin hudun tata gata baka sidik mai shegen kyan tsiya Bakinta ta dan tabe kafin ta ce da shi" mu je Tare suka juyi suka nufi cikin saloon din Da sauri baban dogarin ya ce" Allah ya taimake ki, an hanna maza shiga ciki Dakatawa ta yi ta juyo tana jin uwa ta ce da shi da ubanwa suka yi tarayar siyan wajen da har zai ringa shiga sabgar da ba tasa ba? Sai dai kasancewar kwakwaran gargadin da ta samu daga wajen Anmy a lokacin da ta nuna ba wanda zai bita ya saka ta cire dubanta daga kansa ta furta" harda mijin da zan aura? Da sauri ya girgiza kai yana bashi hanya, shi kuwa wani mahaukacin dadi ya saka shi saurin cin mata suka jera suka shige saloon din tare Sunna shiga sanyin Ac din dake busa saloon din ya dake shi, kanshin turaran wuta fa kuma tarin turarukansu na siyarwa dake cikin wani katon waje mai dauke da madubai ya hade ya saka shagon zama cikin wani kamshi unik da sansanyan sanyi Juyowa ta yi tana kallonsa a hankali ta ce" ina fatan baka dauki maganar da na fada da mahinmanci ba domin dan ka samu shigowa na fadeta Matsota ya yi yana kallonta kafin ya furta" zan tabatar da ita ne, domin ba wanda ya cencenci amsa kiran sunnan mijin princss sai ni Irin yanda ya yi maganar ya sakata dan juya idannuwanta sannan ta idasa shiga tana mai cire hijab dinta dan itafa idan tana ciki tana aiki gaskiya bata saka komai a kanta Waje ya samu ya zauna kusa da Nadia saman kayataciyar kujerar zaman mutun hudu kafin ya shiga binta da kallo Budurwar nan ce ta hau saman kujera Nan NAJEEBA ta karasa ta shiga ciro atash din da za'a saka mata a boye cikin gashin kanta ya zama tamkar gashinta Sak sak irin gashinta ta ciro maroon mai duhu sosai, sannan yannayin santsintama ya zama irin na gashin matar Col (gam, wannan abin dai mai danne atach din ) Ta fitar sabo ta ajiye Sai da ta kara busar da gashin sosai sannan ta shiga fitar da wadatacen da zai boye atach din baki daya zagayen kan budurwar Cikin nutsuwa ta warware atach din nan ta wari daidai misali ta tsaga wanda zata hadewa ta hade sauran ta soke da yar wukar kitson sannan ta shiga shafa col din nan a jikin atach din Sai da ta shafa ta dan hura da bakinta ya dan sha iska sannan ta daidaita ta dora shi gaba kadan da tsagar sannan daidai tsiron gashin kafin ta hade da gashin cen kasa ya kasance ya zauna das da shi ta kuma tsaga wani Nan da nan ta idasa sakawa shi kuwa ya wani irin kura mata ido tamkar zai cinyeta yar uwarsa tun tana masa magana har ta yi shiru ta rafka tagumi ta zubawa sarautar Allah ido Wanda ta ware din nan ta kunce ta hade su , mai ta lakato ta shafa sama sama dan col din baya son mai sannan ta saka abin cajewa ta ringa caje gashin har ya hade da atack din ya hade sosai da sosai kafin ta dago daga bayan matar hakan ya kasance ta baiwa su Nadia baya kennan Da sauri ya koma saman kujerar yana daga hannayensa ya dora saman kansa ya kara zubawa kugunta ido kafin ya cire dubansa da sauri a fili ya furta" takwarankwatsa sonta nake kuma sai na aureta Du yawancin yan matan wajen shi suke kallo, babar yarinyar Najeeba ta kawar da dubanta daga kansa ko jus din da aka ajiye masa bai taba ba, Najeeba kuwa tana jinsa ta yi kamar bata san me yake fada ba sai da ta tsaga gaban kadan ta saka wata yar na'ura mai saka gashi ya bi umarni ta ringa bi a hankali tana kara kwontar da shi ya yi lumbuk a gefe guda ya kwontar da hankalinsa waje daya sannan tsagar ta fito sosai Dan gel ta bude ta ringa lakata da broch cike da kwarewa ta ringa dan kwonto da kananun da suke gaban goshin hakan ya sa nan da nan budurwar ta kara wani shegen kyau tamkar gashinta ya yi mugun hadewa da gashin nata domin kalar daya ne sannan yannayin santsinsama daya ne Dan ribom sabo ta siya a nan aka daure mata shi a tsakiya sai murna take kamar me kafin a saka mata gashin ido a gyara mata girarta Itama ta ci kusan jaka goma sha talwas da rabi sannan ta roki idan zata samu mak'up gobe domin auren yar uwarta ne ake Sai da Najeeba ta duba time din da take so ta amshi numberta tana mai sheda mata zata duba ta gani zuwa safe zata bata amsa idan har zata samu i.a Kudin da ta bata ya mike ya dauko ya zauna yana kallo, budurwar ya bi da kallo har ta fita kafin ua maido dubansa wajen NAJEEBA da ta dawo ta zauna tana dan matsa yatsutsanta Nadia ya kalla ya ce" Nadia, yanzu duka wannan tsayuwar da matata ta yi tana faman aikin nan sun tashi a wadinnan yan kudaden? Duba fa ki ga yanda ta kayar da wancen budurwar kamar gashin kanta ji yanda ta zama wata mai kyan gaske wannan tana fita ta fara wankar maza aman kuma sai kudin aikin matata ya zama ko jika ashirin bai rufe ba? Sansanyan ruwan da daya daga cikin masu gyaran wajen ta bude ta zuba a tsaftatacen kofin gilas ta miko mata ta amsa ta sha ba mai yawa ba ta mika mata ta dora kafarta daya kan daya kafin ta kai dubansa wajensu Nadia sai kwatanta masa take cewar ai haka aikin yake kuma ina laifi kana samun haka ko a wuni ne baki daya bale kafin a tashi za'a samu kudade na mamaki domin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191