Chapter 141
Chapter 141
kogin zuma A hankali ya buda idannuwansa da har suka fara amsar sakon nan ya sauke dubansa kan AC din dake kusurwar dakin, a fili saman lebensa ya furta "Bacin zaki hana min yauma?" Sai kuma ya lumshe idannuwansa yana hasashen irin haduwarsu ta gaba, zata amshi tukwuicin tsagerancinta ne a hannayenta! Wato dai yar fitsarariyar AMMI ba zata shiryu da neman magana ba? Jikinsa ya ringa hadewa ko zai samu dan sasauci cike da wani takaici dake taso masa, wai yana da mace uku aman yau kwanansa hudu rabonsa da Mace dan kawai yana tare da amarya? Hum! Ai kwanakin amarcin saura gobe kawai zasu zo ne a yita ta kare walahi shi ba waliyi bane! Wani tsakin ya kuma yi a hankali sannan ya mike ya shiga cire rigar bacin da ya saka ya koma bayi Sosai ya ringa zubawa kansa ruwa sannan ya fito ya zauna saman kujera da karamar wayarsa a hannunsa, shi kadai ya ringa tunani shin kiran AMMI din ne zai yi ko me? Mtsssssss han hm, A hankali ya ringa jin ransa ya fara bacewa sakamakon wani tunani da kalamanta da suka fado masa a ransa Na tsane ka! Bana son ka! Ka sake ni na auri masoyina! Ni bana son farin mutun Huzaifana nake so! Idannuwansa ya rintse da dan karfi a lokacin da ya ji wani abu mai karfi ya soke shi a kahon zuciyarsa, kamar da wasa ya ringa jin abin ba dadi a ransa harma ya tsinci kansa da fadin" *Yanzu fisabililahi me ya yi zafi a maganar nan da har zan ringa tunota ina jin tamkar wani mai ciwon athsma zuciyata na tafarfasa bayan na san gaskiya ne tana da saurayinta aka raba su ai kau?, kuma shine hankalina zai ringa tuno min shirmen nan? Idanma bata so na ai inada masu so na! Nima kuma ai ba son nata nake ba!* Lebensa na kasa ya kuma dan cijewa, da gaske zafin maganar yake ji kamar a yanzu ta fada masa Sunnan Huzaifa ya yi masa katutu a zuka yana jin wani irin daci a kan sunnan da wani tunani daban Gannin zai cutu ta hanyar tinane tinanen nan sai kawai ya nemi kusanta kansa da Allah ta hanyar dora nafila, domin kuwa ba zai yarda yana ji yana gani kamar wani yaro karami ya tinga tino maganar yarinyar nan da bata jin magana mai fadan tsiya gabansa na faduwa haka kawai! Morning peopleπ, ga breakfastππ§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *Na* *SAJIDA* π«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€ β *[ T.M.N.A]* β πποΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 52 Tun karfe bakwai su Najeeba suka gama kitson nan, kitson da akai masa wani irin kannanun tsinta har sai da Zahrau ta ce yanzu Najeeba haka kikai min kannanun kitson nan wa zai tsefe min? Sai kawai Najeebar ta yi murmushi abinta ta janyo sabuwar wayarta IPhone da yaya DAYABU ya kawo mata a jiya ta kunna Whatsup din da ta riga ta yi installed ta shiga, tarin numbobin mutanenta da take yiwa gyara wa'inda Habu dan daudu ya tuturo mata ta shiga saving kafin ta yi message daya mai dauke da gayatarsu gidan Mai Damagaram cewar saloon dinta ya koma nan, za'a ci gaba da aiki kamar yanda ake budewa a da, da sasafe sannan a cika dare kafin a rufe, daga kasa ta saka sunnanta da kowa zai iya ganewa kafin ta fita a whatsup din Instagram ta shiga ta yi posting din hotunnan talar kalolin mak'up din da take yi masu ita da yan uwanta sannan ta dora da albishir din dawowarta Hakama ta shiga Facebook da tsohon cmpte dinta shima ta yi posting din bayani wa mutanen da suke hira a ciki A kwoncen nan hankali kwonce ta ringa aikinta ta hanyar posting din tarin hotunanta masu matukar kyau da tsari, A haka take samun tarin tambayoyin mutane masu son sannin wai da gaske tana gidan sarki? Wai da gaske Mai damagaram ne ya aureta?, Sai tarin masu turo mata invitation din son ta zamo kawarsu a Facebook Cikin sabon posting dinta harda numberta na whatsup wanda ta jadada ga mai son kwaliya da gyaran jiki yana iya tuntubarta a number ta tura A haka ne wasu daga cikin tsofafin samarinta suka ringa bata nishadi ta hanyar turo mata habaici, zata karanta ne ta yi daria kafin ta yi block din mutun ta je ta maka numbersa a black liste Number Aida ta dannawa kira Kamar wace ke jira ta daga tana salama NAJEEBA ta ce" Aida, goben in sha Allah ku fito da wuri fa, yanzu su aunty Zahra sun je su ga yanda aka yi wajen, ni ban je ba in sja Allahu sai goben, ina so ku fito da wuri ku yi dukan gyare gyaren da ya dace kafin na fito domin na tabata wajen nan namu sai ya cika ko dan masu son gannin kwakwaf" Da sauri Aida ta amsa cike da ladabi kafin su kashe, itama ta shiga kiran ma'aikatansu tana shaida masu sakon mai gidansu inda suka cika da farin cikin tashin aikinsu kai da fata ga mai gidansu a gefe gasu a fada, sukan hasaso yanda abin zai kasance ne, sun tabata ci gaba ne Isashen Baci ta samu a lokacin da yan uwanta suka yada zango a saloon dinta Sosai wajen ya mugun tsaruwa ya birge su, haka suke yiwa wajen vidio cike da mamakin irin tsarin ginnin da akai a dan kankannin lokaci aka shake shi da kaya cikin tsari Kaya dai gasunnan, an zuba sai fatan samun ribarsu Da farin ciki suka yada zango dan yiwa Ummukulsum gyara tsakaninsu har sai da kusan yama sannan suka firfito sukaiwa masu tsaron kofar salama domin kuwa wannan karron bama dogarai AMMI ta saka a kifar shagon NAJEEBA ba, haka kawai tsoron dora dogaran take dan haka ta tura takarda wajen commissioner yan sanda aka turo mata mutun biyu ginanu ta ware masu mota daya da dukan abibda zasu bukata hakan ya sa su kansu farin cikin wannan aiki domin kuwa ci gaba ne suka samu mai girma Vidion kawai take ta kallo tana karawa, sai wani zumudin zuwa ta gani ya shiga zuciyarta, wata irin kaunar iyayenta ta kara shiga cikin zuciyarta hakan ya sa cike da farin ciki ta duka har kasa ta shiga koro masu adu'o'in gamawa da duniya lafia da dukiya mai albarka Da farin ciki Ammi ta mikar da ita ta ce" Najeeba, bafa mu mukai abin nan ba, wannan din da kike ganni daga mijinki ne domin da na kai masa maganar ne ya samu mai zane ya zana yannayin ginnin ya zuba ma'aikata sannan ya zuba kudin kayan da za'a zuba a cikin" Sai ta ji abin wani bako a wajenta, aman kuma farin cikin da take ciki ya hanna mata jin abin sosai din nan sai kawai suka ci gaba da farin cikinsu, ita kanta UMMU ta sha mamakin wajen, lalle an dankara dukiya ba laifi sai adu'a da fatan a mora Zama sukai sunna hirarsu domin yama ne Hanyayoyin dake jere su uku ne aka shiga kokarin bude daya da kys hakan ya sa suka dan dakata dan gannin ko waye sai dai ba dukansu ba,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191