Chapter 168
Chapter 168
ce" ai ba'a yi wata ukun ba " Dan murmushi ya yi ya bata amsa kamar haka" na san da ba sai an yi wata ukun ba, kema kuma kin sani " Hakan da ya fada ne ya sakata da sauro ta daga kafarta ta bi bayan yar uwarta har kamar ta ci tuntube, shi kuwa banda murmushi ba abinda yake harda sauke ajiyar zuciya Sunna karasawa kofar baban falo ne suka samu sakon su dakata Mai martaba na zaune da iyalansa, su kansu na kofar basu san cewa ya shige tuni da yar bak'arsa ba. ......................................... Mahaifiyar Mardiya dake zaune a saman tabarmarta a waje sansaya tana kallon yayansu Mardiya da ya kawo mata maganar daura auren MUTALAB ta sauke ajiyar zuciya ta kai dubanta wajen da Mardiya ta mike tsaye lokaci daya, Sai da ta kara sauke ajiyar zuciyar takaicin halayan yarinyar tata ta ce" Masha Allah, Allah ya basu zaman lafia, Allah ya bata ikon kula da y'ayanta bisa amana, ai ka gani hakurinsa ya masa magani, domin kuwa a labarin da na ji a kan ita matar nan tasa sun yi zaman amana, halin rayuwa ne da kuruci ya raba su, kadara dai ta Allah, tunda yanzun ta dawo gare shi Allah ya basu zaman lafia " Cike da datako ta karashe maganar, danta na murmushi ya ce" bakima sani ba ina, sai kin ganshi, kina gannin yannayin yalwataciyar fara'ar kan fuskarsa zaki gane yana cikin farin ciki, tabas mace ta gari ita ce sila ta zaman lafia " Su kam hira suke, basu san irin kokowar da Mardiya ke yi da numfashinta ba, basu san ta mike ba, basu ma san ta dan matso kusa da su ba, sai Karan ihunta da zubewarta kasa ne ya ankarar da su halin da take ciki Da gaske ta summa, summa ta yi, bata numfashi, Hankali tashe mahaifiyarta ta ce" Alhamdulilah ala kuli halinπ [3/31, 11:36 PM] BAK'A CE: π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π»π§π» *Na* *SAJIDA* π«β¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*π _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_π€ β *[ T.M.N.A]* β πποΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 6 1 Cike da tashin hankali mahaifiyar Mardiya ke kallon yaronta ta ce" Summa fa ta yi da gaske, ka dauko mota wannan yaron mu kaita asibiti " Kansa ya girgiza ba alamun tashin hankali ko wani abin a tatare da shi ya ce" ina, idan har muka ci gaba da nuna mata ita din wata aba ce mai darajar da ta fi ta kowa to tabas ci gaba rashin mutuncinta zai yi maimakun ya tsaya, ki duba ki ga yanda rayuwarmu ta samu cenji sanadiyar aurenta da wannan bawan Allahn, mutumen nan bashi da bakin ciki, bashi da rowa, bashi da wariwa tsakaninmu, duba ki ga ya bani gida ga mota sannan ya nunan hanyar nema, a gaskiya idan har Mardiya zata ci gaba da haka da kaina zan nemi da ya salameta, domin kuwa darajarsa ta kai wajen da zan iya ture Mardiya na rungume shi, dan kuwa a duniya da mai mutunci nake iya zama, Mardiya kuwa idan tana so ta yi summa bakwai! " Baki bude ta raka shi da kallo, sai yayarta ce ta kama mata ita suka kaita daki suka samo ruwa suka shiga shafa mata Tana farkawa a firgice ta farka, bata tsaya adu'a ko wani matacen jiki ba sai wata ashar da ta luluka tana fadin" walahi basu isa ba, basu isa ba, daga ita har shi din basu isa ba, shine ba neman shawarana ba komai sai dai na ji a gari ya auri tsohuwar matar da ta je saudiya yawon kilakinta ta dawo, matar da tana magana idannuwa na mata rawa? Dama na san abinda ya kawota gidan nan walah8 dan ta asirce min miji ne, aman bata isa ba sai ya saketa shi dinma bai isa ba !" Mahaifiyarta ta girgiza kai ta ce" kaya, kaya, Allah wadaran naka ya lalace, to ki bi a sanny Mardiya kar ki manta igiya daya keal ta rage tsakaninki da shi, sannan da kike maganar bai isa ba ke a wa? Da acema matar mutunci ce ke sai a tausaya maki a kama maki harma ya ji tausayinki da nauyin fada maki zai kara aure, aman ai du mace mai irin halayanki sakamakonta kennan! Kuma da kike cewa ta je kilaki kar ki manta zato fa zunubi ne koda ya kasance gaskiya ne, koda yake na kula ke din aikin zunubin ba yau ba kika bashi gaba ba baya ba, Allah ya shirye ki " Yayarta ta yatsina baki tana kallon yanda take cenza kaya bama sauraron maganar mahaifiyar tasu take ba har ta gama ta dauki yar jakarta ta fice bata tsaya jin komai ba Ajiyar zuciya ta sauke a fili ta ce" inaga ban zame mata ishara ba, sai ta je ta kaso auren ta dawo mu layu idan wannan innuwar ta shige mu tarbi wata, kin ga ina bara na dauki yan cenjin nan na fara saro mana dan abubuwan batarwa dan kuwa na ga alamun yarki bata da hankali gwara mu fara nema kar abubuwa su cakude mana muna zaune yaya kuwa ga iyali sai hamdallah " Ita dai mahaifiyarta abin duniya ya isheta hanyar da Mardiya ta bi ta fice kawai ta kurawa ido To a wannan ranar du inda Mardiya ta san zata samu ABIH ta je harta da wajen abokannansa inda yake zama aman bata ganshi ba, karshe dai sai ta mayar da kanta dakinta ta tare tare da kudirin zaman jiransa dan kuwa ta tabata du abinda ba zai kwana waje ba, kuma a shirye take da su baki dayansu, zasu san su din kannanun mararsa mutunci ne, Wasa wasa tana zaman nan har karfe goma sha daya, karshema bacin wahala ne ya yi awon gaba da ita, a lokacin da Abih din ya dawo batama san ya dawo ba, shi kansa motarta ya bi da kallo ya tabe baki yana kara gwada kiran number UMMU dake masa wasa da hankali wai wani itafa ba wani dan soyaya ta dawo aurensa ba, dan mutuncin y'ayanta ne, dan haka karma ya wani yi tunanin dan wani abin ne ta dawo masa! Wannan takaicin ya saka shi bacin shima ba tare da ya ko kula bangaren Mardiyar ba. ....................................... Karfe dayan dare da yan mintunna kennan, du wani bawa mai dauke da gajiya yana kwonce a irin wannan lokacin yana dan hutawa koda kuwa mai yawan nafilfilu ne kafin lokacin motsawarsa ta yi ya gabatar da nafilar dare Sai dai kashh, banda SULTAN SHAHEED dake zaune saman kujera mai zaman mutun daya ya kurawa waje daya ido Ya kai ruwa ya kai tsaki, ya kuma kai kansa kasa ya roki Allah kan ya kama masa, domin yakan rasa baci a idannuwansa a irin lokuka irin wannan, yakan zama mai cike da tsoron Allah da tsoron haduwarsa da ubangijinsa, yaya talakansa zai kwanta? Shin yaya bayin Allah ke rayuwa a kasarsa? Ya jima rabonsa da ya yi bada kama ya shiga gari, ya zama wajiba ya koma rayuwar bada kamar da yake yi yana cakudawa da al'umar Damagaran, ta hakan yake sannin yawancin matsalolin dake faruwa a cikin garinsa, Bai ji motsinta ba, bai ji shigowarta ba, sai jin lalausan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191