Chapter 101
Chapter 101
kara ninka kyautar dan tana son ta fara kai mari da firgitatun kyaututukan da zata gabatar ba dan komai ba sai dan ta nunawa y'ayayn talakawan nan kudin kansa hawa hawa ne, sannan sarauta fa gado ce! Yayar ZINARIA ce ta fito cikin shirin wata mahaukaciyar shada ruwan pink, an cancada mata mak'up tana baza kamshi sosai Da alkyabarta baka mai shara shara wace ta fitar da tsarin gashinta karara Cike da yanga dauke da jaka ta karasa Tsakiya Jakar nan ta buda ta duka kadan ta ciro wata katuwar sarka ta zinaria kafin ta hada da chek mai dauke da kimanin kudi cefa millipn biyar biyar ya zama sarka biyu da million goma Sai da ta dadaga ta nununa sannan ta buda bakinta da hausar buzayen da bata zauna ba ta ce" *Alhamdulilah, ZINARIA na yiwa Amare barka da sauka da fatan sun shigo lafia, Zinaria ta sauki Amare da ruwa sansanya da wajen zama harma da kyauta a ja jari* Karin chek din shine karin da suka yi, sai maganar a ja jari da suka d'ora wace sarai magana ce cikin hikima. Murmushi Anmy ta yi kafin yayar Zinaria ta dauka ta je gaban Anmy ta tsuguna ta ajiye sak'on ta k'ara gaishe da Anmy din sannan ta koma mazauninta. Dubansa ya kai wajen su Nadia, Sai kici kici Aunty take da jaka ita batama san inda ta zuba chek din da ya bada Jakadiya ta kawo masu ba, sarai ya san a wannan wajen za'a so nuna hali na wulakanci shi ya sa ya bada chek biyu wanda ya tabata wannan uwar handamar ba zata taba iya ciro kudi irin haka ba. A lokacin da ta fitar da takardun sai da ya lumshe idannuwansa sannan ya ci gaba da kallo Sai a lokacin ta kalli takardar, sai da ta zaro ido tsabar kad'uwa har da yan yatsunta ta kara irga ziro din dan tabatarwa. Ajiyar zuciya ta sauke ta nufi wajen itama Tana inda inda ta ce" NADIA na godiya, sannan ta bada kyauta a baiwa kishiyoyinta kamar haka, million muraran million har million ashirin ashirin... *su ja jari* (kar ku manta ita ba sannin me ake fad'a ta yi ba, kokari ta yi ta kamanta) Itama ta nufi wajen su Anmy, sai da ta duk'a da hannu biyu ta mik'a masu sannan ta mik'e ta nufi wajen Nadia da baki d'aya ta zaro idanuwanta da mamakin kud'in, kan ubancen kaya sa, wani abin sai manya, wani abin sai kishi, yo ita uban wa zai bata wannan kud'in ta yi wasa da su? Ko hauka take, ba dai dan ta birge kishiya ba walahi, kai, inama inama daga ita sai Zinaria ne suka shigo? Inama inama hakan ne? Kwarai gwuiwar Zahrau ta yi sanyi a lokacin da ta tuna kudaden da suka zo da su kwata kwata million hudu hudu ne, suma Anmy ce ta bada chek din tana fadin akoy tadar nan, suma zamaninsu an yi, idan an kawo amarya kowa na yiwa kowa kyauta, sai dai su nasu da sauki domin zamaninsu idan ka bada million dayama ka yi kokari bare har sama, su kam ba ta nan suka zuba kishi ba, aman sai ga wani tashin hankali kiri kiri ana wasa da kudi kamar jaraba yanzu haka kowace iya abinda gareta ne ta kakabe dan kawai kar a rainata? Anmy dake yaki da zuciyarta kan ita zata je wani duban ta kuma kaiwa wajen Sultan Ta sani, farin sani cewar shi ya bada kudin Nadia Aman why ya yi haka? Shin tsana ce mai tsanani tsakaninsa da Najeebanta har ta kai haka ko me? So take ta shiga idan ya so sun dade basu ce ta zabi Najeeba a kansu ba! Sam ba zata iya bari a shiga da yan kudaden nan ba, lalle yau ta yarda yanzu irin tadar nan ta zama hauka, gaskiya mahaifiyar zinaria bata son zaman lafia , a kan me zata bada irin hanyar nan? Sai kuma shi kansa dole sai ta tuhume shi da kudaden nan idan kiwa shi ya bayar sai ya ba sauranma! A hankali ta ajiye ambulope din ta dan mizguta zata tashi Hannun da ya mayar da ita ne ta bi da kallo Murmushi ta sakar mata kafin ta idasa mikewa gaba dayanta Ina sam ba zaka ce matar nan ta haifi najeeba ba, Doguwar riga ce a jikinta ta shada an mata makeba wace ake fitar da wuya kawai Rigar ta sha handwork mai tsadar nan irin wanda ake yi a dubai Rigar ta hadu, ita kadai abin kallo ce sannan aka yi mata dauri das irin na zara buhari a saman kanta Ashe itama gashi ne da ita?, hakan ya sa daurin ya kawata sosai a kanta Sam babu irin cikar nan irin tumbi daban mama daban, rigar ta bi shafafen cikinta sannan mamanta ta saka bra das sun zauna a muhalinsu Kafarta kuwa sanye take da takalmi mai tudun gaske baki sidik wanda ya haska fatar kafar tata, Ummu ba baka bace tana da hasken fata aman kuma ba fara bace Hannunta dauke da yar poss dinta ba kudi ba abin kudi ko daya a hannunta Sai da ta tsaya a tsakiya kafin cikin harshenta wanda larabci ya kwonta muraran ta furta" Asalamu alaikum Idannuwansa ya lumshe cike da jin kunyar wace ta fito mata, Ummu uwa ce a wajensa, ya so Zahra ta shigo dan ya kula da motsin son shigowarta, sannan ya ga Anmy ta so shigowa duda ya yi niyar dakatar da Anmy din domin a nan a yanzu ba a matsayin maman Najeeba take ba, aa , a matsayin mamansu su duka take, sai ya ga Ummu ta fito Amsawar da suka yi sunna kallonta ya saka ta yi murmushi a hankali bayan ta daga idannuwanta da ta saka masu karin gashin idon da ya zame mata jiki ko a yanzu da ta baiwa shekaru arba'in baya sam bata sake da gyare gyare ko dan ta yi zaman saudiya ne? Ita dai bata sake Cike da sanyin murya, dauke da tsararen murmushi har hakoran makarta biyu na azurfa suka bayana kansu ta furta" Alhamdulilah Godiya ta tabata a gareku adalan yan uwa Allah ya saka da alkhairi da kyauta masu girma da tsari A hankali ta kai dubanta wajen Sultan. Sai da ta k'ara sakin murmushi sannan ta ce" Allah ya taimakeka, kyautar *GIMBIYA NAJEEBA* zuwa ga yan uwanta su ne tagwayen gida da kuma shop place." Shi da kansa sai da ya k'ara kallonta da kallo irin na *DA GASKE KIKE?* Tagwayen gida dai, gidaje ne da ahalin sarauta suka kashe k'atuwar anguwa suke tanfatsa gidaje kala daban daban a ciki, mahaifiyar Najeeba ta yi dank'ara dank'aran gidajenta masu firgitarwa har k'waya bakwai, gidajen sun ginnu, k'asa ta ci kud'i sannan shop place d'in nan wajen da ake gabatar da kasuwanci ne, shagunna ne a laye har k'waya shida kowane da sunan shop place ba abinda ba'a siyarwa suma malakinta ne. Idanuwanta ta d'an bud'a masa sannan a hankali ta ce" har abinda ke ciki." (tana nufin kowace gida d'aya da shago d'aya da abinda gidan da shagon suka d'auka). Lalle ta kai duka murmushin nasarar da yayar zinaria ke yi na sun ci fadan sai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191