Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 69

Chapter 69

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

MOTA ZAMU JE DAUKO GIMBIYAR? Ba zai manta amsarsa da ya bada a bayane ta hanyar fadin : Sabuwar motar nan a ita zamu je dauko gimbiya.........................ya katashe yana mai sakin murmushi mai dan sautin da ya saka du mutanen wajen suma sakin murmushin sunna jinjina maganar cewa wai da gaske zai je ne da kansa? Da sauri ya mika hannayensa ya janyo farar takarda da byro ya dora sama Sunnayen mutanen dake wajen ya shiga rubutawa daya bayan daya Sai da ya gama rubutawar aman bai saka na amintacensa ba Bin sunnayen ya shiga yi da kallo Idan akoy abinda rayuwa ta koya masa shine jiran komai daga kowa ........ya jima yana wannan tunanin har ya ga dare na tsalawa A kan sunayen ya ringa dora number tun daga 1 har na karshe kafin ya mike ya nufi bed dinsa dan samun hutu komai kankantarsa domun rabonsa da ya huta har ya manta tun ihun fitinaniyar yarinyar nan Wata irin mika ya yi a saman bed din , bukatar kebewa da mace yake, hakan ya saka baki dsya jikinsa ya mutu wata irin kasala ta dirar masa Tsintar kansa ya yi da kiyasta irin abinda ya dace da damkarsa Da sauri ya rintse idannuwansa sakamakon hotunnan da suka shigo zuciyarsa Korar shedan ya ringa yi ido rufe dan samun nutsuwa kafin ya mayar da kansa ya kara dannawa a saman fillow din yana jin yanda bugun zuciyarsa ya cenza Dolema ya auro uku ya jera! Daga bakin lokacin da ya fahimci cewa daya ba zata iya da shi ba ya san cewar sai ya kawo, zai karo uki ne a kwana kusa ko dan ya ringa zagaye su A cikinsu ya tabata ba zai rasa wace ta dace da bukatar zuciyarsa ba! .......................................... Aiki take da kanta yau, tana kitsa gashin wata bafulatanar mata mai son gyaran kanta, ana yi mata kitso kananu masu kyan gaske Idan tana kitso a tsaye take yinsa wanda take yiwa kuwa sai ta hau kujerar saloon sunna yi tana kallon abinta A saman gashinta ta totse abin caje kan, sannan abin tsagawar daya a kan matar daya kuwa a cikin gashinta domin gashin nata hade shi ne ta yi ta kame shi a sama Hira suke da Nadia tana yar daria NADIA ta ce" NAJEEBA, ni da yau na maki abinda bakya so, Najeeba Huzaifa ya matsa min walahi, kin ga ko yau da sasafe shi ya tasheni a baci ya rantse cewar ba zai iya hakuri ba Najeeba meye laifin Huzaifa ne? Idan kudin ne ke kin san waye HUZAIFA a damagaram, yaro ne mai kudin balaki Idan kyan ne meye laifinsa? Gashi baki ne kamar yanda kike so mijinki ya kasance me ya sa ba zaki amsa shi ba? Shi fa a shirye yake da yau kika ce ya fito zai fito Tsaga wani kitson ta yi ta dauka sannan ta dubeta ta ce" numberna kika bashi hajia ko me kika min? Nadia ta dan kebe bakinta ta ce" walahi na bashi numberki, na fada masa inda kike bi, na fada masa harda da food din dake birke ki Najeeba ta ringa gyada kanta tana idasa kitse jelar kitson matar, domin har karshe take kitse mata shi ya kwonta yar yar da shi shi yasa matar ke masifar son ta zo saloon din, bata barinsa sai an yanyara mata kitso da kunshi an wanke mata kafarta sannan ta sayi dadadan turarukansu masu birge mijinta ainun Najeeba ta ce" kin san meye, ya cika daria wa kowa ne, Nadia ina son namiji mai wasa da yawan yin daria aman fa ni kadai nake so ya ringa washewa hakora ba kowace mace ba haka kawai Kwonkwasa wajen da ake ne ya sakata kai dubanta kofar Gabza gabzan dogarai har biyun da aka hadata da su ne suka tarewa wanda ake maganarsa hanya Saurayi ne jikake, ya jiku har ya jike da cefa ga iya kwaliya Yana da kyakyawan nasaba, gashi da fara'a HUZAIFA dan kasuwa ne sannan yana karatunsa wanda ya fi baiwa kasuwancinsa karfi domin karatun mamansa ce ke matsa masa aman ya malaki abubuwan rayuwar da ba shi ba ko wani masa ya huta A duniyarsa yana son mace mai irin halayen Najeeba, Ya santa ne dalilin cousine dinsa Nadia, NAJEEBA na kashe shi, shagwabarta na haukata shi, idannuwanta na tsuma shi, uwa uba tafkeke kugunta mai kara masa yardar cewa yes shi namiji ne sakamakon idan ya ganta yakan rasa nutsuwarsa ke kara haukata shi da son malakarta ta kasance tasa Yakan je wajen da take buga basket ball ya zauna a motarsa yana hangen yanda take wasanta ransa na tafarfasa da kishin mazan wajen Yakan sakin murmushi idan ya ji wajen manya manyan maza irin ana hirar yan mata an yi katari wani ya sako zancen babyn Irin yanda take wawusar aljihu na kashe shi hakan ya saka yake so ta shigo nasa aljihun domin yana kara kaimin nemansa dan ya bude mata bakin aljihun nan ta shiga ta yi burgima ta yi jina jina ta wanke kafa ta fito Sai dai abinda ke damunsa ta kasa bashi dama Ta raina shekarunsa, ta kuma raina yannayinsa Ya kwatanta tashi daya amsar da ta bashi shi je" murmushin sangarta kafin ta dora da fadin" aman tsokanana kake ko? Ka dai san koda ka girme min bai fi da shekara biyu ba, gaka mai arhar daria a kowa, yaya kake so na maka wayo ka hada ni da hukuma?????? Happy weekend peopleπŸ’“πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *Na* *SAJIDA* πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🀝 β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 28 Bata motsa daga yanda take ba tana dai kitson tana kallon yanda yake iya yinsa dan gannin sun barshi ya shigo wajen Kasancewar saloon dinta, sun kwana da sannin maza kan shiga ya saka ba wace ta wani damu dan sun hangi namiji na son shigowa domin akoy mazan dake zuwa takanas a yi masu manyan kitson nan na irin samarin nan na zamani Wasun kuwa sukan rako yan matansu ne wasu kuwa su kawo matayensu Nadia ta mike tana daukan dan kwalinta ta ce" a gaskiya wannan sabon tsari na tare mutun a waje ba zai haifa mana d'a da ido ba, ni banma san a kan wani dalili zaki yarda da irin lamarin nan ke da bakya so Ita dai bata ce komai ba sai dan sauran gashin da ya yi saura take son idasa kitsewa Fita ta yi ta shiga kokarin gannin an barshi ya shigo, sai dai dogarin nan na buda baki ya ce da ita" MAI MARTABA YA FADA MANA CEWAR BA WAJEN SHIGAR MAZA BANE DAN HAKA BA ZAI SHIGA NAN BA Da mamaki ta koma ba tare da ta yi gardama ba jin ashe mai martaba ne ya saka dokar hakan a kan kannensa? Najeeba bata ce da ita komai ba bayan ta shaida mata, sai da ta gama kitson nan sannan matar na murnar an gama mata ta cire jika ashirin ta mikawa Najeebar tana ta godiya kudin kunshi ne da kitso da gyaran faratuna da gashin ido tamkar wace aka yiwa kyauta Itama Najeebar cike da fara'a sukai salama matar ta tafi Gurin da

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191