Chapter 156
Chapter 156
rasa wanda zaki ci amana sai mijinki?, kishi ai ba hauka bane ZULAIHAT! Ke yau koda an samo gaskiyar lamarin cewa babu hannunki a maganar kisan nan kina tunanin SHAHEED zai sauko da wuri wuri ya dube ki ne? Zaki samu irin darajar da ya baki a da ta kasancewarki matar da ya fara aura, wace ya fara haihuwa da ita ne? Zaki yi asara ta yardar da mijinki ya baki, zaki yi asara ta irin gannin girmanki da kimarki da yake, zaki gani a aikace ke din ba wanda kika fi, zaki fahimci halayanka sune limamin dake jan ragamar rayuwar da zaka iya fuskanta da mutane tun a nan gidan duniya! Kin san kina son sa kika yarda aka aura maki SULTAN? Inace y'ayan zamani akoy gungiyar dake kare hakin ku, koda kuwa mahaifinki ne sai su hanna shi yi maki auren dole, ita mahaifiyar take da ta kasance babar banza ta isa ta hanna kanta zama da kishiyar ne? Yaya bata iya hanna komai da nata rayuwar gidan mijin ke kike gannin ta isar maki? Dan ta haife ki shikenan komai halayanta sai aka ce ki yi mata biyaya? Ke din sakarai ce da baki san abinda ya dace da rayuwarki bayan haihuwa guda da bari uku da yanzu y'ayanki hudu a gidan nan, da a gabansu zaki amshi hukuncin cin amana wa abihnsu? Yaya zaku yi auren gidan sarauta ku yi tunanin zaku kasance ku kadai jal?, ke a zamanin nan ko talakan da bashi da ko sisi ya samu damar jera mata hudu jera sun zai abinsa koda kuwa bashi da abinda zai ciyar da su ne, bale wanda Allah ya horewa? ke da kina da hankali, ko da kina tare da magaya masu nazari da sun nusar da ke cewar idan akoy mai dama a wajen mijinku ke ce, ke kika fi kowa sanninsa kafin wata, ke ce mai dauke da lakanin da zaki iya zuwa kai tsaye gare shi kafin wata, ke din nan da kin koya masa yanda a duniya koda ya so wata fiye da ke to fa tsananin girmanki, darajarki, kauna ta zaman tare zai hanna masa wulakanta ki, an fada maki matar farko abin wasa ce a zuciyar mijinta? Idan kin ga namiji yana abun kirkin da a da ba haka yake ba sai bayan aurensa tabata harda gudunmuwar matarsa, idan aka ce lalacewa halayansa suka yi tabata wace ta ja hakan ita ne, menene burinki? *MULKI, ARZIKI, KI KADAICE SHI IYA KE* dan kar KAWAYE SU ZAGE KI, ko a gazawarki? Sai gashi ina mai cike da tsoron kar a je kin rasa komai.......AMMI ta karashe tana mai share hawayenta sosai Dubanta ta mayar wajen mahaifiyar Nadia da Nadiar kanta dake zaune kawunnansu a kasa ta ce " Ku yi hakuri, a yanzu ba zai iya bayar da hakuri ba, ku tashi a raka ku bangarenta ta huta " Da sauri Nadia ta ringa girgiza kanta, a tsorace ta ce" AMMI, dan Allah aa, akoy maciji a cen " AMMI ta dam sauke ajiyar zuciya ta ce " to ku tashi ku je bangarena, nima gani nan zuwa " Ai kuwa mikewar suka yi ita ta yima mamanta jagora hanyar bangaren AMMI suka bi suka shige Dubanta ta kai wajen UMMU a sanyaye ta ce" idan yaya ya dawo zamu yi shawara da shi kan maganar wannan ware waren turakar, bana jin zan iya kuma barin hakan ta faru" Ita dai kai ta gyada kawai, domin baki daya jikinta ba karfi, harma mamakin irin karfin zuciyar AMMI din take, duda takan share hawaye lokaci zuwa lokaci aman sai kokarin gannin ta daidaita komai take Wayarta ta ajiye, tana kara taba jikin NAJEEBA Cen sai ga tsohuwar JAKADIYAR dake kula da kebantacen wajen da ake kebe ahalain gidan da wani abin ya ritsa da su Sosai ZINARIA ta fashe da wani irin kuka tamkar zata side a lokacin da suka kamata suka mikar da ita A kausashe Jakadiyar ta furta" Hatara dai Zulaihat, sasauta muryarki a falon mai damagaram kike " Ai kuwa ta yi kitttt tana ji tana ganni suka fice da ita duda an bi ta sirri da ita aman ina ta tabata wannan magana har ta gama yada fada, ita kam ina zata saka ranta? Ina zata tsoma ranta? A irin yanda take da wulakanci, yanda ta dauki masu yi mata hidima da sauransu tamkar wasu bayinta, sam ba maganar mutuntawa sai tarin wulakanci da tozarci, dan ta tofa maka yawu ta kireka dan talakawa bawanta ba wani abu bane, dan ta saka a yi maka bulaka ba wani abu bane, tana jin dadi idan tana wulakanci, takan ji kwonciyar hankali da nutsuwa a zuciyarta idan tana wulakanci, a ganninta wannan shi ne bambancinta da sauran, wannan shi ne bambancinta da talaka, sai gashi yau zata je kebantacen wuri, wajen da ba rasa ci, sha , sutura zaka yi ba, bambancin shine bata da wata alfarma a wajen sarki, bata da damar ganawa da shi, bata da damar dora doka ko taka wani, tana da yan hidima sai dai bata da damar wulakanta su domin inci ne da su, suma sunna wajem da suke fada a ji ne, zata je duniyar mahidimta ne, wajen da suke nasu sarauta ne, y'aya da jikoki ne, bata da damar sakawa ko hannawa sai abinda hali ya bada ne, hakan ya matukar razanata, ya hanna mata sukuni har aka karasa da ita fadi take a bata wata Basu hanna mata ba, suka bata wayar , nan da nan ta yi kiran mahaifiyarta ta shaida mata wannan labari da ya kusan saka maman nata jin zuciyarta zata tsaya Itama hankali tashe ta nemi gannin sarki a kusancin magaribar nan wanda a yau bangaren Zahrau yake, sai dai amsar da aka bata cewar ba zata samu ganninsa ba ya sakata yin zaman yan bori, a nan kasa inda kuyanginta suka rikice harda yar kazaginta wace ta fece da gudu bangaren Yarima dan kai masa labarin halin da mahaifiyarsa ke ciki Wannan kennan Sai da AMMI ta ja numfashi ya fi a irga sannan ta kara shafa kan NAJEEBA a hankali ta ce" tashi Najeebana " Da taimakonta da na UMMU ta mike tsaye Ammi ta kama hannunta da niyar tafia da ita bangarenta , duda ba haka take so a kasan zuciyarta ba sai dai gannin kamar NAJEEBAR nada bukatar taimako sai ta kasa barinta a nan din A hankali UMMU ta ce" AMMI, me zai hanna ita a barta a nan? Mai yiwuwa ta taimaka masa da wani abin?" Sai da ajiyar zuciya ta kwacewa Ammi, aman sai ta kada furta komai ta ja ta tsaya tana kallon yannayin NAJEEBAR Gannin kanta a kasa tana ta wasa da yar yatsarta sai AMMI ta lumshe idannuwanta ta juya a hankali ta yi gagawar kama hanyar tafia, kwarai tana son ya samu kadaicewa da mace koda kuwa ba abinda zai shiga tsakaninsa da ita, koda kuwa ba zai yi maganar abinda ke damunsa ba, koda kuwa ba zai kulata ba, tana son wani ya kasance a kusa da shi, shima fa mutun ne, mai rauni, mai tare da damuwa, mai son idan yana cikin damuwa ya samu mai taya shi, mai bashi shawara, mai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191