Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 53

Chapter 53

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
Download Book

harhada kalaman da zai yi anfani da su ya ce" [1/30, 7:17 PM] Ummu Sadeeq: 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 22 Cike da iza ya buda bakinsa ya kai dubansa wajen Abih, a hankali ya ce" Abih, in sha Allah auren Zahrau karshen watan nan na tsayar da shi Abih ya ringa gyada kansa, tabas ya yarda da abinda ya yanke domin shi din uba ne a wajen yaren baki daya sannan shi da kansa ya isa da shi bale yaren Sai da ya kara mintunna yana jin sai sanya albarka Abih da Amih suke, yaren kuwa du sun sada kawunansu Anmy kuwa tana shafa bayan Najeeba, lalabata take domin bata da lafia konda safe da ta farka sai da ta sha maganinta na athsma domin numfashinta ba wai wani daidaituwa ya yi ba Bakinsa ya buda a karo na biyu ya kaisasa muryarsa ya ce" sai dai ina so hakan ya zamo sirri Ko da wasa bana so maganar ta fita tsakar gida bale waje domin BINTU kasheta aka yi Gaba dayansu a zabure suka kale shi Najeeba kuwa kamar wace aka jefo daga kan Anmy zuwa kasa sai gata ta wuntsilo tana kallonsa a tsorace Abih ya yi gagawar furta" innalilahi wa ina ilaihi raj'une, wani irin kasheta aka yi? Wa ya kasheta? Anmih ta kafeshi da ido, subahannalah kasheta? Wani irin kasheta? Gaba daya sai ta ji hankalinta ya tashi da maganar sannan ya sako cewar kar a fitar da maganar Zahrau kennan yana cikin tsantsamin wani ne ya yi hakan a tatare da shi? Ajiyar zuciya ya sauke yana kallon Abih sannan ya kalli Anmih A hankali ya ce" Allah masani, sai dai kowa ya yi taka tsantsan sawayen kowa a kirge yake Gaba daya ta sha jinnin jikinta daga zaunen da take kafin ta maida dubanta wajen yan uwanta Suma yanzun sarkin suke kallo a tsorace su duka Yana gama magana ya mike tsaye Baki dayansu suka sada kawunansu, a hankali suke furta" a huta lafia Anmih cike da kaunar d'an nata kwaya daya da kuma tsantsar tausayin halin da yake ciki itama ta furta" a huta lafia Sai da ya shige du suka dago da kawunansu Rarafawa Zahrau ta yi da sauri ta dora kanta saman cinyar Anmih Muryarta na dan rawa rawa ta ce" anmy, tsoro nake ji, kamar wanda ya kasheta yana iya kashe ni? Anmy ta yi sauri girgiza kanta a hankali ta ce" ba zai kashe min ke ba, ba zai kashe min ke ba in sha Allahu Allah zai hana, itama ki kadara lokacinta ne ya yi A hankali Najeeba ta kama hannunta ta rike a nata itama cike da tunanin da ya gama hadasa mata zufa daga cikin jikinta Fitar da suka fasa kennan, domin dama ta yi niyar fita da su ne su je wajen likita a kara duba Najeeba sannan su je wajen batuba wace ta yi niyar damka mata shirin Zahrau dan duka duka auren bai fi sati biyu ba A dole suka koma bangarenta suka hadu ta saka a kawo mata kayayakin shirya amare a boye Tun a ranar ta shiga baiwa Zahrau shiri irin na gyaran jiki da hade haden tsumi kala daban daban Sai take jin dadin yannayin, dan ta tuna da, dan haka ta titino abubuwa irin na da wa'inda ta rike wuta sosai a zamanin mahaifin mai martaba ta ringa kawo dukan abin bukata Kara kayan gyaran jikin ta yi sosai domin tana darzar fatar Zahrau sauran na darzar nasu da kansu Tsumin nan ne kawai basa sha, sun rufe a falon Anmy na biyu sun shinfida katuwar tabarma sun dora mata leda du sun saka kannanun kaya sai raha suke, itama Anmy din sai daria takewa shirmensu har tsalen itama sai ta shafa suke hadin madara da kurkum fir ta ce ba zata shafa ba Turaren wuta mai dadin kamshin ne ta zuba a dan kasko ya ringa ratsa jikin Zahrau, Tana gamawa Ummulkhair ta dauko masu suma suka hadu a cikin abin rufa su uku suka zuba Anmy ta bisu da da kallo ta yi murmushi tana girgiza kanta, fatanta Allah ya nuna mata nasu suma haka ta kimtsa su Da sauri Najeeba ta cire abin rufar tana ta numfarfashi sama sama Ummukulsum ta warce ta kara rufa su tana fadin" ke ja cen zaki wani bude mana dama mai numfashin kadangaru kawai Najeeba ta matsa tana sauke numfashi, Anmy ta miko mata sansanyar madarar da ta kadawa Zahrau tana mata dariar itama ta ce" idan ba neman magana ba mai ya kaiki saka kanki ke mai cutar huka? Amsa ta yi ta kafa kanta ta shanye tas sannan ta kalli anmy ta ce"Anmy ina son na turara jikina nima Anmy ta ce" to zo nan Mikewa ta yi ta karasa wajen da aka yiwa Zahrau Zama ta yi saman kujerar Anmy ta rufa mata bargon aman kanta a waje ta zuba mata turaran mai sanyin kanshi ya shiga bin jikinta Kafafuwanta ta wara cikin dabara ta kara matsa turaren wajen sosai harda rintse ido dan zafi ta ji na dukan wajen domin da pant a jikinta, tana ji su Nadia na fadin aba turara wajen da turaren wuta ko a yi matsi, to ita me hadinta da matsin? Aman wannan kam sai ta yi ((😲)) Sun jima a wajen kafin suke fitowa shima yama ta yi suka fito dan amsar baki Bayan salar isha'i yaya Dayabu ya shigo tare da NAJEEB, Sunna sanye da shada ne a jikinsu wando da riga iri daya sun yi tsaf da su Ya gaishe da Anmy yana dan murmushi irin yana neman gyaran nan, sai Anmy ta hade fuskarta ta kawar da kai Murmushi ya yi a kasan zuciyarsa, bai ce komai ba Sai da lokacin ya yi du suka nufi bangaren harda kananen Ta lungun da zai sada su da dakin karatun suka bi suka karasa dakin karatun A dakin nabar kujera daya tak ce sai shinfidun cafet na alfarma Sai manyan kur'anai, da alo manya Maka makan tableau ne dauke da sunnanyen Allah da ayatul kursiyu, da sunnan Muhammad (sallalahu alaihi wa salam), su Alhamdu Ac hudu ne a dakin sai manyan panka tafka tafka dake kunne suma sunna aikinsu Tun kafin su Zauna muryar Abih ta shigo da salama Ba shi daya bane tare yake da matarsa hakan ya sa Anmy kallonsa da kallo irin na me ya sa zai zo da ita? Kawar da kansa ya yi ya nemi waje ya zauna Yanda aka yi zaman Abih ya zauna ne tare da Dayabu da Najeeb a bangare guda Gefen daya kuwa Anmy ce tare da yan matanta kananun du sun dadane mata jiki da yan kananun alkuabarsu sun yi tsaf kamar ka sace su ka gudu Manyan kuwa kowace na gefe gefenta , su kam yanzun basa sanye da Alkyaba sai zumbula zumbulan hijabai har kasa irin mai habar nan Mardiya kuwa na zaune gefe guda itama ita daya, ga yarinyarta sai tsala ihun kuka take tana so ta saketa aman ta ki sakin nata Ta sha wani rantsatsen lesh sai kyalkyali yake yarinyartama ta shiryata

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191