Chapter 27
Chapter 27
Zama ta yi saman kujerar dakin nata wace take da yannayin takalmi mai tsini ta dan talafe kuncinta A hankali ta ce" bana so ka zama farin mutun, dan rike NAJEEBA sai tsayayen namiji Farin mutun kuwa ya cika son jiki da sanyi sanyi Murmushi ta kuma saki ta dora kafa daya kan daya ta daga kanta kadan tana dan wasa da habarta ta ce" sannan ina so ka kasance mai lebe pink iya na kasan na saman ya zama baki....bai dameni ba idan an ce dan shaye shaye mai baki ja aman fa bana so ka zama dan shaye shaye ka ji? Hannunta ta dora wajen kirjinta tana kara dora kafa daya kan daya ta ce" kirji fafada, askin yan tasha........murya irin ta zaki, damtse mai taurin gaske Idannuwanta ta rufe da hannayenta irin ta ji kunyar nan ta ce" fafadan kirjin da zan iya kwonci na yi isashen baci da juyi Wani murmushi ta saki tana fadin" na san sai ka so mata, ....na san sai an so ramawa a so min kai abinda na fi sani shine ba zan yarda a karya min kara a ido ba! Ke NAJEEBA! Muryar zahrau ta sakata zabura tana kallonta , a rikice ta ce" meye? Zahrau ta ce" kin haukace ne kina zaune kina magana kasa kasa kina ta murmushi kina wani irin abu a saman kujera lafiarki kalau kuwa? Yanzu da nace kowace maza ta gyara dakinta ke ko kakaba baki fara ba bale shara bale guga kina zaune kina uban meye? Da sauri ta mike tana hararan Zahraun ta shiga yaye zannin saman gadonta ta ce" yaya ake so mutun ya yi kiba idan akoy irinku a waje? Shikenan ba zan zauna na hasaso yanda nake son gannin mafarkina ba sai an samu mai dirowa ciki ya katse ta hanyar sako nasa maganar? Yaya ake so mutun ya iya labewa ya samu lokacin kansa idan ba wada bashi da kys din dakin wani? Ni gaskiya ana takura min Zahrau ta tabe baki ta ajiye wayarta ta shiga tayata gyaran dakin tana fadin" yaya ake so a yiwa gandamemiyar budurwa aure a kaita dakin miji ta aikata abin kirki idan gyaran dakinta kawai na daukan mata awa biyu? A yi mata a ga ikon Allah, aunty ta yayama zan ringa aiki a cikin gidan ni daya bayan na gama tsara zan rayu da mijina tamkar abokan junna? Zamu raba aiyukanmu ne, mu rufe dakinmu mu saka kida muna yi muna casu abinmu, aunty ba zan iya auren namijin da bai iya rawa ba, ba zan iya auren namijin da bai iya sakani daria koda bana so ba, ba zan iya auren namiji mai tsare gida ba....Najeeba ta fada tana cilowa auntyn nata babyn nunus na zaki Cafewa ta yi utama ta jefa mata tana daria ta ce" gidan aure zaku gina ko gidan shedanu? Mace ai ita zata yi aikace aikacen gida , ta tsaftace ko'ina ta kimtsa ko'ina Bayan kin san da Abih ya fada da ihu ya fada a nasiha cewar ba zai taba bari a daukar mana yan aiki ba har sai mun tara y'aya? Ban san nufinsa a kan hakan ba ni sam Najeeba ta ce" ban ga aibu ba dan mun gyara datin da muka bata tare da kai! Maza da suka amsa sunnayensu na maza Mazan da suka rayu da adini a jikinsu, sukan taya matayensu aikace aikacen cikin gida Bana gannin walwala da sabo a wajen namijin da zai gimshe min fuska shi ga mai gida ni ina dauke cen goge cen gyara cen wanke cen shi ko gani baya yi bale ya yaba Aunty ni zan koya masa sannin zafina, ya kama min mu taru mu rufawa junna asiri Kina son sannin dalilin Abanki na hanawa a kawo maki yan aiki? Ba komai bane face shi burinsa ki gina gidanki, ki shaku da mijinki, ki san kanki ki san wa kike aure kafin a kawo maku masu sangartar da ku ta hanyar kuna zaune kafa mike ku ringa saka su dauko maku ruwa, kawar da plat din abincinku Zahrau ta zauna bayan ta jefa mata tsintsiya ta sauke ajiyar zuciya a hankali ta ce" nima na so haka a tare da ni sosai NAJEEBA ta duka ta shiga share dakin tana dukawa har kasan bed dinta kasancewar kasansa a bude yake tana sharowa sosai ta dago tana dubanta Murya a sanyaye ta ce" bai zama lale ki amincewa rayuwar gidan sarauta ba! Bai zama lale ki auri mutumen nan ba Farin cikin ki na gaba da komai Idan har zuciyarki ta ki amince maki da hakan ba dole bane! Dan murmushi ta yi tana share dan karamin cafet din wajen ta dan dago ta ce" sannan kina iya mayar da lokacinku naku wanda zaki saka sarkin Agadez shara a daka, a lokacin da ba masu yi maku hidima, babu idannuwan bafadanku Ta karashe tana kashe mata ido da yannayi na shakiyanci Daria ta yi tana girgiza kanta , NAJEEBA ta ce" namiji, ya kasance namiji a gaban wasu bakin fuska, aman amini a cikin gidansa Zahrau ta karkato sosai tana dubanta ta ce" ta yaya? Ta yaya kike tunanin zan iya aiwatar da wani abin da zai zo masa sabo a rayuwarsa? Ke kin sha gannin vidion gimbiyarsa inda take takun kasaita, wuyanta hannayenta kafarta dauke da zinari Kin ga irin yanda take zuba kudi Ke kin ga kalar fatarta kin kuma ga kalar kyawunta Bayanta akoy wata guda dake taka rawarta itama Wacece ni da zan iya jerawa da su? Kin ga kalar fatana bak'a ce, Bani da wani kyan da zan iya dukan kirjina na jera da matan nan Jikina ke mutuwa NAJEEBA NAJEEBA ta yi sakalau tana kallonta A hankali ta ce" da ba dan ke yayata bace, da sai nace ki tashi ki fitar min a dakina domin a duniyata bana son macen dake raina kanta ko wacece! Muryarta ta dan daga tana kallonta da tsintsiya a hannunta ta ce" shine me dan kina bak'ar mace? Ita bak'a ba zata je gidan sarauta ba kennan sai fara? Kin manta halayan mace ke siyan mata mutunci idan mutuncin ne , soyaya idan soyayar ne? Meye aibunki a jikinki meye baki da shi? Meye laifinki a fuskarki me ya gaza na mace? Kina nufin fatar naki ce ta fara baki haushi a yanzu kuma bayan mun kasance masu takama da kalar fatarmu? Bakinta ta turo ta ce" kudi kuwa, kudi aunty, kina tunanin sunna da wata matatsa ne ta fi aljihunsa? Zaki amshi kudin mijinki da dabara ki kashe da hikima ba tare da shi kansa ya gundura da tunanin kina da kashe kudi ba Wani gwauron numfashi ta sauke tana kallon NAJEEBA , idan Najeeba na fadi sai take jin abin ba wahaka, sai ta shiga aunawa sai ta fara tunanin anya kuwa? Anya hakan zai zo da sauki kamar yanda kanwar nata ke fada? Wayarta dake saman bed din NAJEEBA NE TA FARA KUKA duban wayar suka yi a tare NAJEEBA ta dauko tana kallon number Zahrau ta ce" waye? NAJEEBA ta daga kafadunta ta ce" nima ban sani ba ba sunna ai ZAHRAU ta juyar da kanta ta ce" tun da safe ake kirana da number
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191