Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 52

Chapter 52

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

bude maki ido! Kuma lumshe idannuwansa ya yi yana tausar kansa Bai taba nunawa Zinariya ta zo gareshi ba, ta yi kadan ba zinariya ba bai ga macen da zai je ya lalaba ko ya tura mata yar muryar cewa ta dube shi ba! Idan ta kawo kanta ne sannunta idan bata zo ba ko me zai ji yakan taushi kansa ya tirsasa kansa ne ya dane kamar yanda ya iya danne abubuwa da yawa a rayuwa .......................................... Wajen karfe goma tuni sunna makeken fallonsa, Fallon da ya saka yan matan daga kawunnansu sunna bi da kallo, falon da ya gama haduwa ya hade ya harhade Sunna zaune ne saman maka makan kujerun falon na alfarma, kujerun kansu nishi suke sunna murmusmus a ido domin ba kananun kujeru bane baki dayansu irin na gidan sarakai manyan sarakai Maka makan Ac din ne ke kara huro sanyi a falon wanda sakamakon zaman minti goman da suka yi har jikinsu ya gama daukan sanyin Fitar da Anmy ne hakan ya sa dole kowace ta bi tsari na saka Alkyaba NAJEEBA ta saka wata watsetsiyar atampa ja, an yi mata dinkin sket da riga ne , sket din daga baya an yi masa tsaga mai dan tsayi domin ta haye sama kadan sannan sket din ya kamata daga wajen duwawunta tsam sai ya tafi zuwat bai bude din nan ba Rigar kuwa an yi mata dinkin zamani, an mata baban wuyan nan ne wanda ke saukowa kafada sannan daga gaban an dan yi yar tsaga an fitar da V Hannayen kuwa an saka masu roba daga sama sun bude sosai daga cen kasa kuwa sun tsuke sakamakon robar da aka saka Kanta kuwa dauri ne ta kashe na Zahra buhari Ta rigaya ta saba da rashin zama fuskarta ba a gyare ba hakama ko fita zata yi sai ta tsuke ta gyara fuskarta tas Hakama yanzun fuskarta a gyare take da simple mak up, idannuwanta kuwa ta yi masu sabo da dora natural gashin ido masu tsayi sukan karawa idon wani sirrin kyau da fuzga ne A hankali ta sada kanta ta ce"Anmy, me zai hana mu bari gobe mu yi fitar nan? Duba da bai fito da wuri yau ba Anmy ta buda baki zata yi magana jakadiya ta yi salama Dukawa ta yi a hankali ta ce" Allah ya kara lafia, Elhaj Mutalab ya karaso Kanta ta gyada mata dan haka ta mike da sauri ta fita Tana fita bata jima sosai ba Abih ya shigo da salama Murmushi ne kwonce saman fuskar Anmy tana amsawa kafin ta mike tsaye ta ce" yaya shigo zauna mana muma jiran fitowarsa ne muke Karasowa ya yi ya zauna, yaren baki daya suka hadu sunna gaishe shi da yannayin murnar ganninsa Hannunsa ya dora a gefen fuskar NAJEEBA ya ce" yaya jiki? Murmushi ta yi ta dan dora gefen fuskar nata a hannun nasa Ci gaba ya yi da shafa jelar gashinta dake yawo, dayan hannunsa kuwa Ummulkhair na rike da shi tana dan masaging daga kasa kuwa Zahra ta rike kafa daya tana masaging Ummukulsum kuwa tana daidaita masa ruwa daifai misalin shansa Zamansa ya gyara ya ce" kin san me nake gani kuwa Anmynsu? Anmy ta girgiza kai bayan ta ajiye masa abinci a plat domin komai a jere yake Abih ya ce" sarka DAYABU ya saka aka yiwa yaren nan har shi aman banda NUSAIBA Anmy ta dan yi turus tana kallonsa ta ce" kamar yaya banda Nusaiba? Me ta yi uta Nusaibar da ya wareta? Abih ya dan yi murmushi ya ce" na tambayi kannen du sun ki fada min abinda aka yi, koma meye na san mai girma ne, aman kuma sun ki fada min abinda ya faru Dubansu Anmy ta yi daya bayan daya a hankali ta ce" eyah, eyah, ashe zan ga haka da raina tun kasa bata rufe idannuwana ba? Shigiwarsa da kamshin turarensa da ya shigo du kuwa da irin yanda dakin ke dauke da kamshin turaren wuta ya saka Anmy waigawa wajensa Fuskarta ta sada, hankalinta ya tashi jin haka, Yan matan ne du suka mimike aman Najeeba sai ta langwabe a jikin Abih ta lumshe idannuwanta tamkar bata san da fitowarsa ba Da sauri Zahrau ta saka hannayenta ta mikar da ita inda ta sakar mata harare ita kuwa ta jinginar da ita a jikinta Ya saka wata shigar ce mai birkita lisafin alhazai Ya gama kashe shigarsa ne cikin shiga mai daraja Ya fito a sarkinsa ga rawaninsa mai girma mai kayata sarautarsa Ja ya yi ya tsaya gaban makeken abin turaran wutar da ake yi ana karawa kafin ya kone ake cirewa a zuba wani yana tashi a hankali domin ba garwashi bane a ciki toka ce mai zafin gaske Hannunsa ya dora saman dokar wace ke dauke da zafin gaske domin ita ke saka turaren hayaki a hankali a hankali Da yan yatsunsa ya marmatsa turaren dan ya isa haka sannan ya maida dubansa wajen mahaifiyarsa wace ta fi daukan hankalinsa gannin yannayinta A hankali ya karaso har kusa da ita kafin ya rage tsayinsa sosai kansa sade ya furta" barka da safiya Anmy Anmy ta dago ta sauke idannuwanta a saman kansa Hannunsa ta kamo ta rike tana yi masa duba irin na ido cikin ido, a hankali ta ce" na kawo karar yan uwanka, ina so a mana shara'ar cikin gida , ina so ka zaunar da DAYABU MUTALAB tare da kannensa baki daya ka yi masu tambayar a kan me zasu ware daya daga cikinsu? Najeeba ta lumshe idannuwanta, tabas itama tana son a hana wannan gaba tsakaninsu da yar kanwarsu, yarinyar zata baka tausayi ne idan ta ga daya daga cikinsu tana rarume rarumen ya dauketa tana kukan ya dauketa sai dai ba hali domin maganar dayabu maganar uba ce a wajensu, sai dai a yanzun fa ta ji azalumin nan ne zai yi maganar sai take jin a kan me? Idannuwansa ya lumshe wanda hakan ke nufin amsarsa ne na ya karbi bukatar mahaifiyarsa Agogon hannunsa ya duba a hankali ya furta" karfe tara na dare a falon karatu Abih ya sauke ajiyar zuciya yana mai jin kanwar tasa a ransa, yana godewa Allah a kulun da ya bara masa ita, ita daya ta rage masa sai y'ayansu Anmy ta dubi yan matan a hankali ta ce" na san ba zaku fadi laifin yayanku ba, kuma ba zaku fadi abinda kuka yi tsakaninku ba, aman ku sani idan kun ga kun samu wariyar kai to kasa ta birni idannuwana ne Shi dai yana tsaye ne sai da ta gama ya kama hannayenta ya nufi wajen zama da ita Yana zaunar da ita ya dawo suka gaisa da Abih kafin ya samu waje ya zauna Du yan matan uku kasa suka kara zubewa Aman Najeeba sai ta karasa saman kujerar da Anmy ke zaune ta dane gefen kujerar sannan ta dora kanta a kafadarta Wannan karron kam komai a kan idannuwansa, mamakin yanda aka yi ta mike kan kafafuwanta da sauri haka da mamakin yanda aka yi ta manta gargadinsa da sauri haka suka saka shi tsaida dubansa a kanta Lebensa na kasa ya dantse da hakoransa kafin a sanyaye ya buda bakinsa bayan ya gama

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191