Chapter 63
Chapter 63
idan bai samu mace ba shi yasa yana zuwa bangarensa ya sake neman lemun tsami ya sha duda yana kwadayin zuwa ya zauna da sarkin Garin Damagaram domin a rayuwarsa yana son idan Allah ya kara daukaka shi ya zamo yaron SHAHEED ko dan ya koyi kasaita da sarauta wace take zane a jinnin jikinsa Raba dare suka yi sunna ta hira suna wasa sunna daria Du sun saka kayan amarya na baci a jikinsu, daga mai wando da riga sai mai yar riga sunna ta shagalinsu sun samu pizza sun yi abinsu da kansu sai ci suke sun raba dare duda ita zahra'un carbinta ke hannunta tana ta ja a hankali tana neman kariya a wajen Allah domin mahaifiyarta ta zo mata da karin adu'o'in da mijinta ya bata ta kawo mata ga su rubutu, ita dai ta sha dan a yanzu bata da damar nuna ita ba zata sha rubutu ba, koda yake cen dama ita ba mai gardamar hakan bace Har karfe biyun dare ya tsala UMMUKULSUM ta mike ta nufi baya dan fita saman baban wajen da ya hada da na yariman gidan wanda wajen hutu ne sannan ta saman wajen kana iya hango garin yanda ake fadi idan dare ya yi yana da kyan kallo Ba wanda ya kula da ita har ta tafiarta Tana zuwa ta karasa ta yi tsaye tana wara hannayenta bata ko tsoro tana kallo tana sakin murmushi mai dadi da jin wata sansanyar iska na kadawa Ta dauki minti hudu a haka lokaci daya ta ji an rufe mata bakinta ruf da hancinta kafin ake juyota da karfin gaske Rigar dake jikinta da wandon dake jikinta aka yi anfani da karfi aka yage mata su kafin ake kaita kasa nan saman wajen da ba ko shinfida aka bi bayanta aka dane ruwan cikinta Fuskarsa kawai ta iya gani sai sumewa da ta yi tsabar firgici, shi kuwa yana furta" na shiga uku wayo zan mutu ya afka mata ido rufe yana neman nutsuwar dake neman saka shi kurma ihu tamkar mahaukaci a irin wannan dare haka Gaba dayansa yake kara shigarta gashi kuma yana gunjin kukan wahala da tsoro yana furta shi ba mazinaci bane ta yafe masa Irin yanda suka ga shiru ummu bata dawo ba ya saka NAJEEBA mikewa daga ita sai yar rigarta dake jikinta wace bata fi daidai duwawunta ba domin duwawun nata sun kwasheta gashi rigar pant kawai ta saka a ciki ba rigar mana, gata fara ce rigar mai santsin gaske ta labe ta fitar da shatin mamanta wanda kawunansu ke tsaitsaye sun kara tauri sakamakon irin sanyin dake hurawa a garin wanda ke saka yannayin mutun daukan lamarin Du iran ta daga kafarta sai yannayinta ya cenza salon takun duwawunta na yin sama da kasa kamar wace ke yi da gangan Ummulkhaire ta mata daria tana fadin" dubita ku dawo mu kwonta kun ga muna so mu yi safia mu kara cenza zaman gadon nan na zahrau ni sam zamansa bai mun ba, ga abinda Anmy ta fada cewar mu fafarke katifar mu lalubeta tas kar ta kwonta a sama kafin mu lalubetan Amsata ta yi ta idasa fita ta nufi wajen da tun dazu Ummukulsum ke fadin ita dai yau sai ta ga abinda ake fadi cewar ai idan dare ya tsala wajen kan daukan wani irin haske tamkar parisss ko karyar yan makarantarsu ne? Sai da ta yi mika ta yi hama a hankali ta furta" Ummu ya isa haka kallon Paris din ki zo mu je mu kwonta dare fa na yi kuma kin san Zahrau ba zata barmu mu kwonta bamu yi nafila ba Karasa hayewa saman ta yi, lokaci daya kunnayenta ke tsinkayo mata magangannu da gurnani, kukan namiji da yanda yake ihun shi ba mazinaci bane, da irin yanda yake fadin wayo dadi zai kashe shi ya sakata saurin juyawa wajen dan ta tabata yayarta dai nan ta shigo, wannan kalamai kuwa sun so tarwatsa zuciyarta Inda idannuwanta suka sauka sakamakon hasken farin watan da ya yi dau tamkar an kunna fitila mai hasken gaske ya sakata jin fitsari na neman fitowa daga mararta Hango bayan katon namiji da hannun yayarta a kasansa ya sakata jin numfashinta zai bar gangar jikinta Du fitsararta, du tarin samarinta bata taba gannin bayan namiji haka ba, bata taba gannin tsiraicin namiji ba, uwa uba a kan yayarta Gaba daya ta zabura ta kwala wani irin firgitatacen ihun da ya saka shi rintse idannuwansa a lokacin a kansa ke sade ya dora sujada yana adu'a Da sauri ya tashi ya yi tahia a gagauce ya salame ya mike ya warci rawaninsa Yana fitowa da wani irin karfi da sauri yana kuma nada rawaninsa hakan ya yi daidai da sauranma sun firfito Ihun da take kwalawa ya saka a tare suka nufi hanyar, sai dai irin tsawar da ya daka masu na cewar su yi baya ya saka su saurin yin bayan aman kamar zasu summe su biyu sai kama sunnanta suke sunna ihun meye?? Wayo na shiga uku, wayo na mutu na lalace, tana ihun ne tana jan numfashinta dake sama sosai Yana shigowa ya hangeta tana daka tsalen albarka baki daya jikinta na tafia da ita hannayenta saman kanta kafin ta duke tana kallon wajen da ya yi gagawar zarewa ba tare da ko ya samu ya kawo ba aman mai afkuwar ta gama afkuwa domin dai a yau ya mayar da UMMU cikakiyar mace ta hanyar ratsata da gararia first night din yayarta ita ta kawo budurci Da sauri ya karasa ya saka hannunsa ya dagota, muryarsa a cinkushe ya buda bakinsa zai tambayeta uban me take ma ihu Sai dai bakinsa ya yi dif a lokacin da ta kamo hannunsa ta dora saman kirjinta gefen zuciyarta ta hagu wanda ya yi daidai da saman mamanta das ta dora da karfi ta damki wajen tana ihun fadin" zata fashe wayo zuciyata zata fashe, wayo ya kashe mu, ya kashe mu, wayo yayata ya wulakantata ya halakata Sai kuma ta idasa zubewa dif ta gama sumewa Inda ya ji alamun motsi ya kai dubansa Da sauri ya rintse idannuwansa da wata irin faduwar gaba mai balakin karfi ga kuma NAJEEBA a jikinsa ta sume inda ya talabeta baki dayanta a hannunsa daya, idannuwansa kuwa tun da ya ga abinda ya gani ya rintse da karfi yana fatan Allah ya sa ba abinda yake ganni bane wato Yarima tsugune gaban UMMU zigidir baki daya jikinsa na rawa harta da hannayensa da dukan gabai nasa da irin kalaman da yake fadi yana talabota da hannayensa yana fadin" Barka da safiya🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 26 "Innalilahi wa'ina ilaihi raj-une! Wacece wannan? Daga ina ta fito? Na halaka kaina na halaka yar mutane, wayo Allahna na kashe rayuwar yar mutane na kashe kaina, wayo na shiga ukuna yau na tafka kuskure mafi muni a rayuwana, wayo ni ba mazinaci bane zanen k'addarata ne, wayo matata ce ta janyo min ta hana min kanta bayan ina da ita, na shiga uku na lalace." Hannunsa na dama ya saka ya tare hanyar da Ummulkhair
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191