Chapter 14
Chapter 14
ta fara karasowa sannan ta fi kusanci da ita a durkuahen da take Shin kuna so? Idan kuna so ina comment ne mai nunan kuna bi? Free ne mutanena ku zagine mu je tare 😄😄😄😄😄 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆ *[ T.M.N.A]* ☆ 📖🖊️ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 7 A hankali NAJEEBA ke shafa lallausan gashin yayar nata da dan kwalinta ya fadi sakamakon kukan da take shekawa Du a firgice suke, aman sun rasa wace irin tambaya zasu yi mata Hannunsa ya saka ya janyeta daga jikin NAJEEBA ya jata saman kujera ya zaunar da ita sannan ya shiga sintiri Baki dayansu suka koma suka zazauna Yar budurwar cikinsu mai shekaru goma sha biyu ta ce" shikenan yanzu anko din shada da lesh da komai din da akai mana an fasa auren? Hararanta Bilkissu ta yi hakan ya sa ta yi shiru ta rafka tagumi cike da zulumin an fasa aure shikenan ba zasu yi sabga a gidansu ba Hannayensa da yake hadewa yana kara budewa ya kuma hadewa ya ce" wani irin ya fasa aurenki? Wani abu kikai masa? Tana kukan dai ta ce" aa, dazu ne da ya zo yake tambayana wai me ya kaimu gidan sarki ne? Sai nace masa ziyara Shine ya ce min" Zahrau karya kike, ashe abinda momy ke fada min gaskiya ne? Ku dangin jaraba ne baku da aiki sai masifa da fada? A gaskiya zahrau ba zan iya auren macen da ta kai karar ubanta aka bashi laya ba, kuma a gaban mutane kanwarki ta mari matar ubanku maimakun ku horata sai kuka tare mata fada, to gaskiya wace kika shakar nan aminiyar momy ce kud da kud, da ita aka kawo kayanki ita ta je tana kuka ta zayanewa momy komai ashe ku dai dangin jaraba ne? Ummulkhair ta zabura ta mike ta rike kugunta ta ce" mu ne dangin jarabar? DAYABU ya harareta hakan ya sa ta koma ta zauna tana gunguni ZAHRAU cikin sanyinta ta ce" nima nace da shi ya yi hakuri, abinda ya kai mu gidan sarki sirrin cikin gidanmu ne, kuma fadan nan da aka yi suna da yawa fa suka rufawa NAJEEBA ita kadai, ta yaya yake so na kyale ina kallo a dakar min kanwata? Shine shine.....sai ta fashe da kuka tana kara dora kanta a kirjin NAJEEBA wace du ta manta ciwonta jikinta sai rawa yake dan walahi a duniya sun rayu da rayuwar jin ciwon dan uwansu a cikin jinnin jikinsu Ana fadin maganar dan ubanci a duniya, su basu san da wannan kalmar ba Sunna fada tsakaninsu fa, aman idan kana son ka ga hadin kai da tsantsar soyaya wani abu ya samu dayansu DAYABU da hankalinsa ya kara kololuwar tashi ya ce" shi ne me? Dagowa ta yi tana kallonsa ta ce" shine ya kara kiranmu da jarababu harma yake ikirarin ko Abanna zai bashi hakuri ba zai hakura ya iya zabawa y'ayansa uwa irina ba dan sam ban samu tarbiya ba bare na tarbiyantar da yaransa Nima raina ya baci shi ne shi ne..... Kara tsareta ya yi da ido ya ce" shine me ZAHRA? Ta sada kanta kasa ta ce" shine nima nace masa mu ai du da sauki, shi da yake shege wanda uwarsa ta haifa ba aure bayansama ta haifi uku kannensa baki daya su ba'a zage su ba sai mune zai saka gaba yana ta zagi Idannuwansa baki daya ya rurubo lokaci daya ya tafa hannayensa ya ce" MAHAMADU rasululahi salalahu alaihi wa salam Da wani karfi karfi UMMULKHAIR ta ce" kin min daidai, ai walahi da kika kai karshe baki fada min ke kuwa me kika ce masa a kan irin zaginmu da ya saka ki a gaba yana yi ba da sai na dauke ki da mari walahi, dama sam bai min ba mutun ne sai shegen taurin hannu idan zai maki kyauta sai kaf danginsa sun sani Namijin dake buga gem kuma yana kallonsu a wayar yayansu wato Najeeb ya ce" lalala, ba yaya ya hana karami yace zai daki baba ba? Yayansu kam dake salalami dubanta ya yi ransa bace ya ce" sau nawa zan maku magana kan koda ranku ya baci ku ringa tauna magana kafin ku fadeta? Yaya zaki masa gori Zahra dan ya zage ki? Ke baki da bakin rama zagin da ya maki koma wani kala ne aman banda irin wannan gori? Shin shi ya saka mahaifiyarsa haihuwarsa haka ko me? Ko ke kina tunanin an maki albishiri din zaki gama da duniya lafiya ba tare da wata jarabawar da zaki ringa jin kunyar kanki ta same ki ba? Ina gannin kece mai hankalin cikinsu aman sai ki bani mamaki har haka? Na tabata da Najeeba ce da ake gannin ta fi ku rashin hakuri ba zata yi haka ba sai dai ta cire masa bakinsa dan gobe kar ya kuma Sanyi ya yi gannin du sun zuba masa ido shi kuwa yana fada sama sama Yatsarsa ya dago ya shiga nuna su daya bayan daya ya ce" ku yi kokarin gannin kun rufe naku sirrin, Ku sanni, bana so, bana son ku kasance masu izgili da kuma son daga fitina a duniya Domin kunada baban tabo Kuna tare da baban tabon da mai tabon kansa bai san na san yanada tabon ba Bana son abinda zai taba min nasabarku Bana son a fara da haka a kanku cewa ana fasa aurenku Bana so abin ya yi nisa Wata iska mai zafi ya furzar yana kallonta ya ce " to in ba rashin hankali irin na dan fari a wajen uwa ba me ya kaiki buda baki ki yi wannan shirmen? Ita dai kukanta ne ya tsaya a lokacin da yake bayannin suma sunnada sirri, tabo! Wannan kalmar sau uku kennan tana jinta daga bakinsa idan ta tsare shi sai ya nuna sam shi ba wani abu yake nufi ba yana nufin dai ita mace ce ya dace ta kasance mai taka tsantsan Baki Najeeba ta tabe tana hade mata gashinta Ta riga ta shaka, ta shaka iya wuya hakan ya sa ta kasa kida tofa ufan ne sai irin yanda take ayanna yanda zata yi da shi Ummukulsum ta ja tsaki ta ce" shine kike kuka? Kike kuka dan namiji yace ya fasa aurenki? Da me kuke jira ku a duniyarmu? Koda mun yi auren za'a sako mu ba tare da an waiwayemu ba, idan mun fito da ciki za'a irga mana ranakun haihuwarmu muna haihuwa za'a dauke dan a kaishi nesa da mu Me kuke jira? Me kuke tunani a rayuwarmu? Yanda ya yiwa y'ayan wasu, yanda ya ringa wulakanta y'ayan mutane yana saki a kan dalilinsa na son zuciya dole sai muma an ringa sako mu ana laya masa zawarawa, Dole sai mun cika masa gidan nan mun tsufa tare mun mutu tare...... Wani gigitacen marin da ya sauka a kan fuskarta wanda ya tsorata yan uwanta ya saka su zabura sunna kallon wanda ya yi marin a firgice ya sakata dantse harshenta har jinni ya fito na walaha Kafin su yi wani abu ya warci igiyar cajin dake ajiye ya shiga laftar du wanda hannunsa ya kai...kun san balarabe
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191