Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 100

Chapter 100

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
Download Book

miji? Na ce maki na damu ne? Bayan kema ya d'auko Barira, ina taya ki murnar malakar abinda kika jima kina marari, ke kin san ba nawa ra'ayin kennan ba dan haka kar ki bani kunya kin saka ana kalona!" Maganarta a fili ta yi ta, cikin kwonciyar hankalin da ya zama jikinta, duda daga kasa wani irin jimkar hannun Nadia ne ta yi wanda ya saka Nadiar shiga wani rud'un Ta ce babu komai, irin magangannunta sun bayana karara ita auren kansa baya gabanta, aman kuma irin rikon ta mata ta tabata akoy wata a kasa. Hannun nata ta saki ta koma ta zauna tana mai gyara alkyabarta da kyau kafin ta kuma dago dubanta ta sauke kan Nadia dake tsaye kanta *Zaki ci ubanki!* shine abinda zuciyar Najeeba ke ayannawa Na tsaye shi, baya gabana, aurensa baya gabana, aman ko kashin da na yar ya haramta gareki domin aminci ba karya bane! Ta kuma furtawa zuciyarta Ji take baki daya ta gama muzanta a idannuwan mutanen dake wajen, du wanda ya santa, to fa ya san Nadia Anmy da baki daya jikinta ya yi sanyi ta kai dubanta wajen Sultan Irin kallon da yake ramkar kallon jin dadi, irin yanda ya maida hankali a kallon dramar da ta wakana, ko take kan wakana kamar wanda abin ya masa dadi A hankali ta sada kanta Ba'a taba hayaniya mai yawa haka a gabansa ba, baka isa ka yita haka a gabansa ba tare da ya maka abinda zai firgitaka ba, aman sai gashi ya yi shiru ya kyale har Najeeba ta fadi maganar da bata so ta fadeta a gaban kishiyoyinta ba, kwarai karara ta nuna bata yi auren da zata yiwa kishi ba! Me ya sa Shaheed? Me ya sa ka auro aminiyarta? Shin amsa min ka yi dan baka da yanda zaka yi da ni ne ko me? Ni kiwa zan nuna maka ba sarauta ba,, ko me ke kanka ni na haife ka! Ummu kam da kallo take bin kowa, har lokacin da auntyn Nadia ta karasa ta kama hannunta ta ja ta ta mayar da uta wajenta tana jin inama idan ta wanke fuskar Nadia da mari ba abinda zai faru? To da yau sai ta fafale fuskarta da mari sannan ta yi tirr da ita, bata taba bata kunya ta sakata jin ashe Nadia sakarai ce bata taba sani ba irin na yau, lalle Nadia sakarai irinta babu Ashe yarinyar da take haukan tsoron ita batama damu da mijin ba? Ga alamu karar sun nuna kamar auren dole ne akai mata? Zaunar da ita akai Sai a lokacin ya dauke idannuwansa daga kanta Kwarai da farko, wani murmushi ne ya subuce masa a lokacin da ya hangi dukan da gannin Nadia ya yi mata, irin yanda su duka biyun suka rikice da ganninta a gabansu kuwa ya bashi mamaki duda ya san Zinaria basa shiri aman bai taba tsamanin kawar tata tsoronta take ba, aman a kan me take tsoronta? A hankalo kallonsa ya koma na son karantar ainahin abinda take ciki maimakun wanda yake fitowa daga bakinta Murmushi ya kuma saki irin na yake din nan a lokacin da sak kunnayensa suka jiyo masa irin yanda ta yi magana da nuna bata damu da gannin kawarta aminiyarta a matsayin kishiyarta ba, wace suke raba mafarkin kasancewa su kwalin kwal a gidan miji Dubansa ya maida kan Zinaria, kanta sade yake, sosai an janyo alkyabarta an rufa mata dan kar a ga fuskarta Tausayinta ne ya ji har cikin ransa, irin magangannun da ta yi kwarai sun bashi mamaki, meye ilar bak'ar fata ne? Bai san me ya sa idan hankalinta ya tashi take barin bakinta ya ringa fadin du abinda ya zo zuciyarta ba Ya tabata da ba dan mamanta ta rufe mata baki ba, da zata dora wata kalmar mai zafi ne a kan kalamanta, menene a kishiya ne da mata ke tashin hankali dan za'a yi masu? (Han, baka yi rayuwar neman aure da wani bane, a wajen da kake soyaya ranka shi dade) Kuma kai dubansa ya yi wajen da aka zaunar da Nadia, tsuru Najeeba take kallo hakan har ya so ya bashi mamaki, ta yaya mace zaki yi sake har a ga rauninki haka? Kansa ya girgiza sai kawai idannuwansu suka sarke da na Anmy Irin kallon da ta masa ya saka shi sada nasa idannuwan wanda hakan ke nufin yana tausarta ne Matar sarkin agadez ta tsakiya ce ta duka sosai ta kama hular alkyabar nan ta dora saman kan Najeeba, Kanta kasa ta zagayo ta kama hannayenta, hannunta dayan suka kama ya kasance tana tsakiya Anmy na kallonsu, sarai ta san abinda zasu yi, ita dai Najeeba bata musa masu ba , binsu ta yi a hankali suka nufi wajen da yake zaune Sunna zuwa da hannayensu suka kaita kasa ya kasance ta duka a gaban kujerarsa A sanyaye Zahrau ta ce" Allah ya huci zuciyar Sultan, Allah ya huci zuciyar mai damagaram, Gimbiya Najeeba na neman afuwar daga murya a gaban uban gidanta A hankali da mamaki fal ramta ta dago ta hangi fuskar Zahrau, iyeah, yaushe ta koyi irin abubuwan nan? Kishiyarta ce ta budi baki itama cikin kara sada kai kamar yanda suka tsugunar da Najeebar ta ce" Allah ya huci zuciyar mai wukar yanka, Allah ya saka sasauci a hukunci takawa, sannu da karin hakurin halayan mata , Allah ya kara maka lafia Gimbiya Najeeba na neman afuwar mikewa a lokacin da baka bada izini ba Idannuwansa kawai ya lumshe masu bai ce komai ba suka mike a hankali suka koma Sunna zama su Zinariama suka mike da ita suka nufi wajensa Baki dayansu suka zube suma, cike da kwarewa a lamarin bada hakuri da kirari mahaifiyarta ta taushi zuciyar sarki da neman afuwa Idannuwansa a kan Zinaria A hankali ya budi bakinsa kasa kasa ya furta" Allah ya sanyaya zuciyar uwar gidan SHAHEED Idannuwanta ta lumshe jin dadadar muryarsa a kanta, mahaifiyarta kuwa har sai da ta kara jinjina ta kara daga murya tana fadin" Zuciya ta sanyaya Gurnanin zaki, Allah ya kara girma, uwar gidanka ta amsa ta gode rarashi Da biyu ta yi hakan, wa'inda take so su jin kuwa sun ji, a haka suka koma Sai da Aunty ta kamata ta mikar da ita, ita kanta kafafuwanta rawa suke, sai wata datijuwar daje gefenta suka saka Nadia a tsakiya suka nufi wajen baki dayansu a tsorace domin basu taba kusanci irin haka da sarki ba, sannan basu san al'adun gidan sarautar ba Sai da suka karasa suma suka tsuguna Hannayensu du suka hade kamar sunna adu'a kafin su shiga hadin baki wajen maimaita abinda suka ji ana fada masa Murmushi ya yi kafin ya gyada masu kansa Auntyn Nadia ta ringa sauke ajiyar zuciya, a ranta kuwa fadi take" Allah ka sa mu tashi da wuri lafia daga wajen nan, Gannin basu mike ba ya saka ua rage muryarsa sosai ya furta" ku koma mazaunin ku Sunna komawa suka zazauna tadar gaba wace a cikinta ne ake fadawa junna magana ta hanyar firgitatun kyaututukan da matayen zasu yiwa junnansu Wannan tada, zinaria ta san da ita, kuma ta shiryawa hakan, sai dai a yanzu a wajen mahaifiyarta ta

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191