Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 112

Chapter 112

Mage Book 1 Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
Download Book

sosai ta yi raurau da idannuwanta ta ce" Anmy, Nadiata ce fa, kuma yayan kansa sai da ya nunan bai amince ba, ni na yi ta magiya har ya aminta da hakan , *ki yi hakuri Anmyna* Anmy rasa abin fada ta yi, sai take gannin zancen kamar wani shiririta, wannan wani irin sake ne zata yi haka da gagawa? Amsa mata ta yi tana mai mata nuni kan ta je ta huta zata waiwayeta Sai da ta kara godewa sannan ta mike ta nufi wajen yayunta cikin ranta kuwa ita ta san me take nufi da hakan..... Sai da ya gama sallar isha'i tare da jama'a kafin ya nufi bangarensa Cikin nutsuwa ya karasa yana tube kayan jikinsa kafin ya dauki wayarsa ya zauna ya danna kiran number amintacensa *Macizan nan, shin sunna ina?* Cike da rikicewa a muryarsa ya furta" abinda ya tayar min da hankali kennan, yanzu haka gamu tsaitsaye da baban liman muna ta nema, an neme su a wajen da aka ajiye su an rasa sama ko kasa Ba tare da wani firgici ba, a nutse ya ce" kai da wa, da wa ke neman? Kai tsaye ya furta" Ni da baban Liman, da Dogari mai rike alkur'ani Kansa ya gyada a hankali kafin ya sauke ajiyar zuciya ya kashe kiran kittt Hankali tashe amintacensa ya saka suka ci gaba da nema a wajen da suka boye su, Liman ya ringa fada kamar me, dogari ta rikice sai kai kawo suke baki dayansu sun hargitsa wajen .... ............................... *AMINTACENA, LIMAN, DOGARI, MATATA* Ya furta a kasan makoshinsa Har zai mikr dan dauko litafinsa wayarsa ta dauki tsuwa Hannunsa ya mika ya dauka gannin Anmy ya daga nan take *Me ya sa zaka yarda da shawararta bayan ka san yarinya ce SHAHEED?* sunna gaisawa abinda ta fada kennan hakan ya saka shi yin tsai yana tunanin inda kalamanta suka nufa Iskar da ta fesar me ta ci gaba da fadin" idan har ciwom cikin ya yi wani mugun tsanani ne a kirayi likita sannan a fada mana mana mu sai mu zo mu kula da ita baku daya aman sai ka yarda da maganar Najeeba cewar ta sadaukar da satinta a wajen aminiyarta dan kawai bata da lafia kai ne kadai zaka iya kula da ita ko me? Idannuwansa ya buda daga lumshewar da yake ya kurawa waje daya ido Haka ta fada? Ya tambayi kansa, maganarsa da sarkin Agadez ce ta fado masa a rai inda yake fadin" da kyar in zan iya baci, ban taba sannin darajar mace mai fatar Zahrau ba sai da na hadu da zahrau, lalle zan ringa begenta na lokutan da ta dauka Sultan, ka riki matarka, ina mai tabatar maka zaka yi bayani Saurin korar zancen ya yi yana tunanin meye kuma na tuna zancen? Wayar ya duba ya ga ba'a kashe ba, wato dai a kunne Anmy take kan karyar y'arta? Murmushi ya yi a sanyaye ya furta" Allah ya huci zuciyar Anmy Anmy ta girgiza kanta kawai tana kashe wayar ta dubi Ummu dake sauraron du abinda ya faru ta shiga yi mata bayani To a wannan darema ya rabu da Nadia, ya rabu da n'imarta, sun raya daren duda ita din damuwarta daya ce daga ta ga alamu sai ta kama hawaye da magiya ...................................... A haka suka ringa raya darensu tare, A daren da ya kama na biyar a garesu ya yi kokarin kunna fitila dan kallon Nadia a fili Idannuwansa ya mayar ya lumshe da sauri sai kawai kamaninta suka fito a fatar idannuwan nasa Tun daga kanta har kafafuwanta ne suka saka shi saurin buda idannuwan nasa daga lumshe yana kallon waje guda A hankali ya mike tsaye ya nufi bayi cikin zuciyarsa yana dauke da adu'ar kore shetan Baki dayama sai ya dauro alwallah ya fito daga bayin ya nufi darduma Ya raya daren ne a nafila kafin ya nem8 wajen hutawa ya kwonta Washe gari, ahine ranar da zasu kuma haduwa a bangarensa baki daya Ranar ya kasamce kwana shida da farin kwanan daya a bangarensa kwana akwai kuma da daurin aurensu Tun karfe bakwai ta shige daki da niyar kimtsawa ta cewa iyayenta tana zuwa wa'inda suka shiga hada hadar fitar da suturar da zata saka dan wannan rana............. A ci weekend lafiaπŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ»πŸ§•πŸ» *Na* *SAJIDA* πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🀝 β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/ _Bismillahir rahamanir rahim_ 42 Ba wata kwaliya ta yi ba, ko daya bata sakawa fuskarta wani lamari na kwaliya ba sai gashin idon da ta zauna ta dora shi das a idanuwanta kafin ta idasa gyara fuskarta ta hanyar gyara sajen gefe da gefen fuskar nata ta hade gashinta waje daya ta d'aure. Sket da riga na shada color blue mai duhu ne suka ciro mata Ta zo saka sket din ya shige aman zif d'in da k'yar ya janyu har Anmy na fadin ko a cenza wasu ne? Rigar ta saka mai dogon hannu budade sosai an yiwa rigar gidan mama dan ko bra bata saka ba kafin ta d'auki dan kwali ta sasauta gashinta kasa sosai ta d'ora masa daurin Zarah buhari das das a saman kanta. Wata yar siririyar sarka da dan kunne siraru ne aka bata ta saka kafin ta amshi alkyabar da aka miko mata ruwan pink domin zubin jikin shadarma ruwan pink din ne. Takalma masu tsini sosai ta saka a kafarta kafin a wanketa da turare mai k'amshin gaske. Murmushi ta yiwa Su UMMU dake biye da ita sunna hira kasa kasa , ba komai suke son sanni ba sai wai yaya kamaninsa suke? A daidai kofar shiga ta juyo tana kallonsu ta ce" dan Allah ku tsayani mana? Kun ji An ce k'arfe takwas ake zaman , na tabata ba za'a jima ba ni na tsani ina bin hanyar nan ana wani gaisheni uwa wata shugabar kasa. Ummulkhair ta ce" aa, ke kuwa wani irin jira tsakani da Allah? Ki rufa mana asiri kar a je a ganmu tsaye a kofar nan a zata wani abin ne." Murmushi ta yi ta dan tura kofar mai dauke da maduban da ba"a hango na ciki aman tun tsayuwarsu su suna ganinsu daga ciki. Sai da ta dan shige kadan kafin ta saka hannunta ta cire alkyabar nan ta jefowa Ummukulsum da ta fi kusa da ita tana daria ta juya kasa kasa ta ce" sai ku tafin ai na gani." D'ago idanuwanta da take suka sauka a saman fuskokinsu. Sai da gabanta ya kwonci kwonci ya fadi kafin da sauri NADIA ta sada kanta tana jin gabanta na dukan sitin sitin. A hankali ta yi kasa kasa da dubanta kafin ta cije ta kuma dago idannuwanta tar ta sauke a cikin nasa A hankali ta ringa takowa, kafarta sanye da takalminta bata cire , sannan idannuwanta a cikin nasa Murmushi ne yake kokarin subuce masa sannan tar yana mai kallon idannuwan nata yana son ganin iya gudun ruwanta. Ji take kamar za'a dauketa a nanata da kasa , ji take ta fara jin wata irin juwa mai karfin gaske sanadiyar kallon junnan da suke Ji take idannuwansa na zama kamar wani mashi sunna son sukar nata A hankali ta

Table of Contents

Chapters

191 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
  184. 184 Chapter 184
  185. 185 Chapter 185
  186. 186 Chapter 186
  187. 187 Chapter 187
  188. 188 Chapter 188
  189. 189 Chapter 189
  190. 190 Chapter 190
  191. 191 Chapter 191