Chapter 89
Chapter 89
ya ce" daga yau, bata da wani mai tsaronta sai kai, du inda zata saka kafarta ka saka, du abinda zata ci ka fara tabawa, du wanda zai mu'amalanceta ka hana Da mamaki kansa a kasa yake amsawa, ya cika da matsanancin mamakin jin cewar shi, shine zai tsare wannan yarinyar? shi rantsatsen mai baiwa Sarki tsaro ne, ko Gimbiya bai taba baiwa tsaro ba baban yaronsa ke bata tsaro aman yau shine aka wakilta da maganar baiwa wannan yarinyar tsaro? Kara tasowa ya yi daga jikin kujerar yana kara dunkule hannunsa ya kara kakausa muryarsa ya ce" *hukunci zai hau wuyanka ne daga bakin lokacin da ta zile maka ka nemeta ka rasa, shu'uma ce, zata iya shiga duban mutane ka lalubeta ka rasa, hakan zai wanzar da tashin hankali a rayuwarka!* Yana gama fada ya mike tsaye ya shiga takawa shi kuwa amintacensa kansa a sade a kasa yana fadin" Allah ya huci zuciyar mai damagaram, Allah ya huci zuciyar zaki, namu sarkin sarakaine na gida da dawa, Allah ya kara maka lafia da nisan kwana Dakatawa ya yi, bai juyo ba daga inda yake ya furta" ka saka a binciki wacece *NADIA MOCTAR a UNIVERSITY* Daga haka ya shige ciki yana jin wani irin al'amari mai girman gaske dake damunsa Ta ina zai bi ya horata? Ya je ya zubar da kansa ya shiga jikinta dan ya samu kusancin da zai kamata tsamo tsamo da laifin da take aikatawa sai gashi a lokacin da ta aminta ta bashi numberta harma suka fara sakarwa junna fuska ta hanyar yin yar doguwar hira da junna shine za'a katse? Shi ne zai auri yarinyar nan, nan da kwana goma? Kansa ya daga ya kai wajen agogo, Idannuwansa ya lumshe a lokacin da ya ga har karfe goma sha biyu ta gifta a ransa ya furta *aa ba kwana goma bane, kwana tara ne* Lebensa ya kara cijewa na kasa yana mai ajiye rawaninsa Hannunsa mai cike da yannayin karfi ya daga yana yamutsa summar kansa da ta taru wace yake so ya shiga ya aske kayansa da kansa Idannuwansa ya kuma budewa a kasan zuciyarsa yake furta" da ace kin kilace kanki, da ke din babar harka ce da ba dai yaro ba sai dai baban yaro Sai gashi kin banzatar da kanki, Idannuwansa da suka dauki kalar ja dan bacin rai ya kara budawa yana furta" Zaki zama matana ne, sai dai rayuwarki zata zama cikin kunci Abinda kika saba da shi, kina ji kina ganni zai gagare ki, sai ya zame maki fiye da zinari domin zaki nema ruwa a jalo ki rasa shi, zan saka maki matakan tsaron da ko dan jaririn namiji ba zaki gani ba bale ki hadiyi yawunki a kansa Zan kasance maki fitinar da baki taba tunanin zata shigo ratuwarki ba! (Ma ji ma gani) Sai da ya shige sannan ya dago kansa Ransa bace ya mike ya fita daga falon yana cike da matsanancin bacin rai Du darajarsa? Du girmansa za'ace yanzu an nada shi kula da yarinya karama irin wannan? To wai, meye girman darajarta da za'a nada shi, shi ya bata kula? Meye tsakaninta da shi? Sai kuma maganar Nadia Moctar, ta ina zai fara bincikenta? Nadiar nawa ce a cikin University? Dole zai dauki wayarsa ya yi aikin, tunani yake me hadinsa da wata Nadia? Wani murmushi ya yi yana girgiza kansa, wani auren zaka sake? Halitarka ba ta mace daya bace, Kansa ya girgiza yana kara wani murmushin a kasan zuciyarsa ya furta *Ga fili, ga mai doki* Idannuwanta bude suke har goshin asuba Ta kasa yarda cewa itane haka ke shirin faruwa da ita Ta kasa tsayar da takamaimai abinda zata yi da rayuwarta elle n'arrive pas a y croire (ta kasa yarda), cewar ita Najeeba, itane haka ke shirin faruwa da ita Lokaci daya ta ringa da ta sannin rayuwa Ashe du irin tara samarin nata zata kare a auren dole ne bata sani ba? Sai kuma ta ji zuciyarta ta raunata, a hankali zuciyarta ta ringa kara rufeta da fada kamar haka" dole Allah ya kama ki Najeeba, ke ce zalinci wancen, yiwa wannan karya, cin kudin wancen, mazan da kika saka hawaye yawa ne da su ashe ke banza bami san cewa haka zaki kare ba? Ta tabata idan har ya yarda ya amshi aurenta ba dan wani bane sai kawai dan ya idasa nufinsa na son kasheta Wani irin shakarsa take ji a kasan zuciyarta, zata iya rantsewa rabonta da ta shiga harkar matarsa ko shi din kansa tun da ta ganni ido da ido yana rike wuyan maciji harma ya saka yar yatsarsa a wajen bakinsa ya ringa fitar da wani ruwa mai duhun gaske Tana kallonsa yana kallonta ya yi mata wanka da ruwa masu sanyin gaske bayan ya san tana fama da cutar athsma A haka, bata yi masa komai ba ina da ta yi masan? Sai goshin asuba barci mai wani irin nauyi ya kwasheta wanda sam bashi da dadi sai mafarkai mararsa dadi sosai a cikinsa Da duhu duhu mata shida suka shigo har dakin da yan matan Anmy suke, wa'inda suke saman salaya sun gama sallah aman sun raba adu'a sunna yi dan Allah ya tankwasa yar uwarsu Saman bed din Anmy ta kai dubanta bayan ta amsa gaisuwarsu A hankali ta furta" bata yi baci ba jiya? Ummulkhair ta gyada kanta kafin ta sada kanta Matan nan fararen larabawa ne, kusan su duka farare ne tas tas sai wani irin shu'umin kamshi suke ga fatarsu kamar ka kali kanka a ciki Anmy ta kai dubanta kansu a sanyaye ta ce" ban san ta inda zamu fara ba, bana iya yi mata tsawa ko na rufeta da fada, abinda na sani idan ta farka ta ganni zata so tayar da rigima, gashi dole a yau za'a sakata dakin dumin cen da gyara ku kanku ba zaku kuma fitowa ba bale ita sai ana gobe daurin auren, ban san ta yaya zata amince da abubuwan nan ba, ga wajen aikinta, ga .................. Hannunta da datijuwar ciki ta rike ya saka Anmy sauke numfashi a maganarta tana ta lumshe idannuwanta domin sam bata so ta ga Najeebar a cikin wani yannayi na rashin jin dadi Cikin harshen larabci ta ce" kin san cewar wannan ranar mun ci alwashinta, muna jiranta ko? Kin fi kowa sannin mun shiryawa wannan ranar ko? Kukanta, ko ihunta, ko summarta ba zai hanna mu wanketa ciki da bai ba, domin kuwa shinfidar da zata taka mai daraja ce! Dole zata koyi rayuwa da yanda zata tafiar da sarkin mu! Mace na iya shanye wuyar nakuda, hawayen da zata zubar sune samun sasauci a zuciyarta! Maganar so kuwa Murmushi ta yi ta kai dubanta wajen Najeeba dake kwonce ta rungume fillow a jikinta gashinta ya warwatsu ko'ina, rigar aida ce a jikinta har yanzu sai shaf din pant da kafafuwanta masu tsananin hasken tafin kafa da wani shap a jikinsu ta maido dubanta kan Anmy ta kara sakin murmushi a hankali ta ce" lokaci zai nuna mana idan har ta isa ta kaucewa zuciyar *GURNANIN ZAKI* ..................salam alll........🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *MAGE* _(Mai kwanciyar d'aukar rai)_ 🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻 *Na* *SAJIDA* 💫✨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟 _(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🤝 ☆
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183
- 184 Chapter 184
- 185 Chapter 185
- 186 Chapter 186
- 187 Chapter 187
- 188 Chapter 188
- 189 Chapter 189
- 190 Chapter 190
- 191 Chapter 191