Chapter 99
Chapter 99
Ya Riske Iyayensa da Girmansa, Dayansu Ko Duka Biyun; Sannan Be Shiga Aljannah ba”*. Tana haki ta cigaba da cewa "se yaushe hankalinka ze dawo jikinka ne? umma na raye bata mutu ba shin bazaka nemi aljannarka ba se lokaci Ya kure maka sannan, kabude idonka sosai ka duba da kyau hawaye ne a fuskar umma kai baka da tausayi ne ga kannen ka nan duk suna kuka saboda yadda kake wulakanta masu uwa, amma duk da haka suna sonka kana gudunsu" fahad yabisu da kallo duk sunata hawaye musamman umma da suketa zuba akan gyalenta, dole asamu tausayi ko kadanne a tsakanin uwa da da saboda bond dake tsakaninsu kuma haka Allah yasaka akowane kirjin Dan Adam so da tausayi tsakanin da da mahaifiya, fahad bema taba tsayawa sauraren umma ba be ko kallonta bare ta bashi tausayi yanzu da yaganta haka duk jikinshi yayi sanyi fuskar umma kasa tana ta faman share hawaye, Be aune ba yaji hawaye suna bin fuskarshi jikinshi yafara rawa, Faseelat tace " Dan Allah ka mance baya ka kama mahaifiyar ka ka jikanta kai mata duk kyautatawa ,tanason ka, tanason ta rika jin duminka ajikin ta, hero " Kuka ne yazo mishi lips dinshi suka rika rawa hawaye nata zarya ,, ido rufe yatafi ya rungume umma ya saki kuka me kashe jiki, Umma ta rungume danta tanajin kamar andawo mata da wani sashin jikinta data rasa, su Mansura suna kuka suma suka tafi suka rugumesu suka cigaba da kuka, Saboda tsananin farin ciki kafafun faseelat suka gaza tsayuwar takoma ragab zaune saman kujera ta rufe fuska da hannuwa ta saki kuka me sauti, [8/5, 6:12 PM] +234 815 712 7134: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* *~We are bearer's of so golden pen🖊~* *~we write assidiously perceive no pain~.* *~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~* *~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~* 6⃣4⃣ *Hohoho semu yan golden 🤸🏼♀,this page is for you golden pen writers,taurari masu haskawa, marubuta masu amfani da iliminsu da brain dinsu wurin seseta tunanin makaranta ta hanyar fadakar dasu ilimantar dasu da kuma sasu nishadi, mun zama taurari mune ke haskawa*💃🏼 Dole ne nadanmaku baitoci ko biyu ne dan jindadinku 😉 *gangata zan dukawa yan golden forum,, waka ce zan raira maku kuyi sauraro, rawa muke da juyawa mu munzam taurari,, murna muke munzam sha kallo muke haskawa*🤸🏼♀ *lokacinmu ne munyi gaba mun wuce yan baya,, semunyi mun rage in mun saura wadansu ke koya,, munfice a cikin marubuta😂mu aketa bida dubayya,, mata hada da maza gaurayya,, masoya muna maku maraba💃🏼😂* ku cigaba da gashi kawai up up up golden 💋💋💋💋💋💋 Dukkansu kuka suke bame rarrashin wani acikinsu, wani dadi ne da farin ciki yake ziyartar zuciyoyinsu, more especially fahad da yakejin kamar yau aka haifeshi a duniya, Aisha dake daki tarika jin hayaniya ta fito daga upstairs take kallon abinda ke faruwa ta tabe baki tanajin haushi, Ahankali kukan faseelat ke ragewa sede hawayen da suka ki tsayawa, ta bude fuska tana kallonsu ta rika murmushi hawaye na cigaba da zuba mata, Su Mansura suka koma suka rungume faseelat sunata farin ciki, Kuka fahad keta yi Ya dago fuska yana kuka yake cewa "umma ki yafemin na yarda ki nayi nesa dake na miki duk wulakanci ki yafemin ummana " Umma ta rike fuskar shi tana hawaye ta rika girgiza kai tace "I forgive you my son stop crying please yau ranar farinciki ce nadade ina rokon Allah ya gwadamin wannan rana da zaka dawo wuri na yau gata tazo ,ina cikin farin ciki son Nagode da kayafemin I love you " Tarika mai murmushi yace "I love you umma very very much " Ta saka hannu tana share mai hawaye shima yana sharemata, Yakara komawa Ya rungumeta, umma ta juya tana kallonsu ta mikawa faseelat hannu faseelat ta tashi taje ta rungumesu tana share hawaye, For some minutes sannan faseelat ta janye tana ajiyar zuciya tace "umma ku zauna " Fahad ya rike umma suka koma suka zauna , faseelat tana farin ciki tana kallon su ta daga hannu sama tace"Allah Nagode maka da ka dawo da hankalin mijina jikinshi kadedeta shi da mamanshi da yanuwanshi ya Allah kaKara masu dankon kauna da zumunci a tsakanin su kakara masu son juna" Dukkansu murmushi fuskarsu suke kallonta ta shafa tana sauke ajiyar heart suma duk sukace "amin" suka shafa Fahad idanu jawur Ya kure faseelat da ido yanajin kaunarta na circulation acikin jijiyoyin jikinshi, Umma tace"nagode miki diyata da jajir cewar ki har dana yadawo guna Allah yamiki albarka " Faseelat tace "amin umma "ta sunkuyar da kai Umma ta Kalli fahad tace "son kayi dacen mata, tana da tarbiyya da kyawawan halaye " Fahad hankalinshi na gun faseelat cikin subucewar baki yace "she's beautiful as well " Sisters dinshi suka fashe da dariya, Ya bude ido yayi dariya shima, Amira data tashi bacci ta sauko kasa ta taho wurinsu, ummu salma tai sauri ta dauketa tana ta kallonta yadda suke kama ta mata kiss tatafi wurin sauran sukai ta daukarta daga karshe umma ta amsheta , Aisha ta koma daki tana yamutsar fuska ta dauko waya ta kira mommy saboda tsananin kishi da yadda taga faseelat nataso ta anshe gidan tanajin kome zata iyayi ta juyo hankalin mijinta wurinta mommy bata komi kulum sede tace hakuri, hakuri de hakuri de, gabadaya halinta Ya sauya , Mommy ta dauka tace "daughter Ya akai ne? " Aisha taja tsoki tace "hmm mommy yau gidannan fa drama ake sosai,faseelat de ta sasanta yaya da ummanshi yanzu haka suna down stair sunata murna " Mommy dake shan banana milkshake ta ajiye cofyn hannunta tace "shegiyar yarinya wato tana amfani da damar ta yanzu ne lokacinta kuma tana amfani dashi, uhmmmm nayi mamaki kuma na wa rukayya murna" Aisha tace "haka ma zakice mommy? " Mommy tace "to Ya zance ni bantaba shiga maganarsu ba so bani ciki sasan tawarsu baze hana fahad kulawa dani ba ai " Aisha tace"ni ta taba zuwa na barta waje, yanzu Ya zaayi ne kuma ni banason sisters dinshi masu kama da aljanu suyi ta zarya anan " Mommy tace"marar wayo kawai Mace tazo wurinki aiseki saurareta inta tafi shikenan ai, amma ki barta waje don shashanci wlh ba abinda kika bari na yan fari mtswwwww kina jina? " Aisha ta turo baki gaba tace "eh " Mommy tace "just pretend like bawani abu da ya faru baya kitashi kije ku gaisa" Aisha tace "to " Mommy takashe kiran, Aisha taja tsoki tace "wlh mommy batai ba ita komi yaya ya yayi Dedene bata wani daukar action hmm"ta fita tana tafiya Ahankali har ta sauka duk falon hankalinsu Ya koma kanta, taje ta samu seat ta zauna ta Kalli umma tace "ina wuni" umma na faraa tace "lpy lau Aisha " Sisters dinshi suka rika gaidata "mommyn amira ina wuni " Ta danyi yake tace "lpy lau "in short Kusan 2:30 time din suka tashi suka hau sama, Dakin faseelat suka wuce sukai alwala sunata nan nan da faseelat, faseelat taja su salla harda umma, Shi kuma fahad ya tafi masjid dukda time din salla yawuce he decide to go
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183