Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 127

Chapter 127

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,187 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

samu ba " omer yadawo daga aiki har yazo yashiga gida fahad be lura dashi ba yanata tunani, omer nashiga ummi na tsakar gida yace "lpy ummi naje asibitin naga bakwanan kuma naga har yanzu dasauran jikinta " ummi tace "kai ke ganin haka amma ita ta samu sauki ,ina dawowa dakin nasamu mijinta yazo ya danneta sunata tsotsar juna, shiyasa nace a sallame mu takarasa warware wa anan karma yadura mata wani cikin tun muna asibitin tunda de ita sakarai ce" Omer ranshi ya baci yaja tsoki yace "yanzu ma nabaro shi kofar gida kome yake anan shima yasan baze samu ganin taba " Ummi tace "yarshi yakawo tana ciki wurin ta" omer yaja tsoki ya nufi dakin faseelat suna kwance ya janye amira, yace "kede anyi wawuya wadda batasan ciwon kanta ba, wato wannan karan ma bakiga laifinshi ba ko? To inke bakisan ciwon kanki ba mu munsan ciwon kanmu" Yaja amira suka fita waje har bakin motar fahad da kofar ke bude ya tafi dogon tunani gwam gwam omer ya kwankwasa motar, fahad ya dago yana kallonshi, Omer ya tura amira wurinshi yace "take ur daughter and go karka sake dawowa kofar gidannan, I warned you kar nakara ganin ka anan idan kuma kazo to zaka sha mamaki" Fuuuu yajuya cikin gida, Fahad yayi kasake yana ta kallon bayan shi, ya girmi omer amma gashi yanata datsa mishi magana, amira dake ta kuka tace "daddy ni awurin anty zan zauna" Zuciyarshi na zafi ya dauketa yasata cikin motar suka nufi gida ita tana ta kuka shi kuma yanata tunani tunkafin suyi nisa zazzabin yadawo mishi, Itama faseelat tana can tana kuka. comments, comment's nikuma in rika antayo maku long page ko mungama. ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ BY *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a pen🖊 We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden pen🖊 Be hold our words A product of our pen🖊 Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 7⃣6⃣ *Dedicated to Aisha fan's Allah yakara maku hakuri😔* Suna isa gida yayi kwance a main palo a saman kujera hannunshi dafe da zuciyarshi dayan kuma dafe da kanshi dake matsanancin ciwo, Amira tawuce sama wurin mamarta tana kuka, Aisha na kwance har yanzu bata tashi ba don tadade batai bacci medadi ba dan kulawar nan data samu shine taji dadin baccin, amira tafada samanta tana ta kuka, Aisha tabude ido tace "amira kedawa? " Amira tace "munje gidansu anty ne se ya omer ya daukoni ya kaini wurin daddy kuma ni acan nakeso na zauna" Aisha ta tabe baki tanajin haushi tace "ina daddyn naki? " Amira tace "yana kasa? " Aisha tace "toki dena kuka zai medaki anjima, yanzu bari natashi nai wanka na dafa maki abinci me kkso kici? " Amira tace "ni abincin anty nakeson ci " Aisha ta harareta tace "sekije kici inda kikaganshi, wlh amira sunan anty yafita daga bakinki, inbahaka ba dukan tsiya zan miki, wawa marar wayo kuma kimin shiru " Amira tai shiru tanata ajiyar heart, Aisha tai ta kallonta tanajin takaici taja dogon tsoki ta janyeta tatashi zata shiga toilet, Har takai kofa amira tace "mommy anty nagaidaki tace tayi missing naki" Aisha takara jan tsoki ta waigo tace "idan naci ubanki zaki dena fadin antinnan" Amira ta turo baki gaba ta tashi ta tafi dakinta, Aisha taja tsoki tashiga wanka bayan tafito tai salla tadanyi makeup tafita main palo, Fahad na kwance ya rasa meke masa dadi, Aisha ta sauko takaraso wurinshi ganinshi haka ta zukunna gaban kujerar tana kallon fuskarshi tace "yaya jikinne? " yayi shiru ya kyaleta murya araunane tace "yaya ka temakamin ka cire damuwar nan kadeji abinda doctor yace jininka yahau banso wani abu yasameka kayi hakuri ni zanje nawa mommy magana zasu dawo maka da faseelat" Fahad ya bude ido ya kalleta ya kamo hanninta ya rike murya can kasa yace "mutuwa zanyi Aisha wlh inde basubarmin faseelat ba zuciya ta bugawa zatayi inasonta sosai bazan juri rashinta ba " zuciyar Aisha na matsanancin ciwo tace "nasani yaya, zasu hakura nide rokona ka rage damuwa " Yayi shiru yanajin kamar yaje ya sato faseelat, Aisha ta zare hanninta ta shafi kanshi tace "kadaure me zakaci yanzu" ya girgizakai yace "I'm not hungry " Tace "plsss mana" yace "leave me alone Aisha I'm not well I don't want anything from you " hawaye suka zubomata ta tashi tsaye tanata kallonshi tace "zanje gidan mommy zanyi iya kokarina wurin ganin farin cikinka ta dawo gunka " ya kalleta yajuya mata baya, bata tsaya dafa abincin ba ta dauki amira suka tafi gidan mommy, Faseelat nata kuka omer yashigo dakin yayi tsaye ya harde hanniwa yana kallonta, faseelat na kuka tace "yaya Dan Allah karka zama katanga tsakani na da hero, wlh baa sanin shi yayi min haka ba shine rayuwa ta bazan juri ganinshi cikin damuwa ba " omer yaja dogonn tsoki yanajin kamar ya rufeta da bugu yace "kitashi kibishi tunda shine rayuwarki "yajuya yabar mata dakin, ya shiga dakinshi ummi tabishi yana kwance ya dora hannu saman kai yanata tunani ummi tace "omer dan Allah karabu da harkar su faseelat karka wani damu kanka tunda taji tagani kuma tanaso ahaka, kuma karka yarda wata sainsa tashiga tsakaninka da mijinta don faseelat de komawa zatai kaga se kudena ganin mutuncin juna kafita harkarshi ko yazo ai baze shigo gidannan gagaf ba seya nemi izini inbaa bashi ba dole ya hakura ya tafi, kasawa kanka hakuri ni kaganni nacirewa kaina damuwar ta, yau da ido na yaganemin yasa nakara sanin faseelat bakaramin so takewa mijinta ba ,kayi hakuri ka rabudaita" tundazu yanata kallon ummi yace "shikenan ummi ya daketa yaci bulus? " ummi tace "aa beci bulus ba shima yana wahala kam daganinshi kuma bayau ba gobe zata koma ba seyakara gane muhimmacinta " omer yace "hmmmmm"don shifa ya saketa kawai yakeso, ummi tace "kadejin abinda nafada kar ka kara koyi mashi maganar faseelat " ta juya tafita, ran omer bace shifa yaso koda marin da yawa faseelat ne yarama mata amma ummi tazo tahana koyi mishi magana, da marece sabeer ya dauki matarshi radiya sukaje ganin faseelat suka tarar har an sallamesu,se suka nufi gidan fahad, akan hanya fatouma takira wayarshi, yanagani yaki dauka dukda de yanason daukar, Shikam yayi dubara tun kafin soyayyar shi da fatouma tayi nisa yafadawa radiya yana neman ta, abun yabashi mamaki don yayi tunanin zata rude amma cewa tai "Allah yasa alheri yabamu zaman lpy, dear ni bantaba sawa araina dani kadai zaka zauna ba kai mijin mata hudu ne sede dan Allah ka kamanta adalci tsakanin mu, karka fifita wata akan wata Allah yakara maka budi na alheri yabaka ikon rikemu"har yanzu bedena mamaki ba, kuma sonta yakara ninkuwa akan nada don yayi tunanin zata rikitashi wani girmanta yake gani, itada kanta ta amshi no din fatouma tana kiranta da yake fatoumar itama wayayyace ko radiyar bata kira ba ita seta kira don aganinta inde radiya batai kishi ba itada take gidanshi don me ita zatayi, wani lokaci idan suka samu matsala da fatoumar itake shiga ciki don fatoumar tacika jan aji da yawa da zuciya ko lokacin kiranta yayi

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});