Chapter 79
Chapter 79
akarama wata da ya rago ta faseelat ya karawa Aisha don har tawa faseelat yawa ..lol Aisha na rungume a kirjinshi yana fada mata zafafan words, duk dade tana cikin jin haushin shi amma taji dadi yadda yazo gareta bayan jiya ya samu sabuwar hq, Atare sukayi wanka ya fito ya jona hand dryer ya busar da gashin shi ya tashi ya meda kayanshi ya tsaya gaban madubi yakara gyaggyara sumarshi ya fesa turare ya juya , Aisha tunda tafito ta zauna kan bed tana ta kallonshi, tuno ihun da sukai tayi jiya yasa tashiga dogon tunani, to ya kenan in faseelat tafita dadi? Tade fita kyau tafita gashi tafita haske tafita breast tafita structure da dukwani abun jan hankali, idan ko tafita dadin hq akwai big problem, fahad da yajuyo yaga tayi kasake tana tunani yaje ya dafa ta tai sauri tadawo tunaninta yana kallon idonta yace"my heart beat tunanin me kike? Banaso plssss, idan ina ganinki cikin damuwa se narika jin ba dadi, kitashi ki saka kaya inba haka ba na cigaba daga inda akatsaya " ta kalleshi tai karamin murmushi, ya mikar daita tsaye ya mata kisss a goshi yace "thank you *heart beat*"Aisha tai shiru tanajin dadin new name nata itama. Yajuya dasauri ya fita zuwa dakin faseelat yana gudun kar ta tashi baya kusa, Faseelat ta tsantsara kwalliya amma not heavy one, ta saka English wears red mini sket da black top, ta gyara gashin kanta duk yakoma ya kwanta har kan kafada ta fesa perfumes dinta bayan na jiki da ta shafa, ta tsaya tana kallon kanta tana jujjuyawa tana sakin murmushi koita kanta tasan tayi kyau, fahad ya tura dakin ya shiga ta Juyo suka hada ido, numfashin shi seda ya dauke na seconds yayi tsaye kamar stetous yana kallonta he is thinking ze sameta kwance kan bed don yasan ta jigatu jiya amma yaganta ahaka kamar ba itaba, Faseelat tarika jefa mishi wani kallo tana sakar mishi murmushin jan hankali, Ya matsa dasauri ya rungumota jikinshi yana lumshe eyes jin kamshi me dadi dake fita daga jikinta yasa shi kara rikicewa yakara matseta sosai jikinshi ,faseelat ta kai baki dede kunnenshi in a whisper tace "good morning hero " ya lumshe ido jin tsikar jikinshi ta tashi gabadaya yaji wani yarrrrr , Idonshi a lumshe yace "honey queen kinason na haukace ne ? Kar nakara yin na jiya fa saboda kina rikitani da salonki " Faseelat tai dariya tana cigaba da kallonshi tasa yatsa tana shafa sajenshi da yake matukar bata shaawa tace "u dont answer my question" Ya bude ido har sun sauya kala babu komai cikinsu se matsananciyar shaawarta ,yana bin fuskarta da kallo especially Her lips da ta shafawa red lipstick yasa hannu biyu ya kamo fuskarta yafara tsotsar bakinta a dimauce, faseelat ta lumshe ido tanajin yadda yake tsotsar lips dinta , After 10mnt ya meda hannunshi kan breast dinta yana mammatsa su yana shafawa at the same time, faseelat memakon taji dadi se zafi da takeji saboda sunyi tsami, amma duk da haka bata hanashi ba jin yana yin kasa da hannu going to her sket yasa tai sauri ta rike hannun ta zare bakinta, ta matsa gefe, gabanta na faduwa, Fahad ido a lumshe ya shafi kanshi ya bude idon ya zubasu kanta yana mata kallon plsss , tana kallon shi ta girgiza kai ta turo baki gaba, Abun yabashi dariya yasaki murmushi yana kara lumshe ido yana budewa yake binta da kallo tundaga sama har kasa yanajin dadi duk wadannan baiwa da ta tara duk nashi ne ya lumshe ido yace "alhamdulillah"afili, Faseelat natsaye ya bude ido ya saukesu akan flask din da ke ajiye a kan fridge , ya kalli cikin faseelat ashafe dagani tanajn yunwa, ya duba agogon hannunshi karfe 1:10pm, Ya matsa dasauri ya kamo hannunta yace "honey queen muje nayi feeding dinki kinajin yunwa " Yafara tafiya jin bata motsa ba yajuyo yana kallonta, tai narai narai da ido tana son yin kuka, yace "what? " Ta dukar dakai ta kalli kafafunta, ya kallesu, yace "bazaki iya tafiya ba? " Ta daga kai Yace "OK then who take you to the toilet? Tace " I my self " ta tunzuro baki gaba Yace "yanzu ma ke zaki kai kanki gun cushion donni kimmin nauyi "yana gumtse dariyar shi Ta balla mai harara, yayi sauri ya wuce ya zauna kan 2 seater yace "I'm waiting for you fa kar yunwa tasamiki ciwo come come "yana mika mata hannu alamun tazo Cikin jin haushi memakon taje wurinshi ta juya tafara dan gyasawa kamar gurguwa tana tale kafa, zuwa kan gado, Fahad yafara dariya yana zaro ido yadda yaga tana tafiyar, Jin dariyar shi yasa tai tsaye bata kara takawa ba ta juyo ta kalleshi ta turo baki ta kwabe fuska zatai kuka, Da dan gudu yaisa wurinta ya rungumeta yana dariya yace "sorry, sorry nine ko? I'm very sorry but you know what? Naji dadinki sosai fiye da tunaninki, honey queen u are the best" Faseelat batace uffan ba yayi sama daita going towards the seat, faseelat ta kura mishi ido tanajin tsananin kaunarshi a hankali cikin low voice takira shi "hero!" yayi tsaye ya kai dubanshi gunta yana mamakin da jindadin sunan, tanamai kallo me kashe jiki tace "u r very sweet that night, thanks for the love u showed me " Wani yanayi ya tsinci kanshi wanda baze iya misalta dadin da yakeji ba, tunda suke da Aisha bata taba yabamishi ba ta bangaren s-x, besan lokacin da ya saki hannuwanshi ba, faseelat tai tsuwwa ta makalkaleshi, jin zata fadi, Yayi sauri ya meda hannuwan ya tallabeta, idanun su sarke da juna yace "ilove u honey queen, I love you ,I love you I love you I love you I love you I love you I love you I love you I really do l...." ta kai yatsa saman lips nashi takatse shi tace "I love you too hero" Ya ida isa kan seat din ya ajiyeta ya dauko flask dasauran kayan tea din ya hada ya dora wainar kwai a plate toast bread gefe ya jawota kan cinyarshi ya ciro waina yasa mata a baki, tana taunawa yabi kirjinta da kallo yadora hannu akai yace " they're very soft I love them " Tana tauna wainar tace "like yours " Yayi kasake yana kallonta ta saci kallonshi tafara dariya, thinking that maganar ce tasaka yake kallonta, shi kuma bahakan bane gabadaya komi nata burgeshi yake da wata ce da yanzu yananan yana fama amma ita tana nuna karfin hali dukda ciwon jikinta more over yadda ta saki jiki dashi take nunamishi tsantsar soyayya , Tana ta dariya tace "I'm serious ,koina is soft banda one thing" Ya sauke numfashi ,ya kamo hannunta ze dora kan bananar shi da take mike, tai sauri ta janye nata ta girgizamishi kai, Da murmushi kan fuskarshi yace "kidan taba mana kiji she's soft now " yana kara Kamo hannun ze kai can, Ta dauke ta sauya magana tace "feed me plss I'm very hungry " Yayi dariya ya fara bata tea din da bread ta dage ci,jindadin yadda yake feedin dinta yasa takasa cewa takoshi tana ci yana kallon bakinta yadda take cin abincin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183