Chapter 131
Chapter 131
sema rokonshi da yayi karya sake dawowa, da marece alhaji rabiu yaje wurin baba babba shima yarokeshi baba babba yabashi hakuri ya tafi, dukda alhaji yaroki daddy amma wanshekare seda yakoma, baba babba seyaji nauyinshi tunda zuwanshi na ukku kenan, baba babba ya kalli daddy yace "ko a lahira wani nacin darajar wani, domin Allah yakan kankare zunuban bawa in yaranshi namashi addua yakara masa matsayi a aljanna, ana sanya iyaye wadanda suka haifi mahaddatan alkurani a inuwa albarkacin yaransu, wasu daga cikin yara kananu zasu ceci iyayensu a ranar kiyama,fahad yaci albarkacinku na hakura zata koma amma da sharadi se yazonan tareda waliyanshi da suka nema mishi aure agabansu yayi alkawarin baze kara dukanta ba kuma baze hanata zumunci ba in kuma yayi daya dagaciki to zamu kaishi kotu yabata sakinta " daddy yace "insha Allah ze kiyaye kuma zamuzo din nagode da kamin alfarma " baba babba yace "sekunzo "yajuya yashiga gida, tun kan hanya ya kira fahad yace yasameshi gida, ba bata lokaci yatafi acan daddy yasameshi, daddy yafadawa fahad yadda sukayi, zufa taita karyomishi don besan komi zefaru nan gaba ba yanata de rokon Allah yarage mishi kishin amma dasaura, Ba yadda yaiya yace "ya amince da hakan " daddy yace "to inma kakara de ni baruwana ciki katashi katafi se zuwa gobe dasafe se kasame mu acan da karfe 9am" Fahad yayi godiya yatashi yafita, wanshekare da daddy da alhaji rabiu da kaninshi da fahad a sitting room na baba babba, sukadanyi gaishe gaishe da jajen abinda yafaru sannan baba babba yafadawa fahad sharadinsu, fahad yace ya amince agaban su, baba babba yace "ga waliyanka nan duk sunji yadda mukayi idan har hakan tafaru karkai tunanin zata dawo gareka, yanzu zanyi magana da alhaji sekaje kadauki matarka ku koma gida " fahad yace "nagode zan kiyaye" suka rufe taro da addua suka tashi, Yana shiga mota yakira faseelat yabata good new's taita murna tana tsalle shikam se aikin murmushi yake kamar yana ganinta, ta waya baba babba yakira abba yafadamishi yadda sukayi abba yayi godiya sosai yace zasuyi magana da ummi sufidda ranar komawarta baba babba yace "eh amma karya wuce kwana biyu don na tausaya halinda naganshi kuma da alamu ya saduda " abba yace to yakashe kiran ya nufi gida yanazuwa yafadawa ummi yadda akai ummi tace "nanda kwana biyu kuma, ade bari takara ko kwana goma ne in shiryata karta koma hakanan lami " Abba yayi dariya yace "kudeyi shirinku cikin sati daya don kwana goma sunyi yawa " ummi tace "to Allah yabamu iko " fahad nakomawa gida Aisha tabude mai gida ya dauketa ya rungume yana juyata, Aisha setaji abun ban barakwai yaushe rabo, ya shiga daita yaajeta kan kushin yadauki amira itama ya jujjuyata yace "my daughter guess what? " Ta girgiza kai tanata fidda ido dan yakwana biyu bemata wasa ba, Yanata murna yace "ur anty will soon come back to us" amira ta washe baki tace "really? " yace "yeah " Tana murmushi ta jujjuya ido tace "I can't wait to see the day I'm very very happy daddy thanks you for bringing her back " Aisha na tsaye ranta cunkushe waifa kishiyarta ce zata dawo mijinta da diyarta keta murna haka hawaye suka cika mata ido tasamu tashanye su batare da sunfito ba, Fahad yaja kuncin amira yaajeta yace "kije daki kiyi wasa " taruga da gudu tadaga hannu tana "yeeeeeeeeeeeeh!!! " fahad yayi dariya ya koma wurin Aisha yamatsa gaf daita yariko hannuwanta taki ta kalleshi yana kallon fuskarta yace "ur worried come to the end heart beat kingama damuwa daga yanzu ,I'm sorry about the past and thanks for your gooddeed ,care and love I love you so badly " Aisha sam kalamanshi basuyi mata dadi ba, yajawota ya rungume for minutes sannan yaja ta toilet suna wanka har wasanni yajata wanda batasan lokacin da tabiyemishi ba sukaita wasa cikin ruwa sunata dariya daganan wasan yasauya suka dawo bedroom sukafara tsotsar juna, Abba yakira baba babba yafadamishi yadda sukai da ummi yace hakanma nada kyau a kimtsata sosai sanann 🤣 sam omer beji dadin abunba amma yaya zaiyi, faseelat nata murna ummi tashigo wurinta faseelat ta rage faraar fuskarta ta dukar dakai ummi ta harareta tace "marar kunya dadi yakashe ki zaki koma wurin miji, hmmm tunda yanzu andedeta akwai wasu kaya danasiyo miki daga saudiya (kunsan saudiya suma suna baje kolin kayan mata iri iri se wanda yagani) zanbaki su kirika amfani dasu se sunkare za fa ki koma " Faseelat tace "too" tanajin ba dadi cikin ranta tace "banbamarsu zantayi insamu sukare" Ummi tace "kitaso muje ki amsa yar tsarabar da nai miki ma baki samu kinganiba saboda kinata hauka" Suka fita tare ummi ta fiddo kayan cikeda wata karamar jikka wasu da yanda ake amfani dasu ajiki wasu ko ummi ce tai mata bayaninsu gasunan birjik nasha na matsi na tsugunni na niima da kara dandano birjik harda wasu mayun turare wadanda dole se zaa shiga turakar maigida ake shafasu, bangare guda kayan bacci ne kala biyar in different colors masu shegen kyau, se Arabian gownt biyu se yan kunne, Dadi yakashe faseelat ta rungume ummi tana godiya, ummi kam tarasa godiyar tame ce tai ta dariya kawai, tun anan faselat tafara durkar wasu wanda they're ready to use, Bayan fahad sungama hutawa yadan yi aiki a system ya fita yaje gidan mommy dan tunda yadauko amira bekoma ba, mommy tace "ainazata kaida nan kuma harabada, dan matarka bata gida shikenan sekadena rayuwa kabi kahana kanka sakat kahana family dinka, to wlh fahad kaji tsoron Allah kadedeta son matanka inkana so katsira ran kiyama " fahad kanshi kasa yace "ayi hakuri mommy kuskurene " tace "matsalarka " Tatashi takoma warta sama, Shima yatashi yatafi gidan umma, Umma naganinshi taga da sauki sosai tunda har yana murmushi cikin zolaya tace "angon faseelat yaude har murmushi ake "Su safiyya suka fara dariya ya wurwurga musu harara suka tashi suka nufi sama, suna tafiya ne lady tace "aifa yanzu kuma andawo duty tunda hankali yadawo"safiyya dake dariya tace "kije kifadamai mana " Daganan yawuce gidansu faseelat, yayi parking yafita yana tsaye yakira wayarta tanata ringing har ummi taji tace "uhmm ashe har waya ya aikomata jin ringing din tace faseelat taku soyayyr daban ce " faseelat na wanka seda tafito ta dauka yace mata yana kofar gida, tana murna shaf shaf tashafa turare tasaka daya daga cikin rigunan da ummi ta siyomata black color tasha adon golden stones ta fara shafa powder, fahad na tsaye omer yazo ze shiga gida, fahad ya mika mai hannu suka gaisa fuskar omer kumbure ze wuce cikin gida fahad yace "friend I'm sorry about all that happened karka rikeni aranka, kasani mutum baya wuce kaddararshi ,kadaukeshi amatsayin kaddara kar wannan yazama wani abu atsakaninmu " omer ya dago fuska ya kalleshi yace "yawuce yazama past sede atari gaba " fahad yace "thanks " Omer yajuya yashiga gida, omer nashiga faseelat na niyyar fitowa ya mata kallon up and down yashiga ciki, faseelat nafitowa tai tsaye tana sakarmai kayataccen murmushi tanajin mugun dadi , Fahad yabita da kallo from toe to head ya hadiyi miyau danba karamin haduwa tayi ba gawani sihirtaccen kamshi datakeyi, kusan 5minutes bawanda yace komi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183