Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 78

Chapter 78

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

da se fahad yasha fama take tashi sallar saboda rashin isashshen bacci, yau gashi ta kwana bata tsaye bata zaune kuma haryanzu bawai baccin takeji ba, Suko amarya da ango baccinsu suke ta sha, shi beji kiran sallar ba, itakuma faseelat maganin barcin be saketa ba, baccinsu suke tayi hankali kwance, Se 7 Aisha taiya tashi daga inda tayi salla, tana jin jikinta weak cikin karfin hali tashiga kitchen tahada masu breakfast tea da toast bread da fried egg, da yake tana aikin cikin sanyin jiki seda tabata fiye da 40mnt a kitchen din, tafara gyaren gidan ta share taje bayan gidan wurin laundry area taga bed sheets da fahad ya shanya, kirjinta ya buga da karfi, tai kwallo da bokitin gabanta tasaka kuka, ta haye daki tana kukan ringing din wayarta ne yasa ta yin shiru, tana dubawa taga anty kulsum ce, ta dauka tana gyara muryarta, Anty kulsum tace "Aisha inafatan kin dau shawarata kinyi baccinki? " Aisha tace "ihmm " Anty kulsum tace "hmm yarinya kenan ni zakiwa karya? To bari kiji kitashi tun wuri ki warware kafin su fito ki fesa wanka ki dau good dressing, kifara hidimar ki,su fito su ganki Kwaskwas, dan wlh inta ganki atakure ko alamun kinsha kuka rena ki zatayi, ki rika abu irinna wayayyin mata mana, kitashi ki abinda nace "takashe wayar dif, Aisha tai shiru tana nazari ,ta tashi ta wuce toilet tayo wanka tafito ta tada amira tayo mata ta shiryata itama ta shirya cikin pitted gownt red color, tafito main pallow ta zauna, Shiru har 9 ba alamun fitowarsu dan haka takasa hakuri ta tashi tai dakin faseelat ta tsaya bakin kofa tafara knocking,tanata yi shiru, abun har ya kuleta tafara bugawa da karfi, Cikin bacci fahad yaji knocking ya bude ido da haryanzu yake cike da barci yaga haske cikin dakin alamun gari ya dade da wayewa, ya meda kallonshi gun faseelat daketa baccinta tana sauke numfashi a natse, yaji wani dadi cikin ranshi tuna daren jiya, Knocking din da aisha takarayi ne yasashi fadin "come in " Aisha ta tura tashiga tana hadiye bacin ranta, yadda ta gansu yasa ta dabarbarce, Fahad hannunshi nakan wuya yana jujjuyashi saboda wuyan da yayi sanyi, yake kallonta , Aisha ta samu ta kirkiro murmushin dole cikin yar yanga tace "yaya breakfast is ready naga har 9 Tawuce bakufito ba shine nace bari nazo naduba ku " Fahad ya dora hannu kan gashin faseelat yana shafashi yace "heart beat inaganin ki kawomata nata breakfast din anan saboda bata lpya, ni kuma zanyi wanka sannan " Aisha nata kallon hannunshi dake wasa da gashin faseelat dake sheki ga shi wulik ya baje a kan cinyar shi, tanajin kamar tai bindiga, tace " Allah ya sawwake "ta juya tafita dasauri, Dakinta tawuce ta tsaya setin window dinta tana faman zubda hawaye idanunta nata kallon bedsheet din dake down a shanye, ta rungume hannayenta a kirji bakinta adatse se hawayen dake ta ambaliya saman kumcinta,tana tuna itama first night dinsu he did it gently shiyasa bataga jini ba seda yakaita toilet wajen tsarki taganshi shima it's not that blood be wuce 2-3 drops ba, taja dogon numfashi tasaka hannu ta shafo kanta takamo dan fakin dinta da beda wani tsawo, hawaye suka zubo mata sharrr, tariga tasan fahad he loves very long hair gashi faseelat nadashi itako batadashi kila daga yanzu ze dena shaawar nata gashin tunda ga wanda yafiso, Fahad Ya nata kallon faseelat ya sauke kanta Ahankali ya kai mata kiss saying "my honey queen "ya tashi ya shige toilet, few minutes yafito ya kabbara salla bayan yagama ya fita dakin yashiga nashi ya saka kaya yafito ya nufi dakin Aisha, lokacin har tabawa kanta hakuri tafita hadawa faseelat breakfast , Ya fita ya sauka down stair, amira dake ta wasa a main palo ta ruga tai hugging dinshi, yayi sama daita yana kallon fuskar ta yace "that's my girl, ina mommy? " Tace "she's in the kitchen " ya nufi hanyar kitchen din amira nata mishi labarin party da sukayi da friends dinta jiya se faman kallonta yake yanajin tsananin sonta, abakin kofa suka hadu da Aisha tafito da flask da cooler a hannu ya sakar mata murmushi yace "uwargida sannu da aiki, Allah yamiki albarka " Tai murmushi ta haye sama ta bude dakin faseelat ta shiga har lokacin tana bacci ya rufa mata bedsheet, tana ta sauke numfashi, Aisha taja tsoki ta ajiye kayan ta juya tanajin kamar ta rufe ta da duka, Tare suka zauna kan dinning table Aisha tagama hada masu ta zauna sede takasa shan kome bare taci, shiko shida amira shan tea dinsu kawai suke, Lura da yayi batasha yasa yajawo ta kan cinyarshi yana sunsuna wuyanta yake cewa "why r u not eating ?kici abinci I have something to tell you in the room " Ta kalleshi ya kashe mata ido daya, tasaki murmushi, ya dauko tea din yafara bata abaki, Amira nagama breakfast dinta ta tashi tabi ta kitchen tafita wurin wasanta, Seda ta shanye tass ya dauketa yana mata murmushi suka shige daki ya zame rigarta yafara aika mata da kisses, 12noon faseelat ta farka tafara bude idanunta a hankali har suka bude ,ta rumtse ido da lips tanajin hq dinta na zut-zut-zut gawani mugun zafi kamar tayi matsi da tarugu, saboda allurar da maganin sun gama aiki a jikinta. [8/5, 6:08 PM] +234 815 712 7134: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a pen🖊 We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden pen🖊 Be hold our words A product of our pen🖊 Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 5⃣7⃣ *dedicated to f&f*🤣 *dole ne ma inyi muku typing irin wannan ruwan comments haka? anata fafatawa tsakanin team Aisha da team faseelat,wlh abun har dariya yake bani yadda wasu suke jin abun kamar sune ,inayinku all teams🤣* Ta daga ido tafara bin dakin da kallo, tana tuno abubuwa da dama, dukda zafin da takeji seda tayi murmushi tuno irin soyayya da fahad ya nuna mata harda new name da yabata *(honey queen)* ta lumshe ido ta bude ta kai hannu saman breast dinta tanajin yadda suke mata ciwo ,saboda yadda fahad yayi son ransa dasu, Ta yunkura tana cije lips ta tashi zaune ta yaye bedsheet din tabi jikinta da kallo ta tuno rikicewar da fahad yayi lokacin da yaganta half-naked, ta dafe goshi tana sakin murmushi wani farin ciki takeji da be misaltuwa itace suka hada jiki da fahad suka kwana daki daya, For like 15mnt tana zaune tanata tariyo daren jiya, tuno batayi salla ba yasa ta sauko da kafafunta kasa ta mike Ahankali ta rika takawa har ta shiga toilet ta hada ruwan zafi ta shiga, like 15 mnt tafita tayi wanka tareda wanke bakinta tafito ta dauko zani da hijab da carpet ta kabbara salla, Tana gamawa ta cire zanen ta dauko towel ta daura tazauna gaban mirror tafara makeup, Fahad ko seda ya dirji Aisha sannan ya kyaleta don tunda yatashi yaji sabon desire ajikinshi, yadda yaji aishar takara dadi sosai ,amma faseelat is different se yafara tunani dama ace ana rago niimar wata

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});