Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 137

Chapter 137

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,192 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

hannu biyu yarikosu yana murzasu yana lumshe ido, yafara sucking dinsu duka biyun kuma suna rike ahannunshi faseelat tana nishi tana "shiiiiit ahhhhh"saboda dadi Tadora hannu a kirjinsa tana shafawa dukda de tasss yake bako alamar gashi, daganan ta gangara kan breast dinshi tana luliyasu da hannu, sunata nishi jin yadda nata yayi yawa yadago face yana kallonta tai sauri ta kama lips dinshi tana tsosa yana tayata, Daganan fa suka tube yana zaune akan kujera kafafunsa na kasa ya dauketa yadora akan bananar tarika tashi tana komawa yana temaka mata, sundade suna abun sannan suka hakura kujerar duk tayi stain saboda sperm dinsu dake zubowa bisa, suka rungume juna, acikin kunne yake mata magana "I love you honey ina matukar samun gamsuwa atare dake ,kin cika dadi warm and watery ,most of it kina bani hadin kai sosai thanks" tai murmushi takaiwa bakinshi kisss tace "kaima r very sweet and energy ka kware wurin rikitani da yawa kaiya kula da ni thanks I love you too " ya lumshe ido yanajin dadi yadda take kokarin nuna mishi tanajin dadinshi bata kunya da yadda take nuna zallar shaawarshi kullum da yadda take rikicewa in suna sex suna kara tsumashi da kara wutar sonta a zuciyarshi, yawa wuyanta kiss yace "thanks for your support and love " tadora yatsa a bakinshi tace "shitttttttt don't thank me u deserve more than it, kaine fa mijina masoyina abin kaunata farin cikin rayuwata " yayi murmushi ya dauketa suka haye sama sukayi wanka suka shirya atare se ririketa yake tanason ma tai mishi girki sede suka fita wani restaurant sukaci abinci suka wuce wurin shakatawa sunata annashuwa da farinciki, se 6:30pm suka dawo gida yayi alwala ya nufi masallaci, faseelat was thinking that zeje ya dauko Aisha amma har dare yadawo sukai dinner, suna falo suna kallo hannunshi daya na cikin rigarta yana lagudar breast tace "hero yakamata kaje ka dauko anty " Idonshi akan TV yace "kema ba dauko ki naiba itada kanta zata dawo itama " faseelat tai shiru, shiko dama yana dauko amira daga school yakaita gidan umma dansu karasamun jindadin shakatawa, da dadaddare sunsha buduri abinsu itakam Aisha sam bacci be dauketa ba,wanshekare aka kawowa Aisha magunguna kala kala kuma duk an rubuta banda me keshiya 😁 ta rungumi abinta tafara amfani dasu, Da fahad yazo gaida mommy bemata maganar Aisha ba itama batai masa ba, har yagama abinda zeyi ya tafi , Har akayi 3days wanda cikin kwana ukkun ba karamar shakuwa suka kara yi ba, Aisha tagaji da hakuri kullum tana duban ya tambayeta amma ko maganar ta bayayi, tasha gayunta ta sauko zata fita, mommy dake zaune tana kallo tace "ina zaki haka?" Aisha tace "nide mommy komawa zanyi yaya fushi yake dani " mommy tace "ke haryanzu baki dawo rakiyar fahad ba ko? To Allah yakiyaye yabada saa " Aisha ta juya tafita, mommy tace "nide narasa gane wane irin so Aisha kewa fahad sekace asiri bataji bata gani " itakam faseelat so biyu tana mishi maganar dauko Aisha seyace zata dawo seta bar maganar don sosai takejin dadin zaman nasu su biyu wanka atare cin abinci tare kallo tare shiga kitchen tare aikin gida tare komi tare tanajin dadin zaman, karfe 5:15 sungama tsotsar juna a main palo,dadin soyayya sede taga fahad yatashi ya kunna waka, yakure volume din sosai wakar me shegen dadi dasaka shauki wakar abdul d one *ambaton zuciya* batada wani kida sede kalaman love rawarta bata wuce juyi da girgiza ba, ya juyo wurin faseelat yana wakar asannu kamar shikeyi, faseelat tasaki murmushi ta bude ido tana kallonshi "sunanki zuci ke ambato ako da yaushe ta saba babu zato kiyimin nadin sarki a soyayya"yawani dafe heart, Seta tashi tana zuwa gunshi "sunanka zuci ke ambato akoda yaushe tasa ba kulawa ta zamto sila nace sarki asoyayya" Taisa wurinshi yasa hannu yazagayeta suna jujjuyawa kadan atare suna kallon juna suke ta bin Wakar ,cikeda shaukin juna, *fans zan turomuku wakar kuji dadinku πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ* Suna cikin haka Aisha ta shigo gidan ta kitchen ganin abinda sukeyi yasa zuciyarta kusan bugawa yana rungume da faseelat ta baya kanshi a kan wuyanta yana fada mata dadadan kalaman itako tanata wangalewa, Aisha ta haye sama tafada kan bed tafasa kuka zuciyar ta na matsanancin ciwo, sarai faseelat ta ganta amma shi gogan be ganta ba, Seda suka rausaya sosai sannan faseelat takashe wakar tace suje suyi wanka, suna wanka take fadamishi "anty fa tadawo " yace "yaushe? " tace "dazun tashigo naga wucewarta " Yace "yayi kyau"sukabar zancen, da daddare 8:15 sun zauna dining Aisha bata fito ba, faseelat tace bari taje takirata, tana shiga dakinta taga Aisha mimmike akan bed tana ta nishi har kirjinta na dagawa bakinta bude tana neman numfashi, Da gudu takoma wurin fahad ko sauka daga kan step batai ba cikin tashin hankali tace "hero anty zata mutu kayi sauri kazo " jin abinda take cewa hankalinshi yatashi da gudu yashiga dakinta, tanata nishi zuciyarshi na harbawa ya haye gadon ya medata jikinshi idonshi jawur ,cikeda tashin hankali yake cewa "Aisha! Aisha!!Dan Allah karkitafi kibarni" Aisha batasan inda kanta yake ba gabadaya ya haukace yakasa yin komi faseelat ta ruga ta dauko wayar shi takira doctor faith, takoma dakin tana ta hawaye, ba dadewa sega doctor, tasamu fahad ya aje aishar don yariketa gam, seda tafara mata allurar bacci datakashe ciwo sannan tafara dubata zuciyarta ce kemata ciwo sosai kuma jinin ta ya hau yakai 210 ,ta rubuta magunguna, fahad na gefen gadon yanata kallonta, faith ta ajiye takardar kusadashi tace "sir madam takamu da ciwon zuciya harma yayi tsanani kuma jininta yahau har yakai 210 ,dole akula da abinda ze bata mata rai akiyayeshi sannan in akwai abinda ke damunta yakamata a magance matsalar ta hanyar yi mata abinda takeso,ga drugs nan zasu temaka amma bazasuyi komi ba inba a kiyaye abinda nafada ba Allah yabata lpy"ta fita, Fahad nata kallon Aisha dake kwance tana bacci yanajin mugun tausayinta da sonta, Faseelat daketa hawaye taje wurinshi ta zauna kusadashi tana kallonta itama , Aisha bata tashiba se daf da asuba ta bude ido zuciyarta na cigaba da zafi ,fahad da yayi kwanan zaune faseelat ma agefen gadon ta bingire shi yamedata daki ya kwantar daita shikam be runtsa ba ya hau gadon yadora kanta saman cinya yana shafa kanta yace "sannu Aisha Allah yabaki lpy " tai shiru hawaye suka cika mata ido sede taji Sun zubo, yasa hannu ya sharemata gwanin tausayi yace "Dan Allah Aisha kikara hakuri da rayuwa nasan kina matukar sona da kishina amma rayuwarki is more important than that I beg you for the sake of Allah ki rage kishinan Aisha wlh inasonki inna rasaki bansan yadda zan da rayuwata ba " aisha tai shiru don bata wani jindadin kalamanshi, ana kiran sallar farko faseelat tatashi ta nufo dakinta, tasamu fahad nata rarrashinta, faseelat ta matsa tace "sannu anty Allah yabaki lpy " aisha tai shiru, faseelat ta kalli fahad tace "bari nahada mata tea akabata tareda magani tunda ta farka "Tai sauri tajuya, yabita da kallo shide yanajin dadin yadda take nunason Aisha da amira da yadda tadamu dasu, Tahada tea tadawo ta ajiye tafita fahad shi yayiwa Aisha wanka da brush yabata tea

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});