Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 143

Chapter 143

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

faith, tana gama waya daita ta kira umma har lokacin tana kuka da misalin 3:40 umma ta farka tana nafilfili kira ya shigo gabanta yayi mummunar faduwa ta dauko wayar tana dauka tafara jin kukan faseelat, Tana kuka take magana "umma amira ta rasu amira tatafi tabarmu" Jikin umma ya mace zuciyarta ta karye dandanan hawaye suka cika mata ido tasamu tace "innalillahi wainna ilaihi rajiun, Allah ya jikanta yasa me ceto ce kuyi hakuri faseelat" Faseelat bata iya magana ba saboda kukan dake kara tunkudota ta kashe kiran, Umma tai zaune tana hawaye suma ajiya duk sunga vedion sunata jindadi ashe ajali natafe, Faseelat ta kira mommy, tana tsaka da bacci jin ringing yayi yawa yasa ta dauko wayar da bacci a idonta ganin son yasa tadan bude ido ta dauka, jin sautin kuka yasa tatashi zaune faseelat na kuka tace "mommy amira ta rasu" diff takashe kiran, cikin mommy kullewa yayi zuciyarta na harbawa da karfi batsayawa hawaye suka cigaba da zubomata, tatashi dasauri daga ita se zane da vest tasaka hijab tafita dakin da keys ahannu ta shiga dakin su ramlat ta tadasu tana hawaye tafada musu sukaita kuka dukkansu suka fito suka nufo gidan, faseelat na fitowa taji ana danna door bell taje tabude doctor tashigo dasaurinta hankalinta tashe ta haye sama da dangudu faseelat tabi bayanta tana ta kuka, Doctor nashiga tasamu fahad yarike Aisha yanata kuka tai sauri ta matsa gunta tafara bata temakon gaggawa, tana jikinshi tafarko da nishi me karfi kirjinta na dagawa sosai idonta a kulle, doctor tai mata allurar rage pain ta mata ta barci ahankali jikinta ya koma yasaki, Sannan takoma gun amira dake hannun faseelat sede tana dubata taga ai ta rasu, ta girgiza kai hawaye nasan zubomata tace "kuyi hakuri mutuwa dole ne kowa se ya mutu kuyi hankuri "da yar hausarta dabata ida gogewa ba, Tafita dakin dasauri tabar gidan saboda kukannasu jinshi take kamar me, Tana fita su umma sukashigo sukai cikin gidan suna kuka, suna shiga dakin suka tarar har lokacin Aisha na jikinshi yanata kuka ga amira a jikin faseelat mommy taje ta amshi amira tana ta kuka su ramlat suka kama Aisha suka kwantar daita kan bed sunata kuka, ana haka sega umma da tawagarta suma sunata kuka se lokacin megadi yagane mutuwa akai, suka shiga ciki suna tayi, se gaf asuba sannan umma ta amshi amira tai mata wanka aka rufamata zane, Da asuba fahad yafita yafada a masallaci akwai janaizar diyarshi da karfe 7 na safe, mutane sunata mai taaziya duk yabi ya rikice, Har yakama hanya liman yabishi yasa meshi cikin nuna tausayi yace "alhaji fahad kuyi hakuri da rashin da kukayi, Allah yana son masu hakuri nasan hawaye dole ne saboda shakuwa da yaro manzon Allah (S. A. W) ma yayi hawaye a lokacin da Ibrahim ya rasu amma kuyi hakuri ku dangana se Allah yabaku wasu masu albarkan dama shiyabaku ita kuma ya amshi kayanshi in kukayi hakuri seyabaku ladar hakurin ya musanya maku da wasu kuma inamaku albishir da cewa yara zasuyi ceton iyayensu ranar kiyama insha Allah zaku hadu a aljanna "yana maganar cikin tausasawa, fahad seyaji hakuri yazo masa lokaci daya, yace "nagode malam Allah yajikan mahaifa " liman yace "amin "sukai musabaha ya tafi, fahad na zuwa gida yakira abokansa na kusa yafada musu, yasa akakawo likkafani akaimata sutura, dandanan mutuwar amira tabazu cikin garin, 7 dede aka kai amira makwancinta mutane ne birjik don fahad mutum ne me kyauta da muaamala da mutane wasuma besan suba duk sunzo, kowa yatafi amma shi yana duke wurin kabarin yana kuka, sabeer da shima mutuwar ta girgiza shi har hawaye yayi yaje yakamashi yasashi mota suka nufi gida, Ahanya yanata bashi hakuri da nasiha har yayi shiru, Bayan anfita da amira umma takoma gida itada mommy sauran kuma sunanan dangin mommy kau sun cika gidan, Faseelat haryanzu bata samu natsuwar yin waya tafadawa yangidansu ba, Ana haka Aisha tafarfado tana hawaye masu zafi, zuciyarta na matsanancin ciwo, Anty salma suka medata dakinta suka bata magani takasa cewa komi se hawaye data ketayi baadadi, Su fahad na dawowa yasamu cikin gidan duk ankafa rumfuna na zaman gaisuwa, yaje ya zauna mutane sukaita mishi gaisuwa, Zuwa 12:00pm har yan kasashen waje sunji labarin mutuwar amira yara mate dinta sunata kuka wadanda jiya ta burgesu sunata yi, Karfe daya da wani abu mutane suntafi sabeer ma yatafi yayi wanka fahad yashiga gidan ta kitchen, Faseelat suna zaune falo inba kukan ta ba ba abinda akeji anyi rarrashin anyi ban bakin taki hakura, Da fada Anty salma tace"ke da Allah kimana shiru munafukar banza munafukar wofi kin damu mutane da kukan munafunci dan ace kinason amira to kinason ta din muguwa kawai wa ma yasani ko ke kika kasheta yarinya ba ko ciwon kai sede asamu ta mutu" su lady duk shiru sukayi, dangin mommy akai mata ca wasu nabada hakuri, Fahad da yadanji wasu maganganun be gama jiba ma yahaye sama saboda idan yatsaya bakaramar matsala zaasamu ba, Faseelat ta tashi tahaye bene dagudu tana kuka tashiga daki tai zaune saman kujera ta hade kai da gwiwa tanayi, fahad da yashigo daukar wayarshi yafito yazo wurinta ya zauna ya medata jikinshi yana rarrashi, faseelat tai shiru sede hawayen sunki tsayawa, cikin dauriya ya dago fuskarta yana kallon fuskar yace "kiyi hakuri kidena kuka honey amira yanzu haka tana aljanna kidena zubar da hawayenki ki sawa zuciyarki hakuri, kuma kiyi hakuri da abinda anty tayi kidaure ki kulle idonki da kunnenki a cikin zaman gaisuwar nan har agama domin dangin mommy basuda halin kirki kiyi hakuri kinji kidena kuka yanakara dagamin hankali " tanata ajiyar zuciya hawaye na kara zubomata, saboda tsananin sonta besan lokacin da yasa harshe yana lashe mata hawayen ba " lady data biyo bayan faseelat dama kofar nabude ta hangesu kan kujera dayake sun bata baya setaga kamar ma kiss suke, takoma da baya tana tunanin jarabar yayannata, dakyar yasamu tai shiru tashiga wanka ,shikuma yatafi dakin Aisha, sadiya na gefenta yahau gadon yana kallonta yace "ki yi hakuri Aisha amira mutuwarta yafi rayuwarta domin tana cikin rahmar Allah ayanzu haka " Aisha da hawayen sundena ma fitowa saboda tashin hankali ta lumshe ido kawai batare da tace komi ba, Yatashi yafita yayi wanka ya tafi masjid, Yan group din su Aisha naganin post na cewar amira ta mutu jikin hotunan jiya an rubuta rest in peace suka rika karyatawa nan suka fara kiranta sadiya tace musu gaskiya ne nan sukaita kira gaisuwa sede sadiya ta dauka, seda faseelat tagama salla takira umma tafada mata, ba jimawa umma ta zo itada fadila su ya omer ma dasauran suka taho gaisuwa, bayan ta musu gaisuwa tatafi gidan umma ta mata da gidan mommy sannan takoma gida, Malaman amira suma segasu mutane anata shige da fice wangame gate din gidan akayi dan samun hanya, ranar bawanda yaiya shan ko ruwa da faseelat da fahad Aisha ko dole suketa bata magani, da daddare mutane na jiran cigaban labarin amira wadanda basu saniba sede sukaga sauyi, yau aichatu Ibrahim mousa itace me gabatarwa suma mutuwar ta basu tsoro tace "Allah yayiwa amira fahad rasuwa yarinyar da ta anshi kyautuka 5 jiya,zamu nuno muku cigaban tattaunawar jiya da wadda mukayi

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});