Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 86

Chapter 86

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,177 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ne wanda mutum baze iya ko ganin tafin hannunsa ba, sukuma masu zuwa salla cikin dare manzon Allah (S. A. W) yace ayi musu bushara bazasu ga wannan duhun ba ,shine nake maka kwadayin samun wannan hasken mijina " ta langabe kai ta kamo hannunshi, fahad yayi murmushi yace "Nagode *maratussaliha* inajin dadin gyaranki gareni ko da yaushe kikasance me nunamun mafificiyar hanya nikuma zanbi insha Allah " Faseelat ta yiwa hannunshi kiss tace "thank you for understanding " Fahad ya turo baki yana nuna cheek dinshi yace"u supposed to do it here fa instead " Faseelat tana dariya ta yaye bedsheet din jikinshi tana fadin "zaka makara sekayi sauri " Ya tashi yana mikar shakiyanci ya shige toilet, Faseelat tai dariya ta girgiza kai ta hau carpet ta kabbara sallar rakatanil fajr, Seda yayi brush yayi alwala yafito lokacin har tagama tana zaune tana azkhar tayi sauri ta gyara shimfidar carpet din zuwa gicce, Ya saka jallabiya ya juyo yaga ta gyara carpet, yace "what ? Again " Tai murmushi tace "nufi na kayi rakaatanil fajr kafin katafi inkaje inbaa kabbara ba sekayi tahiyyatul masjid kafin atada sallar " Fahad yayi murmushi yace "angama ranki shi dade "ya kabbara sallar 3mnt ya gama ya tashi ya fita zuwa masallaci megadi de nashan mamaki koshi yasan anyi amarya, Bayan tagama salla ta zauna tayi azkhar wadanda suka samu ta tashi ta nufi kofar Aisha, Aisha nata bacci jin ba ko motsi faseelat ta fara knocking, Aisha ta san dakin bude yake cikin jin haushi tasan bewuce faseelat tace "waye?"da karfi, Faseelat tace "anty ni ce dama cewa nai anyi salla " Aisha taja dogon tsoki tace "sannu diyar liman jikanyar sheikh" Faseelat batama tsaya jinta ba ta wuce dakin amira, amira da se bakwai, 8 take tashi wani lokaci ko sallar batayi, faseelat ta tasheta itada kanta ta kaita toilet tai mata alwala Tawuce daita dakinta, amira tai salla faseelat ta dauko kurani tana kallon amira tace "princess wace sura kike? " amira makarantarsu akwai ta hafeez bayan bokon kuma suna hadda tace "suratul fajri " Faseelat tace "OK kingamata? " Amira tace "a, a anty muna aya ta 15 zamu tashi ta sha shidda, " Faseelat tace "OK yanzu zamuyi murajiar na baya se mu cigaba " Suka fara karatun har ta 15 sannan faseelat ta dora mata, Suna cikin karatun fahad ya shigo, abun really surprise and impress him yayi tsaye yanata kallonsu cikin burgewa be saba ganin amira a irin wannan time dinba suko basu dena karatun ba , da yanata sauri ne yazo yakara wa faseelat gajiya se kuma ya samesu ahaka , Cikin farin ciki ya juya ya nufi dakin Aisha, Aisha faseelat tabar wurin amma ita batadena banbami ba "shegiya laanannar Allah wai wadda ke bin namiji da aurenta itace zatazo tana nunamun musulunci, fara me bakar zuciya...... "taitayi har ta gaji sannan ta tashi tai sallar tagama ta dawo ta kwanta gabadaya zuciyarta ta mata nauyi so kawai take ta fadawa mommy problem nata, ta dauki waya ta kirata, mommy da tai salla takoma ta kwanta bacci me dadi ya dauketa don itama bawani baccin kirki take yi ba ta dauka murya dishe , Aisha tace "mommy nabani faseelat zata kwacemin miji, mommy duk ya rude akanta wlh mommy bani lpya, jikina duk ya mutu baniya komai " Mommy tuni bacin idonta ya kau taja dogon tsoki tace"banza sokuwa har seki tsaya bakin cikin kishiya ya kashe ki? Bayan fahad ba yayinki ya dena ba dan batan basira seki kwance taita yin yadda taso kenan? To bari kiji kitashi ki wartsake kifita ki kane kane da gidanki sede in ita ta tare daki, in kuma kikai sanya ita taita yadda taso ki kumshe dakin sakarai kawai, da batasan miya dace ba, ga saudat can da kishiyoyi amma ko maganar su batayi don ta masu fintinkau duk tsoronta suke se ke babbar banza se ankoya miki, seki tashi kifara hidimarki inkin ga dama "diffff takashe kiran, Aisha tai tsit tana nazari batajin fadan mommy dan kotayi fada tana fadin mafita, tana niyyar tashi fahad ya shigo, ta sakar mai murmushi ya meda mata hannunshi biyu acikin riga, Tana kallonshi tace "good morning sweetheart " Yaida isa kusa da ita ya zauna ya taba wuyanta yace "how are you feeling today" Tace "better naji sauki "tana marmara ido Ya sauke ajiyar zuciya yace "alhamdulillah I'm happy " Aisha tadora hannu tana shafa sajenshi tace "thanks I missed you " Ya lumshe ido yace "me too " Ta sauka akan bed din tace "I'm going to the kitchen " Yace "OK thanks you muje nima I want to sleep " Suka fita tare, faseelat naganin amira ta haddace don tana da kokari seta tashi tabarta tatafi kitchen don yin girki ita kuma amira ta cigaba da karatun, Faseelat nashiga kitchen tai tsaye tana nazarin abinda zatai, ta yanke shawarar yin grilled fish da vegetable sandwich and black tea, Shaf shaf tafara aiyukanta, Aisha na saukowa taji kamshi ta rike kugu ta shiga kitchen din taga faseelat daga ita se short tight trouser da armless riga tana ta aiki bako kallabi, Aisha tabi bayanta da kallo cikeda kishi da balai tace "banza marar kamun kai mtswwwww "tana ta ballamata harara, Faseelat ta juyo ta sakar mata murmushi ta kalleta up and down ta koma ta cigaba da aiki Dan bata da lokacinta , Aisha taja tsoki ta fita ta koma daki kamar zata fashe taita zagaye haushi takeji bataso fahad yaci abincin can, Fahad na komawa ya samu amira nata karatu ya wuce ya haye gado ya kwanta, Amira da kejin bacci ta tashi ta cire Arabian hijab din jikinta ta haye kan gadon ta matsa can kusa da babanta, Fahad daketa kallonta yakara jawota jikinshi yace "har angama karatun? " Ta daga kai tace "I'm sleepy " Yace "OK sleep well" Ta rumtse ido yana ta kallon fuskar ta yadda take matukar kama dashi duk duniya ba abinda yakeso kamarta ahaka shima bacci ya daukeshi, 7:30 faseelat ta gama ta harhada su a dinning table tafara aikin gyaran gidan kuma, Se 8:00 ta shiga dakinta don ta gyarashi ta shiga wanka shi kadai ya rage mata , Tana shiga tagansu kwance sunata bacci ya makalkale abarshi ajiki, Tsaye faseelat tai tana kallonsu cikin burgewa she wish amira is her daughter ta daga kai tace "Allah amin "tanata kallonsu tafara aikinta kwatakwata ma ta mance ciwon jikinta burinta gidan yayi tsafff, Tana cikin aikin wayar fahad da baya kasheta kullum tana bude tafara ringing ,so daya ta kalli wurin ta cigaba da hidimarta, Har ta shiga ta gyara dayan bedroom din wayar na ringing sede ringing din is very low, Batabi takan wayar ba ta shiga toilet tana wankewa, Shi kuma fahad umma ce keta kira, batasan zeyi aure ba se jiya kannenshi suka gani a instagram, tun lokacin taso ta kira amma dare yayi tabari har yau dukda de tasan baze dauka ba, Har faseelat ta gama tai brush tai wanka ta gasa jikinta ta fito wayar na ringing ,cikin mamaki wake ta kira haka tana goge fuska da tawul ta matsa ta leka screen din wayar sunan da tagani yana yawo ya matukar bata mamaki

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});