Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 171

Chapter 171

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,225 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

shiga, Office din okato sukafara zuwa yadubashi jinin shi yahau sosai kuma ga zuciyarshi dake ciwo to shima yana bukatar bedrest , Fahad yace"where is my wife?" Doctor yace"don't worry shock data samu yasa tai loosing breath dinta sede itama she have similar problem da naka domin jininta yahau amma she will be okay" doctor yasa aka kaisu dakinta tanata bacci tana sauke numfashi ahankali, Hawaye suka cikawa fahad ido suka gangaro , Ya karasa bakin gadon shiko sabeer na bakin kofa yana kallonta, Fahad ya duke jikin gadon yafashe da kuka, Yana kuka yake cewa"they all gone suntafi sun barmu" Hannunta yafara motsi da alamu tanason tashi , Sabeer yayi sauri ya rikeshi yace "plsss stop this crying karka tadata she need to rest mutafi they're waiting for you" Yajashi suka fita dakyar suka samu ya kwanta akasa mishi ruwan amma idonshi ko rufewa beba, Se lokacin yayi wa sabeer magana yakira Abba yafada mishi faseelat na asibity suka kamo hanya , Ummi na zuwa ta zauna gefen gadon faseelat arude tanata dubata , Ya omer da Abba na gefe , Faseelat din duk tafita hayyacinta, Kukan Ummi ya tada faseelat ta farko tanata hawaye tana kallon ummi tace"Ummi anty ta mutu tatafi kamar amira" Ummi tace "kiyi hakuri Allah yajikanta,ki daure karki sawa kanki ciwo" Taita rarrashinta , Fahad na kwance drip nashiga sabeer na gefe yanata kara masa waaxi, A can gidan mommy Umma nacan tuntuni sede mommy takara hawa da akace mata fahad bayagun karbar gaisuwa ,cikin ranta tace"yana wurin matarshi itada yakeso ta rayu son bemin adalci ba bemin koda rabin abinda na masa na alheri ba ,"itama seda jinin ta ya hau seda aka kira mata doctor, Se marece aka cirewa fahad drip yatashi yayi salloli sannan suka nufi dakin da faseelat take, Ummi na zaune beko kula daita ba yaje ya zukuna gefen gadon ya kamo hannun faseelat da har lokacin take kwance ,dukkansu suna hawaye faseelat tace"hero bata mutu ba ko?Dan Allah kace bata mutu ba"Se kuka , Yana kuka yace"she's died Aisha tana makwancinta " Tana ta kuka tace"nata baka hakuri nata fada maka bata lpy kamata hakuri mutuwa zatai inbabu kai amma bakaji ba" Yana kuka yace"I'm sorry nakasa manta abinda tamin ne ,kuma I don't know halinda take ciki wlh danasani da na medata tuntuni"sunata kuka, Ummi da sabeer sunata kallonsu basu fahimci komi ba , Ganin kukan bana karewa bane yasa sabeer janshi suka fita gidan Umma yawuce dashi time din ta dawo ,shi kuma ya wuce gida yanata tunanin abunda yafaru, Fahad nata ma Umma kuka tanata hawaye itama tana bashi hakuri dakyar ta samu kanshi ta debo abinci tafara bashi spoon daya kawai yayi ya dauke kai, Yananan wurinta se Maghreb ya fita yaje masallaci yayi salla yawuce gidan mommy, Dakin mommy yawuce direct ya samu anty salma nata mata fifit dukda AC dake dakin zufa take tayi, Yaje ya zukunna gabanta yana kuka yace"mommy Dan Allah kiyafemin ,wlh bansan halinda Aisha take ciki ba what I only know is halinda nake ciki kiyi hakuri wlh name data dakinta kafin ta mutu" Mommy dataci kuka tai hamdala idonta lumshe tace"son bakai ka kashe Aisha ba ciwo ne ya kasheta katashi kabar bani hakuri " Yace"mommy inajin nine silar mutuwarta Dan Allah kuyi hakuri" Mommy tace"to nayi hakurin amma dama bakai komi ba ,katashi katafi masjid ga kiran salla can" Yace"thanks mommy " yatashi ya fita , Anty salma tabishi da harara tace"wai anty kinsan me kk cewa?" Mommy tace "nasani mana kibar maganar yanzu Allah de yabani lpy" Anty salma tace"to amin" Saudat tazo daga abuja koda taga wucewar fahad da harara tabishi don duk gani suke shiya kasheta, Acan Egypt Su lady duk gobe zasu sauka Nigeria suda mazansu, Haka Su khadija dake sudan , Bayan isha'i yakoma asibiti ya samu anata daru da faseelat takicin komi yaje kusa daita ya zauna yace"meyasa bazaki ci abinci ba?kinaso babies Su samu matsal? Dan Allah ki tausayamun faseelat yanzu idan wani Abu ya sameku bansan yadda zanyi da rayuwata ba" Ta share hawayen da suka gangaro mata tace "I will eat" Ya amshi abincin yafara bata tanaci tana ajiyar zuciya, Ummi de fita tai tabasu wuri, aranta tana da niyyar da an sallamesu suwuce gida da ita se ta haihu sannan ,don kullum kara zubewa takeyi , My condolences to Aisha fans Allah yasa maku hakurin rashinta, ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ *~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~* *~We are bearer's of so golden pen🖊~* *~we write assidiously perceive no pain~.* *~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~* *~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~* 9⃣0⃣ *Manzon Allah (S.A.W)yace bawata musiba da zata samu musulmi face Allah ya gafarta masa zunubansa koda kayace daya taka* *Naji dadi ga masoya da sukamin fatan alheri ,adua da jinjina nagode sosai Allah yabar kauna .* Bataci sosai ba yazo ze bata ta rike mai hannu so daya ya kalleta ya dauke kai takura mai ido duk yayi wani kala ta kyafkyafta ido tameda hawayen da suka zo mata murya dishe tace "kaci abinci kuwa?" Yayi shiru be kalleta ba kanshi kasa , Tanajin matukar tausayinshi tace"plsss kaci abinci banaso wani abu ya sameka" Dakyar yace"bazan iyaba I gone through a lot of pain ,faseelat kode naiwa Allah wani laifi yake jarabta ta?" Hawaye suka gangaro mata tace "kodaya Allah yakan jarabci mutum idan yanason sa don ya kankare masa zunubansa " yafashe da kuka , Ta rike kanshi tana sharemai hawaye tace"kayi hakuri nasan akwai ciwo amma kadena kuka kadena sa wani abu aranka,kasawa ranka dangana Allah zebaka ladar" Ta cigaba da share mai hawaye ,yayi shiru zuciyarshi na zafi ,ya kalli katon cikinta yadora hannu akai yaji yana motsi ahankali Ya kalleta yace"basa movement sosai ,kinajin wani abu?" Tace"a,a maybe kodan mommynsu ta rasu ne " Ya dauke hannu sukayi shiru sunata tunani tunawa yayi da Ummi yatashi tsaye yace"natafi gida seda safe ki kula da kanki kiyi bacci" Tanata kallonshi ta daga mishi kai kurum ,yajuya ya fita, Hawaye suka kara gangaro mata ta rasa yadda zatayi amma jitake ita takashe Aisha mutuwar amira tayi kukan sabone, wannan kuma tanajin kamar itace ta aikata , Ummi ta dawo dakin taga tana kuka ta zauna gefenta tace"nide da nice ke da bazan zauna inata mata kuka ba addua zantayi mata don ita tafi bukata " Faseelat tace"Ummi dole nai kuka ina tuna yadda anty ta nunamun so nikuma nai mata butulci na auri mijinta har hakan yazama sanadiyyar faruwar abubuwa da dama Ummi nayi danasani " Ummi tace"to ai sekiyi ki zauna kita surutai marar maana dan ubanki time dinnan ba har seda na nuna banason abun ba kika nace kika haukace seshi,rabone ke tsakaninku gakinan da yan hudu danhaka seki roki Allah gafara kita rokar mata rahma zataji dadin saninki a rayuwa" Faseelat tace"insha Allah Ummi ,anty tana cikin jindadi a lahira domin ta tuba kuma tayi nadamar abinda tayi baya tayi umara tayi hajj " Ummi tana ta kallonta tace"wai me tayi ne ?dama sun rabune dashi kafin mutuwar ta?" Faseelat ta girgiza kai tace"a,a kawai de kuraren rayuwa,Kikamani Ummi zanje toilet nayo alwala" Ummi ta kamata ta

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});