Chapter 39
Chapter 39
will feel like kamar azahiri ne " Tace "zaka samu fiye da yadda ka bukata, where do you want me to kiss ?" Yace "my cheek " tace "alright " Muahw! Taiwa wayar kiss Yace ash yana dafe cheek dinshi alamun yaji dadin nan tai dariya tace "do you want more " Yace "yes's " Tace "where I'm going to kiss now? " Yace "my lips " Tai murmushi takara jan wani deep kiss, wanda yasa fahad kusan haukacewa yanda yaji sautin, Tana gamawa tace "want more? " Yace "noo" muryarshi a dishe tace "why? " Ya shafi sajenshi yana rumtse ido yace "i will die if I have the third kiss " Tafashe da dariya yayi shiru saboda his Mood is totally change jiyake dama tana kusa he want to squeeze her body, he's in need . jin dariyar ta nakara mishi kaimin jin desire the way she's laughing is different saboda tanayi ne tana jan numfashi wanda yakejin shi kamar they're doing sex ne takeyinshi, Dole yatafi gurin aisha yasamu relief, Yacewa faseelat "baby I'm going inside take care of yourself, I will call you the time we have reach there " Tabata fuska sannan tace "miss you my handsome man " Yace "going to miss you too tace care bye " Yakatse kiran yanajin double feeling, yadan zauna ya dan dedeta kanshi sannan yashiga gida, Wannan karon banda amira zasu yanzu tana gidan momy, yana shiga daki aisha nata charting dinta, yaje ya zauna kan bed din yafara balle maballe, Aisha ta juyo ta kalleshi tana ganinshi tasan what he capable of doing, ta sakarmishi murmushi ya meda mata yana jawota jikinshi suka cigaba da kissing juna kan su afka ga babbar sunnah, Seda sukagama tana kwance tana huce gajiya yamusu parking suka shiga toilet sukayo wanka sannan suka kwanta don 12 jirginsu ze daga. 12 dede jirginsu ya tashi going to Dubai Faseelat nagama wayar ta shige toilet don yin tsarki kaida ne inhar sukai irin firannan se ta kama ruwa dan jikewa take jagabb, Tana fitowa khalil yashigo gidan taimasa sannu da zuwa ,yazo ya zauna ya aje ledar hannunshi ya mikawa faseelat yace "kizabi kalar da kikeso guda biyu sauran na hjya ne " Tabude ledojin atamfofi biyu da laces biyu, ta kara binsu da kallo ai wannan dama yariga ya tsarosu da kaloli masu duhu da masu haske tasan masu duhunne dede ita, Ta dago ta tabe baki tace "meyasa baka daukeni naje nazabo kalar da nakeso ba? Ni ko agida nikeyin siyayyata bayimin ake ba, " Tunda tafara magana yake kallonta ya rasa meke damunta ranshi ne yabaci ya tashi tsaye ze shige daki yace "ni agida na mace bata zuwa kasuwa, ko super market ko wani wuri kingane ai " Tace "to wlh kaxo ka dauke kayanka bana bukatarsu kuma senaje super market din sede kayi abinda zakai " Har yazo shigewa ya juyo cikeda mamaki yace "faseelat ni kike fadawa magana haka? " Tace "anje anfada maka gobennan zanfita insiyo abinda yayi min, zaka wani kawomin wadannan banzayen kayan kadauke abunka bani so, kahada su duka ka kaiwa saratu ta dinka " Gabanshi yayi wani mummunan faduwa jin ta ambaci uwarshi kai tsaye, ya dafe zuciyarshi sannan yace "faseelat kinsan abinda kike fadi? " Tace "bansaniba tunda ni mahaukaciya ce, sakarai kawai da komi nashi na kauyanci ne bawani wayewa, harni zakaiwa kaya iri daya da hjya? Ai atleas ka tambayeni wace color nakeso, ka kwashi kayanka bani bukata matsiyaci kawai " Jijiyoyin kan khalil tuni suka firfito yayi tsaye yana kyarma yana kalonta tana xaune tana shuka rashin mutunci hankali kwance jiya ke kamar ya rufeta da duka, ya dunkule hannunshi yakaiwa iska naushi. Kutstsss, hhhhhh tafashe da dariya tana yamutsa fuska tace "ran yan maza ya baci, ta kwashe da dariya "yo shi iska miye nashi nice nan nayi lefi azo a daken in an isa "tana jinjina wa sekace inyazo bugunta zata iya katabus, Rai bace yabar wurin taja tsoki tace "mtswww wlh damma cikin azumine Allah yakaimu bayan salla kasha mamaki " ta hau what's up ta danyi replying na messages da akaimata ta sauka don yanzu ko tana online basu cika charting da aisha ba inde fahad na online. Seda ta ga dama sannan ta kwashi ledojin ta shiga daki yana kwance yanata kallon silin hannu saman kai mamaki da bakin ciki Sun addabeshi be ji shigowarta ba sede yaji kaya samanshi "ridididif " Ya tashi zaune zuciyarshi na harbawa da sauri yace "faseelat kina tsoron Allah kuwa? " Tana banka mishi harara tace "inbanji tsoron Allah ba tsoronka zanji? " Ta wani murguda baki ta rike kugu sannan ta juya ta shige dakin ko minti biyu ba aiba ta fito cikin sleeping dress ta wuceshi, yana zaune sede yaji ta bude dakinshi ta shige da alamu can zata kwana. Ya dade zaune dan gabadaya gani yake kamar anmasa musanya, dakyar ya samu yayi bacci, Dasafe tun kafin tafito yabar gidan don wani mugun tsoronta ne ya shigeshi. Yana zuwa gidan hiya bayan sungaisa ya mika mata Nata kayan sallar, ta amsa ayatsine tace?"Allah yasa albarka " Badadi yabar gidan kanshi na mugun ciwo, Shiko fahad karfe 11 da rabi na safe yakira faseelat yafadamata sun sauka taimishi ya gajiya sukai sallama saboda azumi. Haka faseelat ta bullo da wasu sabbin abubuwa da suka rikita ma khalil kwakwalwa, da yanzu tsoron shiga gida yake inko yashigo har kyarma yake wani lokaci ma da yashigo sede kiji kwammmm! Mashin yafadi daga hannunshi saboda yanda hannunshi ke rawa, ba ruwan faseelat da taji karar faduwar tai ta babbakar dariya se tagama taja tsoki, gaba daya ya rikice idanunshi kullum awaje yana rarrabasu more especially inya shigo gida. Ranar salla faseelat taci gayu ta turawa fahad, yayi ta kodata don bakaramin haduwa taiba don seda taje kasuwarnan ta zabo materials masu kyau takai akamata dinki, Yanata aikomata da kisses daga karshe yakirata suka cigaba da waya, Wan safen salla, khalil ya dauki faseelat a mashin zasuje suyiwa su ummi barka da salla, Hankalinta kwance shiko yana tuki hannu na rawa, se warning takemasa "wlh kabini asannu don inka kadani Kasa naji ciwo wlh abakin aurenka don dolenka se ka sakeni " Yayi shiru sede hannunshi daya kara gafgaf yana rawa saboda bacin rai tana kallonshi tana dariya kasakasa da farko tausayi yake bata intana mishi tsiya Amman yanzu haushi da takaici yakebata tana ganinshi kamar ba namiji ba da wani ne da tuni yabata red card dinta ahannu. Tana ganin an hau titin da ze kaika gidansu tace "dakata, dakata " Yaja burki ya juyo yazata ko zata gyara zama ne, yana kallonta ta tunzuro baki gaba ta sauka tace "ina zakakaini ne naga munyi nan? " Yace "gidan hajya zamu fara zuwa sannan muwuce gidanku " Tana mishi kallon raini tace "wace hjyar? Wai hjya saratu? To banzuwa kaje ka gaida uwarka nima inje ingaida tawa " Rumtse ido yayi da yanabiye zuciya da tuni yafara jibgarta, Cikin tsawa yace "faseelat !ya isheki kiyimin duk wulakanci amma karki kara ambatar sunan mahaifiyata " tace "me zaka iyayi?innafada inba raba ido ba, "taja tsoki da Allah kakara gaba inkaje ka gaida saratun " ta juya, cikin zafin rai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183