Chapter 91
Chapter 91
duk tabi ta fitsare kafarta to Allah ya kyauta " Jamila kau tunda ta riga tagama gano halin hjya ta kuduri musguna mata, Gab Maghreb khalil yazo ya dauketa suka koma gida, Fahad wurinda suke hutawa da friends dinshi ya nufa sabeer se shakiyanci yake mishi sede yayi murmushi, bayan faseelat ta yi sallar Maghreb ta shiga kitchen ta masu vegetable soup and white rice, Tana gamawa ta kai musu dining ta koma daknta tayo wanka tayi salla ta saka doguwar riga dark purple ta zauna gaban mirror tarika kallon kanta ta madubi har yanzu jikinta be dawo dede ba idanunta sunkum, Kasa yin kwalliyar tayi ta fesa perfumes ta koma ta zauna a cushion, Hakanan taji kewar ya umar dinta ta dauki waya tayi dialing number dinshi ya dauka tana shagwaba tace "ni nayi fushi da kai yaya" omer yayi dariya cikin muryarshi me sanyi yace "sorry kanwata me nayi ne"? Tace "shikenan kamanta ni ko? " Yace "amin hakuri to ni ban isa namanta rabin raina ba " Faseelat tai dariya tace "I'm missing you" Yace "nima ina missing dinki sosai " Fahad da ya dawo yanzu dakin faseelat ya nufa dan kiranta suci abinci yaji tana waya da omer tana ta shagwaba ,kishi ya taso mishi be tsaya ida jinsu ba yajuya ranshi bace, Yakoma dining yace wa Aisha tai sarving dinsu faseelat ta koshi, Aisha tai sarving dinsu suka fara cin abincinsu, Aisha daga yanayin shi ta riga tagano akwai abinda ke damunshi don ko abinxin yaki sakin jiki yaci, taja plate dinta ta matsa tafara bashi abaki tana mai labari, Faseelat data gama waya ta zo saukowa ta hangesu ta juya takoma daki ranta cike da kishi, bayan sungama cin abinci a falo suka baje sunata kallo kan Aisha a jikin fahad yana wasa da gashin kanta, Amira ta tashi ta shiga dakin faseelat, faseelat nata tunani amira ta shigo dan dole ta kirkiri faraa tana rungume da amira tana ta mata labari har bacci ya dauke amiran, ta dauketa ta kaita dayan bedroom dinta ta shiga toilet tayi wanka tasaka sleeping dress kwata kwata takasa shan ko wani abu me sanyi ta hau bed ta kwanta tana tsoron tafita takara ganin abinda ze tarwatsa mata zuciya har bacci ya dauketa, Fahad beko leko dakin faseelat ba yawuce dakinshi yayi wanka ya kwanta yanata tunani yatsani duk namijin da faseelat zatai magana dashi ba kamar omer da take sakarwa jiki sosai, Aisha ta riga fahad tashi donhaka batasan yana cikin dakinshi ba, ita tabawa zuciyarta shawara taje dakinshi ta kwana maybe ihun su baze tada ta ba, tagama kwalliyarta around 11pm ta nufi dakinshi, Ta bude ta shiga dakin da deem light ne kawai akunne bata lura said fahad da ke kwance ba ta haye gadon ta kwanta, Fahad da dama yaketa tunanin yadda zaai ya kwana haka, ya matsa ya rungumo Aisha jikinshi, tai sauri ta bude ido tace "yaya dama kananan? Bari natafi I thought kana dakin faseelat " fahad da yafara rikita mata lissafi yace "u r not going anywhere anan zaki kwana " Aisha tace "faseelat fa? " Yace "she send me out kamar ba ango ba " Aisha tai dariya takara shigewa jikinshi suka lula sama, can 12am faseelat ta farka ta laluba gefenta taga wayam ba fahad, ta tashi zaune ta dafe kai tana tambayar kanta wace irin zuciya gareshi haka harda kaurace mata, Ta sauka daga gadon ta bude kofa tafita, Direct dakinshi ta nufa bata tsaya komi ba ta murda handle zata shiga ciki, through haske me duhu dake dakin taga abinda ke wakana Aisha akan fahad suna sex, Dama bata ko Saki handle ba Cikin sauri tajawo masu kofar ta ruga da gudu dakinta tana kuka tafada kan bed tai tayi, Dukansu da fahad da Aisha sun ganta amma hakan be hanasu ida abinda suka fara ba, seda suka gama fahad ya rungumo Aisha yanata sa mata albarka yana fada mata sweet words dan sosai ta samar mashi natsuwa, atare sukai wanka suka dawo suka kwanta like da juna, Ba dadewa bacci ya dauke Aisha, fahad ko yakasa bacci zuciyarshi nabashi faseelat na can na kuka, har 2am ya daure ya janye Aisha ya nufi dakin faseelat, Ya tura kofa ya shiga tana kan bed har tayi kuka tagaji tai shiru tana zaune kan bed tana ta wasa da hasken dakin ta kunnashi red ta kunnashi green, ya rufe kofa jikinshi sanyaye yazo ya zauna kusa da ita har ya zauna batako kalleshi ba yazo ze jawota jikinshi tace "don't toch me " ya tsaya yana kallonta duk tayi zuru zuru, yace "I'm sorry honey for what I did to you .." Ta daga mishi hannu tace " karkacemin komi hero ashe da bansan kowaye kai ba yanzu nema nafara saninka, me na maka da zaka kauracemin Ka dauki kwanana ka kaiwa wata eyee haka ake adalci? ko kanaso kazo ranar kiyama barin jikinka a shanye? An Kar6o daga *Abi-Hurairah (ra)*, *Annabi* Yace: *“Duk Wanda Ya Kasance Yanada Mata Biyu, Sai Ya Karkata Zuwa ga Daya Daga Cikinsu, Zaizo Ranar Kiyama 6angaren Jikinsa a Shanye”* annabi be gushe ba yana adalci a tsakanin matanshi bayan ya raba musu kwana kuma yarika cewa... *“Ya Allah Wannan Shine Abinda Na Aikata Cikin Abinda Nake da Iko, Kada ka Zargeni Cikin Abinda Ka Mallaka Wanda Ban Mallaka ba* kaide tunba aje koina ba ka nuna bazaka iya adalci ba "tana magana cikin fada idonta nakara haskomata yadda ta gansu. fahad sammm baya daukar raini saboda albarkacin amarci🤣ya hadiye fushin shi ya mike tsaye yana zaro mata ido yace "ina daga miki kafa karki crossing limit dinki wlh inkika kaini karshe bazakiji dadi ba, kuma daga yanzu I don't want all ur waazi ki rike abinki karki kara jawomin hadisi ko wata aya idan muna magana idan kunne yaji...."be tsayawa idawa ba ya fita yabar mata dakin, faseelat zuciya awuya kamar zata fashe tabi kofar da kallo, kuka ma yaki zuwa mata se wani gumi da yarika keto mata tsabar kishi, ta tashi ta shige toilet ta dawo ta kabbara salla tana addua tana kuka tana rokon Allah ya shiryar da fahad don in ya daure haka duniyar shi da lahirarshi duk bazasuyi kyau ba, Bayan sallar asuba suka yi karatu da amira sukai wanka ta shirya ta ta tura ta ta gaida mommy ta haye gado tai kwanciyarta, Suma su fahad abinda sukai kenan seda sukafito yin breakfast wayam bakomi, shaf shaf shi da Aisha suka shiga kitchen sukai frying egg sukai toasting breadi suka fito, Sunata labari suna dariyarsu dukda de fahad tunaninshi na can gun gimbiya, Suna cikin cin abincin faseelat ta fito tazo ta zauna tafara hadawa kanta tea fuskarta tamau, Fahad don yabawa faseelat haushi ya tauna bread ya sakawa Aisha a baki kamar zasuyi kiss Aisha ta rumtse ido tace "hummmmmm yummy dadi wlh let me give u mine " Itama ta tauna ya kanga baki ya amsa,haka sukaita shirme idanun faseelat cike da hawaye taki ko daga ido ta kallesu dan karsu zubo, se kurban tea take da zafinshi har yana kona mata baki, Fahad ya kalli faseelat ya meda kallon wurin Aisha yace "heartbeat yau ina cikin farin ciki yau zan dawo
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183