Chapter 95
Chapter 95
ya saukeki don shima fita zeyi " Taja hannunta suka fita akabar faseelat a zukunne, bayan Sun fita faseelat ta girgiza kai ta tashi ta shiga daki don kimtsawa, Bayan tafito wanka tai makeup tana saka riga fahad ya shigo dakin fuskarta nata sheki , Faseelat ta sakar mishi murmushi shima da murmushi a fuskarshi yazo ya rungumeta ta baya tsamm, Tace "washhh" saboda ciwon ta da ya fama,, Ya saketa ya Kalli jikin nata da haryanzu yake jawur ya dafe goshi, Faseelat tace"ina kwana? " Yayi shiru cikin jin tausayi yace "ya jikinmu?" Faseelat ta kalleshi tace"lpya ta lau hero inafatan ka samu sallar asuba " Yace, "nasamu ai naji dadin yin sallar a cikin mutane, shiyasa nayi setting alarm na tashi " Tace "shiyasa nake sonka sosai " Ta ida jan doguwar rigar kasa, Fahad yayi karamin murmushi yace "muje muyi breakfast ko? " Faseelat tace "inazuwa zansameka kasan " Ya kalleta ya juya, ta sauke ajiyar zuciya tariga tasan idan suka fita tare basu kyauta ba, Seda sukayi nisada cin abinci tafito tazo ta zauna tai sarving kanta pepper meat tafara ci, Tunda ta zauna hankalin fahad ya koma gunta ta burgeshi sosai yadda batai zuciya da amira ba kuma ta hakura dukda seda yasha fama sannan , se kallon yadda take taunar naman bakinta cikin kwanciyar hankali yake, ya gangaro da kallonshi a wuyanta zuwa saman rigarta da breast suka turo sama ya lashi lips dinshi, Aisha ta kalleshi ta kalli inda yake kallo cikin haushi tace "yaya zakuyi lati fa it's to 8 " yaja numfashi ya kalli amira yace "mutafi princess " Ta sauka Aisha rike da jikar laptop dinshi ta rakasu suka shiga mota tana masu waving suka fita daga gidan, Ta sauke numfashi ta koma ciki ba tsayawa ta haye sama tafara gyaran dakinta, Seda faseelat ta koshi ta kauda kayan ta shiga gyaran gidan 9:30 tagama ta koma daki ta kwanta duk abinda take dauriya ce kawai take amma batajin dadin jikinta tunkafin ma ya jibgeta, tana ta tunani aranta har bacci ya dauketa, Karfe 12 :40pm ta farka ta shiga toilet tai fitsari ta fito ta sauka kasa ta shiga kitchen Aisha na girki faseelat tace mata "sannu anty ko da akwai abinda zan kamamiki? " ko waiwayo wa Aisha batai ba tace "babu"atakaice Faseelat tace "to shikenan amma Dan Allah anty kiyi hakuri abinda yafaru jiya sherin shedanne " Aisha tacigaba da aikinta tace "naji " Faseelat tai shiru tana kallon bayanta jin yadda take ta amsa maganar kamar dole, batakara cewa komi ba ta koma dakinta ,tai kwanciyarta ta kunna data, da daddare faseelat ta amshi girki da dauriya tai musu tuwon shinkafa miyar egusi ta shiga toilet tai wanka ta dawo tai simple makeup, Fahad duk yabi ya zuzuce wurin kallonta dakyar yafita ishai yana dawowa sukai dinner, Ya riga kowa tashi saboda he's eager yajishi cikinta, gaban faseelat har faduwa yarikayi dan kar ta takurashi da tabarwa Aisha kwanan saboda batajin dadin jikinta samm, bawani shirin bacci tana shigowa yafara romancing dinta tafara hawaye besani ba seda ya tubeta yakara ganin jikinta dake jawur sede kumburin ya sabe, seyaji yakasa yin komi ya jawota jikinshi yana rarrashi itako tafara kuka, dakyar ya rarrasheta ,ya ciro waya yakira doctor ya mata bayani tafada mishi sunan magani biyu daya tablet daya cream cikin daren yafita ya siyo su kafin ya dawo faseelat ta kwafe number umma wadda har yanzu tana nan a tsohon sunanta bad woman, awayarta tai saving da my in-law ,ta shiga contact na fahad ta sauyawa number umma suna da umma ta, Yana dawowa ya shafa mata na shafawa yabata nasha, faseelat da kanta tace yaje wurin Aisha yaki suna rungume da juna sukai bacci can cikin dare shaawarshi ta motsa ya tashi yabar dakin ko 15mnt baaiba faseelat ta gane baya dakin ta bude ido, kasa kasa tanajin duminshi yana sabbatuwa Aisha, Bayan 4 day's faseelat ta warke simul sede cream na bacewar tabo dataketa shafawa don ta samu tabunan su bace , Har yau fahad be daukar kiran umma kuma koda yaga sauyin suna yasan aikin faseelat ne se yabarshi ahaka, Ranar jumaa ce tunda safe yafada masu karfe 3pm zai kaisu gaida mommy, Bayan sunyi lunch suka shiga suka shirya yana zaune yana aiki Aisha tazo ta zauna tana sanye da riga da sket na lace da gyale a kafada, itakuma faseelat ta sanyo riga da sket atamfa da gyale sede ta yafashi ne tundaga saman kai, hannunta rike da amira dake sanye da doguwar riga, Ya dago ya kallesu su duka ya meda kallonshi gun faseelat kayan Sun mata shape sosai komai awaje gyalen yayi shara shara ,ya meda hankalinshi kan computer dinshi sannan yace "honey queen kije ki sauya kaya " Faseelat ta Kalli kanta tundaga sama har kasa ta kalli Aisha tace "hero miye illar kayan jikina? nagafa anty irinsu ne jikinta " Ya dago yana mata wani kallo cike da kishi yace "eh iri daya ne amma ita be fito mata structure ba kije ki sauya " Aisha ko kallonsu batai ba hankalinta na kan chatting, Faseelat ta haye sama can zuwa ta fito ta doro Arabian hijab saman kayan, Fahad ya dago ya kalleta, rigar tai kwance kan breast dinta, yace"kije ki sauya dressing nace" Faseelat ta turo baki ta koma ta sanyo gownt da bakin gyale shi kuma cotton amma karami, ya kalleta ya Kalli hips dinta yace "basuyi ba" Cikin haushi takoma ta sako English wears da t Dubai hijab ,ya dago ya kalleta sunmata mugun kyau yace "go and change them " Ta koma ranta cunkushe ta sanyo riga da single zane ta dora after sama ta fito, tundaga saman bene ya dago ya na kallonta breast dinta sunyo waje motsin da take wurin saukowa suma motsi suke tun kan ta sauko yace "ki koma ki sauya kaya kiyi decent dressing " Faseelat ta duka ta kalli kayan jikinta ta koma ta sako doguwar riga tasa gyale sama tafito fuskarta kumbure tazo ta tsaya ya dago ya kalleta sama da kasa suma tayi kyau ciki, cikin jin kishi yace "wai ina hijabobinki na gida kije kisa su" Faseelat tace "ni duk nabada su kuma bakasaimin irinsu ba " Yayi shiru ya rufe laptop din ya tashi tsaye ya zaro tissue paper daga kan center table yazo ya goge lip gloss da faseelat ta shafa da dan maroon eye pencil da ta zizara, faseelat ta kalleshi tai tsaye, Ya juya ya fita Aisha ma ta tashi tafita tanajin zuciyarta na tafasa, faseelat taja hannun amira suka fita suma harsu fahad Sun shiga mota Aisha direct baya ta bude ta shiga, faseelat tazo ta shiga gaba ta rungume amira, Ya kalli wuyanta dake bude da breast dinta da gyale ya rufe suna tsaye , faseelat na niyyar rufe kofa batare da ya kalleta ba yace mata "ki koma baya Aisha ta dawo gaba" Ya Kalli Aisha ta madubi datake ta kyafta ido da yacika da hawaye, Faseelat tanai mai wani kallo tace "amma ai yau girkinane kuma se laasar tayi yake komawa kanta " fahad da kishi ya rufewa ido yace "ba abinda ya damen ki koma baya kuma daga yau ke zaki rika zama baya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183