Chapter 146
Chapter 146
wet kuma kema kinajin dadi unlike before da bakiji ,sosai kike rikitani yadda kike nunamin kinajin dadin wani lokaci fa har sambatu kike (ahhhhhh immmmmmm ashhhhh thank you God for giving me the best man in the world)" Aisha tafashe da dariya ta rufe fuskarta da hannu tace "kai dinne kaiya rikita ni, ina jindadi sosai u r d best" yanata kallonta yanajin dadi yace "Aisha kece? Kece kike fadin haka" tai murmushi yace "naji dadi sosai heart beat kicigaba da fadamin haka I love it " tace "anything for you my hubby " yayi dariya ya dauketa suka tafi toilet sukayi wanka sunata wasanni, Suna fitowa a gaggauce ya shirya ya fita wurin faseelat Aisha ta tabe baki, da daddare girkin faseelat ne gashi bata lpy, shi kuma ya fita se dare yadawo wayam ba komai a dining , dakin Aisha yashiga tana kwance tana chatting yace "Aisha meyasa baki mana dinner ba? " hankalinta kan wayarta tace "ai ba girki na bane" rai bace yace "kamar ya?amma Kinsan bata lpy ai ko? " ta dago ta kalleshi tace "eh bata lpy amma hakan baze hana ta bude ma kafa ba don haka ita zataiwa kanta girki tunda har tana iya sex girki bazeyi wuya ba " yanata kallonta yanajin kamar yaje ya mazgeta yanxu tunda taga yadena bugunta shikenan komi yafito bakinta se ta fada masa yace "I don't care karki girkin amma kirika kula da abinda zaki rika fadamin,idan kinga dama inbaki ga dama ba seki cigaba amma bazakiji da dadi ba "ya juya ya fita Tace "matsalarka ai gwara narika rage takaicinka inba haka ba bakin cikin ka ze kasheni yau akafara samun ciki a gidannan duk kabi ka rude ko cikin amira bakai murna haka ba " fahad yafita ya shiga dakin faseelat yana bude dakin yaga wayam se wani kamshi medadi da ya bugi hancinshi ya lumshe ido yakarasa ciki duk ta gyara dakin gadon yayi luff yaje ya kwankwasa toilet yana kiran "may I come in? " Yaji shiru ya kanga kai yaji shiru ya tura kofar yaga bata nan, yafita yashiga kitchen se yasamu tana shirin dora tukunya, yaje ya rike tukunyar ya meda ya aje ya kalleta daka ganta kasan batada kuzari yace "meyasa zakimin haka? kirika ba kanki wahala hakanan, kibar girkin zan fita yanzu me kkso kici? " tai murmushi tace "da kabarni nifa kishin cin abincin waje nake na anty ma don yazama dole kaci da bazan bari ba, kabari bawani abu me wuya zan makuba " yace "naki tunda kince haka bari naje na kwabe nazo nayi girkin ,kefa me zakici? " tai shiru tana murmushi, Yace "ehmmm me kkso?nasan special abune kinsan abincin masu ciki is very special " Tai shiru tadan sosa kai, ya rungumeta ta baya kanshi akan kafadarta yace "tell me mana " Ahankali tace "umma ta taba kawomin tuwon shinkafa miyar gyada shinake shaawa kuma kaga bazan samu ba, kade yi nakun ni zansha tea kawai " yace"ina sekinci tuwon shinkafar umma ayau dama ban fada mata good news ba yanzu zataji kuwa " faseelat tai dariya ya fiddo waya yayi dialing no dinta tana dauka yace "hello umma I have good news for you ur daughter is 2wks pregnant " umma taji dadi sosai tace "wow Masha Allah ,I thank to Allah the giver for giving us another blessing I'm very happy " yayi dariya yace "umma kuma zai fara baki wahala tun yanzu don tace tuwonki takeso irin wanda kika taba kawomata tuwon shinkafa miyar gyada" umma tace "wane irin wahala kuma nida aka zaba yabani 40 minutes yananan isowa " yayi dariya yace "thanks umma we love you so much " tace "don't mind "takashe kiran tana murna tashiga kitchen, faseelat taja mishi kunci tace "baka kyauta ba zakaba umma wahala" yayi dariya yace "bakiji me tace ba, wannan babyn dangata ne ko zaki yace yanaci ubanshi seya kaso zaki yakawo mishi " faseelat tafashe da dariya harda rike ciki shi kuma yana tayata, Aisha data sauko zata kitchen tahada indomei taci taji su kishi ya kara tokareta yanzu shikenan ita tazama yar kallo, ta juya takoma daki tai kwance rufda ciki tana hawaye, a kitchen fahad ya tube ya rage short ya mika wa faseelat kayan ta nufi sama dasu yadora tukunya yanata murna ya fara kokarin dafa simple jellop supergetti, faseelat nadawowa taji kamshin girkin zuciyarta tafara tashi ta cire dankwalin kanta ta daure hanci ta shiga kitchen din yanata hanata amma seda takama mishi suka gama tahau sama tashiga dakin Aisha, aishar na kallo daga kwance, tace mata "anty kifito dining angama dinner" Aisha batako kalleta ba ta juya tafita, afili Aisha tace "nifa wlh ban yarda da mutuwar amira ba who knows koke kika kasheta don naki dan yazama babba agidan " tagama surutun ta tafita dining din don tanajin yunwa saboda surkudarta da fahad yayi dukda de bawani cin kirki zatai ba " tana zuwa taja kujera ta zauna,faseelat ta tashi ta zubamusu suka fara ci, dukkansu bame kallon kowa kuma tun fitowarta fahad ya hade fuska, Faseelat ta tashi ta haye sama don kiran ummin ta tafada mata labari me dadi, tana tafiya fahad ya kalli Aisha dake cin abinci haushi ya kamashi ya janye plate din gabanta ya medashi gaban shi, Aisha ta rike spoon tana kallonshi, ta mika hannu zata jawo ya kara matsar dashi fuska ahade yace"kije ki dafa kici naki wannan nina dafa dakaina kuma be zama dole nai miki girki ba " Aisha tafashe da dariya ya daga ido yana kallonta,tarage dariyar tace "haba yaya nifa kanwarka ce ina laifi ma kasamu ina cin wanann jagolgolan naka " yace "so what karki ci mana " tace "Tom kayi hakuri da maganganun dazu Allah yahuci zuciyar jarumi acikin matanshi" Ya tabe baki, setaji ana knocking ta tashi taje tabude sega yar aikin umma da warmers kusan guda ukku ta amsa tashiga dasu ta zauna falo, ta bude daya tuwo daya miya daya farfesun kafar sa, ta tabe baki tace "shikenan fa zatai ta tsirface tsirfacen tsiya ita me ciki "ta bude kular farfesu tasa hannu tana yago nama tana ci, jin shiru bata iso dining ba fahad ya taso yaganta rungume da kula tanata cin namanta, ranshi ya baci yace "wai mike damunki ne Aisha, kinsan fa banaki bane donme zakici mata abu,ko tausayin ta bakiji aike yakamata ma ki tausaya mata kafin kowa" Aisha ta tsame hannu tace "ni banga abun tausayi a rayuwarta ba ni din dece abar tausayi ta yaudare ni ta shigo gidana ta mallake min miji ta amshe min diya daga karshe ta kashe min ita, itakuma tayi wani cikin se in wani ji tausayinta, wlh natsane ta bazan dena tsanar taba har lokacin da zan mutu "ta ajiye kular ta gittashi ta wuce, yabita da kallo kamar ya shakota yayi ta jibga, ya dauki abincin ya kaiwa faseelat lokacin har tagama waya da ummi tafito wanka yashigo, Yabita da mayen kallo ya ajiye kulolin yafita ,tasaka rigar bacci ya dawo ya rungumeta ya zuba abincin yana bata abaki, so ukku kadai taci tatashi dagudu tashiga toilet Taita sheka amai yabita yana ta mata sannu kamar yayi kuka, ya wanke mata baki ya daukota
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183