Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 71

Chapter 71

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,177 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

mata lefen, Mommy ta tabe baki tace "lalle fahad kudi sunmishi yawa ke kuma me kike wa kuka tunda gashi kema ya miki naki " Aisha na kuka tace "mommy nide nagaji wlh kullum innaduba wayar yaya bakomai ciki se pictures din faseelat ba iyaka da messages nata birjik, mommy badanni ba fa yayi wadannan kayan saboda ita ne, bakiga ba yanata doki invitations ma anan aka buga yanata rabawa bussines friends nashi " mommy taja tsoki "waya aike ki duba mishi waya ai bin diddikin ki yaja miki gobe ma seki kara dubawa, kina jina ki cigaba da daurewa kinji diyata na lokaci ne ki dena damun kanki kibari ta shigo gidan mugani yadda zaman nasu yake " Aisha tace" to mommy " mommy ta cigaba da kwantar mata da hankali suna gama waya ta tashi tsaye tafara zagayar daki ,abin ya daga mata hankali, Bayan kwana 4 a Nigeria, inkaga faseelat bazaka iya ganeta ba takara kyawu se kyalli take itakanta intana kallon kanta a madubi batason daukewa ga wani daddadan kamshi da ya kama jikinta batun HQ kam baa magana dan a matse take akagare,niima available ajikinta, Fahad sukayi magana da faseelat sabeer da wasu friends nashi biyu zasu hadu da kawayenta suyi maganar yadda event ze kasance, Faseelat tace "ai munyi magana da su dinner kadai zamuyi se setting da zamuyi agida ni banason events dinnan suyi yawa " Fahad yace "yeah cutie shiyasa kike burgeni yadda kikace haka zaai " faseelat tace "ama fasa dinner din ma " Yace "noo akwai friends nawa dazasu zo from different countries zanso suyi attending koda event daya ne " Faseelat tace "okay Allah ya kaimu I'm very eager "ta rufe fuska tana dariya, yasaki beautiful smile yace "ai dagawa zaayi se nanda 2 more month" Ba kunya tace "da nashiga uku " ya kyalkyale da dariya hardasu tafi seda ya tsagaita yace "inasonki cutie the way da kike dokin kasancewa dani yana kara ruramin wutar sonki, kinsanme nafiki kaguwa don yadda kikara kyawunnan make me go crazy " faseelat ta rufe fuska tana dan budewa tana kallonshi, Yace "but plss karki fita in wancan mayen zezo su hadu da yanmata kurum ke ki boye min kanki " Tai dariya "abokin kan? " Yace "noo ni ban yadda da kowa akanki ba " Faseelat ta jinjina kai tuno marin da tasha, Sukai sallama wansafe su zainab da wsu friends nata suka hadu da friends nashi, kudin setting kawai 200,000 suka amsa saboda angwayen suka dauki nauyin komai na dinner din, Washegari su fahad suka sauka Nigeria kusan 5pm, lokacin kuma saura kwana ukku aure saboda jumaa zaayi shi, In a hasty yayi wanka ya saka kaya ze tafi air port su dauki kaya akai gidan mommy daganan yawuce wurin gimbiyarshi, zuwa gobe da safe zaakai su gidan baba babba saukinma akwai dinkakku irinsu Sari da gownt da zata saka da wasu materials da laces, Aisha tana falo zaune taga yafito yana taka step dasauri, ta tashi tsaye tana jin kishi tai murmushi tace "harka fito nima zanje gidan mommy yanzuu ko muje kaaje ni" Ya Kalli agogon hannunshi yace "I'm sorry sauri nake yi ki hau motarki kitafi nima airport zanje daga can zanwuce gidan, "ya zaro cek daga aljihunshi na 15 million yace" gashi ki Yi shirye shiryenki " Ta amsa tana dan murna ganin 15 million tace "thank you dear " Tai masa kiss awuya yace "I love you "kawai ya fita dasauri ta bishi da kallon takaici tunda suka dawo taga gidan yakoma sabo ta shiga dakinta taga bakomai nata he then take her 2 his room yace daga yanzu shine nata, abun haushin komi iri daya, tunda tafito ta dawo falo ta kime jiki ba kwari, Cikin dakiya tanajin kamar ta sawa gidan wuta ta hau step dasauri going to take her motor key ta bar gidan zuwa gidan mommy. [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a pen🖊 We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden pen🖊 Be hold our words A product of our pen🖊 Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 5⃣4⃣ *dedicated to lady*😘😘😘 Cikin over speed take tuki tanayi tana share hawaye ,gabadaya gani takeyi faseelat tafi ta awurin fahad yadda taga yana dokin bikinta beyi a nasuba ,har taisa gidansu tana ta goge hawaye da hannunta, tana shiga cikin harabar gidan ta bude mota tafita dasauri, tana shiga amira ta taso da gudu tai hugging dinta, tana fadin "oyoyo mommy I missed you "Aisha bata amira take ba ta janyeta ta haye step da gudu, Ta bude dakin mommy tashiga, tasamu sunbaje ankon su suna dubawa, tana shiga tafada kan mommy saying "mommy zuciya ta zata buga mommy " Mommy ta rungumeta tace "zuciyarki bazata buga ba, waini Aisha se yaushe zaki fahimceni ne? " Ta daga kai ta kalli su ramlat duk Sun zubamusu ido tace "kubamu wuri kuntasamu gaba kamar TV da Allah kufita " Su sadiya suka kwashi kayan su suka fita ramlat nata zumbura baki gaba Mommy ta dawo da kallonta gun Aisha tace "se yaushe zaki gane manufata duk fa tashin hankalinki baze hana aurennan ba gwara ki nutsu ki kwantar da hankalinki yafi miki ki tsira da girmanki ,kinata wani hauka su kulsum shiri suke sosai har ta samar miki wadda zata gyaraki kafin ya dawo gunki, ga anko ta muku har da na nadiya, matar da zata miki gyaran tace kwararra ce, cewa ma tai in yadawo wurinki zeji kinfi amaryar ma, amma in kin kwantar da hankalinki kenan" Aisha tace "mommy ya zanyi ne inata trying amma gajiya nake " Mommy tace "seki ta hauka to shikuma ya cigaba da jibgarki a banza " Mommy tabata rai dan har tagaji da kwatantawa Aisha, Aisha ta fiddo check din da yabata ta mikawa mommy, ta juya tana kallon gown gown dake zube kan cushion, mommy ta duba tana jindadi tace "kingani ko? Fahad na sonki sosai 15 million fa yabaki ni dake uwarshi biyar ma yabani, yanzu da kinata tashin hankali da me ze baki inba duka ba? Ki kara kwantar da hankali kici arziki yarinya " aisha ta bata fuska tace "ni mijina nakeso ba kudi ba " Mommy tace "sekiyi ai ana gwada miki hanya kina kaucewa, yanzu 1 million kawai zan baki Sun isheki abinda zakiyi sauran zan saving nasu a account " Fahad yayi sallama while drivernshi na shigowa da akwatina, Amira taje wurin shi tana goge hawaye ya yi sama daita ya janye hannunta yace "waya taba minke? Baki murna da zuwan daddy ba ? " Tana kara murza ido tace "mommy is crying " ya fiddo ido waje yace "tana ina? " ta nuna mishi sama, ya ajiye amira ya haura saman, Da sallama ya tura kofar, memakon ya samu tana kuka se yasameta tsaye tana gwada gown dinta, Ya shiga ya zauna cikin ladabi ya gaida mommy ,ta amsa fuska asake , Yana kallon Aisha yace "mommy lefene nakawo ki gani kisamana albarka " Aisha ta daga ido tana kallonshi , mommy tace "to Allah yasa alheri bari muje mugani kusanma

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});