Chapter 41
Chapter 41
din mugu azzalumi kawai " Yace "eh naji kifito bazan miki komi ba, kinsan fa toilet matattarar iska ce " Tace "yo ba kwara iskan ba da mugun abinda kakeson yimin dan zalunci " Yace "kifito plsss OK tunda bazaki fito ba ni natafi dakina acan zan kwana kifito ni natafi "ya juya yabar dakin, Seda taji tsit sannan tafito dasauri ta sakawa dakin kuba, ta koma taita rizgar kuka saboda ita kanta tasan abinda take badede bane amma takasa hakura wanda yanzu bama zata iya kwana daya ba batare da jin muryar fahad ba, Khalil dakyar bacci ya daukeshi batare da yagano abinda ke damunshi ba, itama faseelat dakyar tai bacci, Da safe har karfe 8 faseelat bata fito ba gashi yanason fita shago, yaje yana kwankwasa mata, seda ya dade yanayi sannan ta tashi tana zumburo baki tazo ta bude tana mishi kallon tsana, Batare da yadamu da kallon da takeyi mishi ba yace "ki sauri kihada min break fast nayi late "yawuce cikin dakin Ta tabe baki tai hanyar kitchen, dukda yace yana sauri seta tsiri yin danwake, kuma it take much time, har ya shirya ya zauna jiranta, se kusan 9 saura kwata takawomishi abincin ta dangwarar da plate din Kasa ya dauka yana girgiza kai, don shi dakanshi ke tausayin kanshi, yafara cin abincin, Tana ta yan gyare gyarenta, tana waiwayowa taga khalil yana cin abincin yana bata fuska yana karkace baki irin ba dadin nan, Beyi aune ba yaji ta wafce plate din, ya kalleta yace "bani plate dinnan faseelat" tace "anki abaka ni zaka raina wa hankali insha wuya inmaka girki kazo kanaci kamar yadda jaki keci to kaGama cin abinci na wlh daga yau kanemi wurin cin abinci ko karika shiga kitchen da kanka ka girka " Yatsura mata ido yana memeta jaki,can yace "faseelat nine jakin? " Tai dariyar rainin hankali tace "ai gwara jakin ma da kai " Tai waje ta zubda abincin a dustbin dama dan tayi tsiya tai girkin ba dadi, ta dawo ta dora plate din kan cinyarshi tace "kakai shi kitchen alaramma "ta shige daki yayi galala da baki yana kallonta, ya ajiye plate din yatashi yabar gidan gabadaya, tagama abubuwan da take tai wanka ta sanya wata yellow din gownt tana zaunawa kan mirror fahad ya kira ta ,abun mamakin shine video call ne ba kamar yanda suka saba ba, batare da wani laakari da ko dankwali babu kanta ba ta dauka ta ajiye wayar setin ta, Dukansu kallon juna sukarika yi ba wanda yace uffan shi yana zaune akan wata resting chair ne yana sanye da armless riga ,yanata aika mata da kallon love, ya kure ta da ido yana kallonta especially her boob's and her beautiful face and hair, tayi matukar yin kyau, Can zuwa ya daure yace "hi! " Tai murmushi tana gyara gashin kanta da ya jike ya zubo kan fuskarta sannan tace "hi " Ya cigaba da kallonta tai murmushi ganin be magana ba tace "kayi kyau sosai " Ya danyi dariya "kinga na kiraki video call ko? " Tadaga kai tana sunna kai tana mai wani irin kallo Yace "nakasa hakura ne har nadawo naganki, inason ganin motsin kyawawan lips dinki da ganin ur beautiful body shiyasa na kira I hop banyi laifi ba? " Tace "laifi? Ai baka laifi " yayi murmushi "kinyi kyau sosai, se yanxu nasamu natsuwa dana ganki " Tai dariya tace "thank you " Yace "kinsan me? " Tace "a, a sekafada " Yace "jibi zamu dawo Nigeria " Ta zaro ido tana jindadi tace "wow im Very happy to hear that " Yace "and I want to meet you on that day" Ta dan rage faraar ta don batasan ko aina zasu haduba, Seyaga duk ta sauya yace "bakiji dadi ba? " Tai dariya tace "I'm very happy mana, that I will meet my handsome " Yace "good yanzu what do you want me to buy for you ?" Tana murmushi tace "everything kasan komi abunso ne aguna inde daga gareka ya fito " Yanata kallon yanda take motsa lip dinta yace "I like ur lip " Tai murmushi "can I have a good kiss from you? " Tai dariya tana bin lip's dinshi da kallo tace "where? " Bece komi ba yadora yatsa a lip dinshi, Ta dan sunkuyar da kai kasa yace "plss mana I'm watching" Ta dago tai kiss me sauti ta hura masa tana rufe fuska, ya dafe zuciya tare da fadin "ashsh " tai ta dariya yana kallonta ko kiftawa babu yace "I love you faseelat " Tai tsit tanajin dadi namata yawo koina, Ahankali tace "love you too dear " yayi murmushi tareda fadin "bye " Bata iya bashi amsa ba se yatsunta biyu da ta motsa alamun bye, yakashe kiran, faseelat tai zaune gun tana tunanin ta yadda zasuyi su hadu daga karshe taja tsoki, tace "kawai anan ze sameni se me? "🤷🏻♀ Haka akai 2 days dinnan faseelat batawa khalil girki in ma ya dafa seta dauke ta cinye koba dadi dan kawai yaji haushi, Kuma kullum se sunyi video call da fahad ba so daya ba biyu ba dan dukkansu jindadin ganin juna sukeyi duk Sun dimauce dukansu, Kafin ranar da zasu dawo faseelat tasha dilka ta kara kilewa ya fadamata 11am zasu sauka zezo wurinta da marece se dadi takeji kamar ta rafka ihu, 11 am su maman amira suka sauka Nigeria, suna makale da juna as usual suka isa gida sukai wanka suka fita zuwa dauko amira dan daddinta kullum cikin fadawa aisha yadda yayi missing dinta yake, dukda suna waya yana ganinta Sun dauki lokaci agidan momy sannan ya daukosu suka koma gida, lokacin marece ne wajen karfe biyar saura. Ya fito daga gida suna waya da faseelat har bakin kofar gidanta, yana zuwa few minutes later tafito daga cikin gidan, tana hango mota Sabuwa dal tagane shine ba bata lokaci ta isa gun motar ta bude ta shiga, Hmmm kamshin turarenta kawai ya rikita fahad se mayen kallo yake binta dashi itama seta kalleshi tasaki murmushi, yanajin kamar yajawota ya rungume yace "me kyau kinason kasheni ne ko " tai dariya ta girgiza kai yace "se kara kyau kike miye sirrin ?" Tai dariya tace"ai kaine sirrina " Yayi dariya tace "ya hanya inafatan kundawo lpya? " Yace "lpya lau "yana lumshe ido Tace "ina my anti da daughter na? " Yace "suna lpya suma " Tace "alhamdulillah" Duk sukai shiru sunata kallon kallo can zuwa ya fiddo wani dankaramin akwati da kwalin iPhone8s ya mika mata, ta karba tana duba kwalin wayar ta zaro ido tana kallon wayar duka befi 3wks taga tallon ta a insta ba 500,000 ta kai hannuwa ta rufe baki, sannan tabude akwatin sega haddadun zinare da yankunne da sarka da yan hannu takara rufe baki tana mamaki shiko kallonta kawai yake kamar yau yafara ganinta tace "all this for me? " Ya daga mata kai tace "thank you very much, Nagode Allah yakara tsaremin kai ya kara buda duk kofofin arziki " Ya lumshe ido ya bude yace "amin my baby " cikin kasala dan gabadaya ta rudashi yace "me zaki bani? " Tai karamin murmushi tana sadda kai Kasa tana fatan kar yace
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183