Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 179

Chapter 179

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,216 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya jiki , Tunda ta shigo taji kamshin dakin be mata ba ,tai shiru tanata tara miyau abaki sabeer suna labari da fahad sama sama,amai ya taho mata ta dade baki tai toilet tana sheka aman mineral da tasha a jirgi , Saboda Umma dake wurin yasa sabeer betashi ba ,umma tabita tana mata sannu , Ta gama kakarin aman ta wanke baki tafito tana fitowa tana yamutsa fuska tai hanyar kofa zata fita, Sabeer yana ta kallonta shiko fahad so daya ya kalleta ya kauda ido, Umma tace mata "aah ina zaki ne? baku tashi tafiya ba" Tana ya mutsa fuska tace "zanjirashi awaje" Umma tace "ke kadai kizo ki zauna kinji kafin kutashi tafiya" Radiya tace"idan na zauna amai zankara yi zuciya ta ketashi saboda kamshin dakin" Umma ta saki murmushi tace"Ashe abun arzikine to Allah yaraba lpy sabeer katashi kutafi kadawo kai daya" Radiya ta fita batare da ta waigo ba, Dadi yakashe sabeer yanata washe wa , Fahad na dariya ya mika mai hannu yace"congratulation fa duka kagama cika aiki kayi kokari" Sabeer ya rufe baki yana dariya ,Umma tayi kamar bataji ba, Yafita ya samu radiya zaune akan seat na kofar dakin yaje ya rungumeta yana godiya takatse shi tace"wai miye kasan de banda ciki ko last week nayi mense to miye na murna" Ya bata fuska yace"ban yadda ba ai mata nayin alada da ciki kitaso muje muga likita" Tace"hmmmm"tatashi yakamata suka tafi ganin likita, Doctor ya tabbatar masu tanada ciki 3month,sabeer nata farin ciki da suka koma hotel rawar shoky yayi tayi tanata masa dariya, Sannan ya zauna yace "kifadamin mekkso inbaki a matsayin gift?" Ta turo baki tace"abinda kabawa fatouma mana" Yayi dariya yace "banbata komi ba se ledar jini guda daya" Radiya ta fashe da dariya ta leme kan bed tace"asamin tawa ledar jinin" Yabita ya danne yana mata cakulkuli sunata dariya seda suka gaji suka sheme kan bed suna meda numfashi suna kallon juna suna sakin murmushi, Sabeer yace"inasonki matata da halinki kinada kawaici fatouma tayi ciki ke bakida shi amma baki kishiba" Radiya tai karamin murmushi tace"saboda me zan mata bakin ciki akan abinda Allah yabata ,kuma cikinka fa ne koba komi nima diyana ne ni murna kawai nayi maka" Ya lumshe ido yace "nagode sosai me kukeso a matsayin gift?" Tace"naji fatouma na complain motar ta tamata girma sannan ni inason ka sauyamun wata saboda tawan tadena burgeni" Yace"angama kuma zan karamaku wata kyautar surprise ce se kunganta " Tace"thanks" Ya zaro ido ya dafe goshi yace "bankira gimbiya ba namanta shafff bari nakira amin fadan da aka saba" Radiya tayi dariya tace"fatouma kenan" Ya kirawo fatouma ta cika tai famm donme be kira ba tundazu kuma yanzu sundade da sauka, Seda tai ringing biyu ta dauka murya dususu tace"meyasa kakira aida kabari se kundawo sannan " Ya langwabe murya yace "ayya gimbiya kinsan dubiya mukazo seyanzu na samu kaina amin hakuri" Ta rage murya tace "nima Ai ban lpyar yakamata kunaisa ni yakamata kafara nema " Yace"to amin hakuri ya jikin" Tace"lpy"suka danyi hira sukai bankwana radiya na zaune tana kallon ikon Allah ita tana lallabawa shikuma yana lallabar wata, Ya kalleta yace"toya na iya kinganni nakoma bawan Allah yazanyi tunda na kwaso masifaffa" Kwanansu biyar suka dawo, A bangaren su khalil ma dukkansu basu saniba Jamila ta kwasa seda yayi 2month Hjy tagane bata fadamata ba ta fadawa Khalil yayi ta murna harda biyawa Hjy umara dukda shi betaba leka saudi ba, Seda cikin yafara motsi Jamila tafara hauka duka Khalil nada 9month ga ciki wata hudu taita kuka yayi rarrashin yayi magiyar takiyin shiru ya dauketa ya kaita gun Hjy Hjy taita bada hakuri sannan ta hakura, Babies sunata wayo se kibarsu suke yi fahad kuma nata samun sauki,faseelat kuma nata shan gyara, Bayan 70days aka sallami fahad domin ya wartsake da temakon Allah da adduar mahaifiya, Ranaryafadawa faseelat gobe zasu dawo ranar kuma su Ummi suka meda ta gidanta aka gyara mata shi tasss ba zama tafara shirye shiryen tarbon angonta, Ladidi na kula da yara ita kuma tana kitchen, Tai dambun nama tai drinks domin wanshekare da wuri zasu sauka saboda yau da dare zasu taso, Da asuba tatashi ta cigaba da gyara da hada abinciccika hardasu Umma kamar zatai hauka ga yara ga aiki, 12:00 ta gama ta shiga tai wanka tafito tazauna shafe shafe da murje murje tana ayyana rikitawar da zatai wa hero , Ta gama makeup tasaka riga da sket atamfa blue da fari da baki sun matukar amsarta tasha janbaki aka feshe da turare , Tasa anwa babies wanka na biyu tasa musu kaya suka fito falo suna kallo , Karfe 12:40suka sauka daddy yaje daukarsu har yayi hanyar gida fahad na sosa gemu yace "daddy afara kaini gida tukunna ita Umma bata da matsala" Umma tai dariya tace"kai bama zakaiya hakurin muje kadan huta ba?" Daddy ya juya ya dauki hanyar gidan fahad yace"da gaskiyar shi tunda yanada iyali can yakamata yafara sauka" Umma tace "hmmmm" Aitaga inda ake kula da mace da tana ganin daddy ne karshe ashe akwai Wanda yafishi, Suna kaishi bakin gate ya fita ya leka ta window yace"Umma kugaida gida sena zo" Suna dariya itada daddy suka tafi sunata labarin yadda yaran suke burgesu yadda suke nunawa juna soyayya, Da sandarshi ya shiga yana cokana kafa kamar lokacin da akafara fita dashi tattaki ,yanata sakin murmushi, Yana zuwa bakin kofa yafara knocking lantana tazo tabude ta gaidashi ya amsa yana murmushi , Faseelat batai tunanin shi bane ta ganshi ta mike tsaye tana ta washe baki tana murna tana niyyar zuwa ta rungumeshi taga yafara cokala kafa yana tahowa wurinta ,takoma ta zauna ta fasa kuka, Fahad yadanyi murmushi ya karaso wurinta ya zauna kusa daita yameda ta kan cinyarshi tadora kai akadadarshi tanata yi, yace"menene kikewa kuka bakison gurgu ko?" Ta dago tana harararshi tanajin haushin maganar tace "dama zaka tabayin tunanin haka? hero ba saboda kyanka nake zaune da kai ba inasonka ne saboda Allah ,ina kuka ne saboda yadda ka koma kana me kafa kadawo marar kafa shine nakema kuka bawani abu ba" Yayi dariya yace "toki kwantar da hankalinki kafata ta dawo normal mijinki ba gurgu bane ,ina miki wasa ne dama nasan u most cry " Ta kumbure fuska tatashi ta shige bedroom da gudu ,yabi bayanta yana dariya , Yana shiga ta haye saman bed tayi rufda ciki ita me fushi, Yayi dariya yace "inason haka " yafara cire kaya ta juyo taga yana sabule wando tatashi zata fita dagudu ,ya rikota sunata dariya tace "ka sakeni tunda baka yarda da ni ba" Ya dora hannu saman kanta yana shafawa yace "ni naisa wlh wasa kawai nakeyi inason naga in zaki kuka I trust ur love wlh " Ta turo baki tace"inanan ina shirin welcoming mijina kai kuma kana can kana tsara yarda zanyi kuka" Yace "I'm sorry plsss" ya juyo daita suna fuskantar juna sunata kallon juna suna sakin murmushi cikin rada yace"show me how much u missed me kinata cewa u miss my" ya Dora hannunta akan joystick dinshi, Ta rufe ido tana murmushi tace "I want to see that from u too" Yace"OK let me show you " Yafara un zipping rigarta yacireta

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});