Chapter 117
Chapter 117
yace "siyama me kike fada ne?" siyama tace "yanzunnan aka kirani akace yayi accident ya rasu " Baban farida yace "innalillahi wainna ilaihi rajiun!!!! ... karar da jamila tayi ne ya katseshi, "wayyo Allah marata zata balle wayyo kuguna " dashi da siyama suka rirriketa baban farida yace ma siyama "dauko min keys dina mutafi asibity" Siyama ta saketa tana kuka tatafi dauko keys, shima idonshi jawur ya dauko jamila suka fito siyama ta bude mai yasa jamila baya tashiga yajasu suka nufi asibity, tsakanin jamila da siyama bazaka gane wake nakudar ba don dukkansu kuka suke riris, baban farida har kyarma yake wajen tuki dakyar suka isa Medical Center aka amshi jamila akashiga daita, siyama ta cigaba da kuka zuciyarta kamar zata fito duka yaushe sukai rashin alhaji yanzu kuma khalil, baban farida ya rungumota jikinshi yana rarrashi, ba jimawa wata nurse tafito wurinsu tana sauri tace "patient da kuka kawo labour take ayi sauri akawo kayan haihuwa "tajuya takoma dakin, baban farida ya zaunar da siyama akan seat ya fita anan bakin asibitin yasiyi kayan haihuwar ya koma ciki dasauri, Ba jimawa nurse tafito ta amshi kayan hankali tashe yace "ta haihu ne?" nurse din tace "a, a dasauran lokaci kumata addua "takoma ciki dasauri, wayar baban farida tadau kara yana dubawa yaga mamar jamila ce, kamar kar yadauka ya dauka ya kanga akunne , acan bangaren tace "yaya kuna lpy kuwa dazun maman siyama ta kirani tana tambayar khalil ko yazonan bamu gama waya ba takashe wayar yanzu naji labarin accident da akayi ahanya shine hankalina ya tashi nace bari nakira " Murya dishe yace "harda Khalil acikin accident din, yanzuma muna asibity jamila labour take " maman jamila dake zaune ta mike tsaye tana salati tace "Allah yajikanshi, Allah yabata lpy nan bada jimawa ba zamu taho "takashe kiran tafara neman layin mijinta yana dauka tafada mishi ba jimawa yazo gida suka kama hanyar kt, Shiru shiru jamila bata haihu ba, hankalinshi duk da baa kwance yake ba yayi ta maza yacewa siyama tajira zeje yadawo, yanufi gidan hjy, Hjya tabi ta rude tayi sambatu har muryarta ta shake dole tai shiru tana ta kuka batsayawa, matan dake wurinta sunata bata hakuri, hjy rabi tafara mata nata waazi "haba hjy kinaso kinuna Allah be kyauta ba komi? kituna fa Allah ne yabaki shi kuma ya amshi kayansa meyasa bazaki hakuri ba? Kiyi hakuri kita innalillahi wainna ilaihi rajiun ki kuma cigaba da mishi addua ita yake bukata a yanzu ,insha Allah yanzu khalil ba abinda yakeso fiyeda akaishi makwancinsa inamishi kyakkyawan zato kiyi hakuri Allah seyabaki ladar hakurinki, ko kuma kita kuka da surutan har Allah yayi fushi dake, hjy bayau akafara miki mutuwa ba ina iyayenki ina mijinki? duk kin hakura donmi yanzu bazaki hakuri ba? kuka dole ne amma ba irin yadda kike ba kiyi hakuri Allah yamishi rahma " hjya ta cigaba da kukanta danbata jin wani waazi yanzu, kawu manu sunje matuary mutane da yawa wadanda abun ya rutsa da yanuwansu ,har akazo kan su kawu manu aka tambayi sunan khalil suka fadi acikin list na fasinja harda khalil a motar su shidda ne , dandanan aka shiga dasu ciki akafara zaro maza daga lokokinsu ba kyangani abun, basuga khalil ba, abun yabasu mamaki ga sunanshi amma babushi dan sandan da kenan yace "to gaskiya kila babushi a motar don motocin duk sunyi ragaraga kaida ka gansu kasan ba ran daze fita daga ciki kuma ba gawar da tazama toka donba kasusuwa kuma wurin ba wasu gawarwaki awaje munyi screening sosai kuje kukara bincikawa ko kafin accident sun saukeshi wani gari " su kawu manu suka fita suka nufi gidan hjya, hjya na zaune tayi lakwas ko mutuwar alhaji bata girgizata haka ba, suka shigo suka zauna, ta dago tace "manu ina gawar khalil? Ko gawar tashi ma bazan samu gani ba? " manu yace "se hakuri hjy, Allah kadai yasan komi munje acikin gawarwakin ba khalil kuma dasunanshi acikin list na passengers ,kila babu shi cikin motar" Hjya tafashe da kuka da shakakkar muryarta tace "khalil ya zama toka ya zaai aganshi,ashe kallon bankwana nayi mishi ayau, naso ya mutu yanajin dadi ba cikin kunci ba " baban farida yayi sallama yashiga ciki, kawu manu yace "ance ba gawar da ta kone, kode har yaisa batsarin shi?" baban farida yace "a, a beje ba saboda yanzu mukayi waya da zulai tace beje ba " hjya tace "khalil fa ya rasu shikenan banda kowa yanzu se siyama ba alhaji ba khalil " Sukace "hakuri zakiyi hjya Allah yajikansu ya musu rahma " Hjy ta kalli baban farida tace "ina siyamar? " baban farida yace "suna asibity da jamila taji mutuwar se labour tataso mata " hawaye suka zuboma hjy jin wadda ma yatafi biko tana cikin garin, se tausayin jamilar yakamata tanason khalil sosai, se hjyar taji yanzu ba abunda takeson gani se dan ko yar khalil , Tana share hawaye tacewa baban farida "mutafi asibitin " Ta tashi ta dauko abayarta, ta fita su kawu manu da baban farida suka biyo bayanta, su hjya rabi ko suna zaune jingum jingum, Baban farida ya budemata mota tashiga suka nufi asibity, Suna zuwa siyama ta rungume hjy tana ta kuka se yazama hjyarce ke rarrashin siyamar, suna tsaye ba abinda sukeji se kukan jamila dake fitowa daga cikin labour room, Fahad na isa gidan mommy yashiga jiki sabule ,ya fada kan kujera yayi zaune yanata tunani yanzu wane hali faseelat take ciki? zuciyarshi zafi kawai take for minutes sannan mommy tafito taganshi yanayinshi wani iri tace "lpy son naganka haka? " yace "mommy amira bata lpy suna asibity tundazu " mommy tace "subhanallahi tun yaushe? " yace "tunda safe " tace "shine se yanzu zakafadamin? " Yayi shiru taja tsoki ta haye sama segata tafito da gyale da car key da jaka tazo zata wuceshi tafita, Yace "mommy kitafin musu da abinci don haryanzu Aisha bataci komi ba " mommy ta harareshi tace "tunda safe ace haryanzu bataci komi ba kai miye amfaninka ne dabazaka zo kafadamin ba in ita hankalinta ya dauku wurin jinya? Mtsswww "taja tsoki tafara kwadawa jummai kira, jummai tazo dagudu mommy tace "kingama dinner? " Jummai tace "a, a amma akwai abincin rana kuma cikin warmer yake " Mommy tace "daukomunshi dasauri" jummai takoma tadawo da kula mommy ta amsa ta fita tashiga mota tai asibity, Fahad nanan zaune dafe da kai yarasa yazayayi neman mafita yaketayi daga karshe yatashi yakoma kofar gidansu faseelat har lokacin kulle gidan yake yaja tsoki yanajin kamar yayi kuka ya bar unguwar, mommy nashiga wurinsu Aisha amira ta rungumeta tana hawaye tace "mommy kitafi dani gidanki banison gidan daddy " mommy tace "yi hakuri princess dake zan tafi kinji ko? Ki kwantar da hankalinki "ta kwantar da amira jikinta, ta kalli Aisha dake koje koje tace "meya sameta?" Aisha ta girgiza kai tace "zamuyi maganar after" Mommy tace "okay kidaure kici abinci ko kadanne fahad yace bakici komi ba " Aisha tace "banajin yunwa ruwa kawai nakeso " Mommy tace "kibude jug gashinan ki zuba tea kisha amira nasa aka hadomashi itama ki zubamata " Aisha tace "baride na zuba mata kibata ni zanfita nasamo mana drinks a reception " Ta zuba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183