Chapter 18
Chapter 18
mata son amira, ta turawa maman amira "sleeping angel knan anty amira tafi ki kyau sosai kamar bake kika haifeta ba " Maman amira ta tura mata smile face tace "nabaki ita ,ai amira duk daddinta ta dauko don harma ya fita kyau " Faseelat tace "Allah sarki" Maman amira ta tura mata pic dinsu ita da mijinta da amira a kasar waje Faseelat na ganin pic din seda ta mike zaune ganin handsome man din da ke acikin pic din tadade tana kallonshi, sannan taturawa maman amira "wow kunsha kyau wlh, anty kinyi dacen miji " Maman amira tai dariya tace "nasani faseelat shiyasa nake mutuwar son shi kuma nake kokarin faranta mashi rai kullum ,kema Allah yabaki kamar shi. Faseelat tai murmushi "anty kenan aini jiya aka daura min aure " Maman amira tace"kice amarya kike to Allah yabada zaman lpya da kazantar daki, bari na sauka se munkara haduwa" Faseelat ta tura mata "amin anty to semun kara haduwa" Itama se ta kashe datar ta, ta koma ta bude picture dinsu maman amira tana cigaba da kallon mijin Nata, yana dariya ya dan rike kumatun amira, itama maman amira ta riko hannuwanshi dikkansu sunata dariya, ta sa hannu ta shafi pic din tace "my dream husband " Ta kure mijin da kallo ,fari ne sosai sumar kanshi baka kirin tasha gyara yana da dogon hanci da idanunshi farare matsakaita labbanshi tabi da kallo they are pink in color, tabi fararen hakoranshi da kallo dariyar ta mugun yi mashi kyau,se kawai ta Saki murmushi, se kuma ta tuna da fuskar nata mijin, Wanda so daya ta taba ganin dariyar shi, ta kuma tuna darensu na jiya, tadanyi shiru tana nazari tama saka wayar a key, cikin ranta take tambayar kanta miya hana khalil kusantar ta jiya? Romance only amma shikenan tana karantawa a novels yanda maza keyin release kenan har ya samu gamsuwa a taba ta kawai, tai shiru can tace "maybe dan yana farin shiga ne zuwa gaba nasan ze fahimta" Ta tashi ta koma falo ta bude pic dinsu maman amira tai zooming fuskar mijinta ta cigaba da kallonshi. Khalil na shiga gida dangi wadanda basu tafi ba suka fara zaulayarshi "ango kasha dadi ina kabaro amaryar "ko ansasu beba ya shiga wurin hajiyar, Hjyar na wanka se ya zauna jiranta har tafito, tana zama ya duka gaisheta ta amsa tana kallon fuskarshi so take tagano wani abu amma bata fahimci komi ba tace "ya kwanan faseelat? " Yace "lpy lau " tace "yayi kyau, dama bari nai agama biki kadan natsu tukunna inmaka maganar, kai ne zaka cigaba da zama a shagon mahaifinka saboda ni ban yadda kabarwa wannan yaron shagon shi kadai ba, donhaka nakeso ka rika zama da kanka shagonma se yafi bunkasa. " Tunda take magana yake kallonta, zuwa yanzu yagama gano hjy batason faseelat, yace "amma hjy kinsan ina zuwa school kuma da na dawo dole ina bukatar hutu, gaskiya hjy bazan iya ba, kibari zansamu wani yaron se inhada su da salen " hjy tuni tacika tai ta tum tace "khalil ni kake fadawa cewa bazakaiyaba? Ni khalil? Lalle Kayi aure ai dole ka nunamin ka girma" Hankali tashe yace "hjy kiyi hakuri Dan Allah ki fahimceni wlh abubuwa cabe min zasuyi " Hjy tana banka masa harara tace "jira kaji khalil kai ba kai girman da zaka bijerewa abinda nasaka ba, dole ko kaki ko kaso se kayi Kana jina ai" Khalil yace "naji hjy sede senan da sati zanfara zuwa lokacin na koma school tunda ina hutu yanzu" Ta ballamai harara "ni zaka fadawa kana hutu? Toni bansan wannan ba goben nan zakafara fita sakare kawai " Kamar zeyi kuka yace "to hjy "ya mike ze fita yasan inhar yana son zaman lpya toyayi yadda tace kawai inba haka ba yabani da masifar ta, don duk ta sauya ko dan wasan da suke na uwa da da anbari saboda aurennan. tace "a, a ina zaka? Dawo kazauna gashi can ana hadama amarya breakfast se katafin mata dashi " Ya dawo ya zauna ba dan ya soba, shi gabadaya kanshi ya kulle besan taya ze shawo matsalar hjy ba, ya daga kai ya kalli agogon bangon da ke dakin karfe takwas da minti 5, so yake ya koma wurin faseelat amma ba hali, yana nan zaune aka gama abincin, aka zubo shi a cooler har siyama tafita hjy takirata "jeki zubo ma yayanki yaci nashi anan " Khalil ya dago yana kallon hjy, ya daure yakama bakinshi yayi shiru aka zubo mishi ya fara dan tsakura. ummi kau sama-sama tai bacci tunanin ta kacokam ya tafi ne akan faseelat, ya daren su ze kasance, har garin Allah ya waye, zuwa yanzu zuciyar ta nabata faseelat na bukatar temako saboda abubuwan da take tunanin Sun auku, tagaza hakuri taje ta samu fatouma ,tabata wasu magunguna a leda tace [7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* 1⃣8⃣ Tace fatouma" kede ba yarinya bace dukda bakiyi aure ba amma zakiiya gane wasu alamu in wani abu yashiga tsakanin namiji da mace, kije gidan faseelat inde kinga wani sign to kibata wadannan magungunan duk jikinsu da bayanai tayi amfani dasu,amma wannan karkibata keda kanki nakeso ki dafa mata shi ta shiga nasan ita bata iya komai yanzu" Dije tashigo dakin tace "haba yaya, fatouma zaki aika gyara ?ai abun ba na yara bane ba, bani ke fatouma i tafiyarki ni da kai na zani, maybe ma Tana can ita tana sanaar kuka". Fatouma sam bataji dadi ba taso taje tayo ganin Kwam tana tuttura baki tabar dakin . Dije ta sabi hijabinta tanata sauri ummi tace "wlh dije jiya banyi barcin kirki ba inata tunanin faseelat, tundazu nakeso nakirata amma se nafasa Don karta kara tadamin hankali " Dije tagama kimtsawa tace "nide natafi ki kwantar da hankalinki insha Allah lpyarta lau "tafita zuwa gidan. Mashin na ajiye ta tafara kwankwasawa ,faseelat na tsakiyar kallon pic din mijin maman amira gabanta har wani dukan ukku ukku yakeyi taji ana buga gida, tai sauri ta ajiye wayar tatashi taje tabude kofar, wa zata gani ta rungume dije tana jawo hawaye, dije ta jaye ta daga jikinta tace "miye kuma na kuka? Daga zuwa na karkisa inkoma " Faseelat ta share hawayen tai tsaye dije tace "to nan zaki barni muje ciki mana" Faseelat tai gaba tana tafiya, dije tabi tafiyarta da kallo tanaso ta gano wani abu amma lpya lau ,suka Shiga ciki, Suna zama dije tace "ina megidan? " Faseelat tace "bayanan ai ya fita tunda safe" Dije tace "halan jiya bemaki komi ba ?" Faseelat ta dukar dakai tana jan yatsa dan kunya ta girgiza kai, Dije tai shiru tace "to yanzu de ga wadannan magungunan da zaran ya kusanceki kiyi amfani dasu,sannan faseelat plss kirike sirrin mijinki da gidanki ko umminki bakomi yakamata kina fadamata ba kinaji ai?kuma ki kula da jikinki, ke me kyau ce Allah yamaki kira, karkiyi sake kidage kindega yadda yaya take dukda ta tsufa, amma bata daina gyaran kanta ba, daga karshe kiyi hakuri da yadda kikasami mijinki kinsan kowa da irin yadda Allah ya halicceshi, ko yaya yake kiyi hakuri duk sadda ya nemeki ki amsa kira, kinsan malaiku na
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183