Chapter 57
Chapter 57
Tafita tashiga contact na fahad ta turamishi "masoyi naji dadin kyautar ka, Allah yakara maka budi ya kareka daga sharrin makiya, kanata kara kyau miye sirrin ne?" Ta turamishi tana murmushi ta kashe datar se barci, Da laasar fahad ya kirata suka kara shan vedio call sannan sukai sallama, Se dare ta samu tabude data bayan sunyi bankwana da habibinta, ta shiga message din maman amira "ππΌππΌππΌthank se kinzo inanan ina zuba eyes" Faseelat ta tura mata "don't mind" Tafita alokacin fahad ya turomata reply kamar haka "amin cutie karki damu da kyauta da namiki bakomai bane danko raina kikeso zanbaki, kinason kisan sirrin?" Faseelat tace "thanks eh inaso inji " Cikin zolaya yace "aisha ce sirrin tana kula da service dina duk lokacin dana bukata ana bani " Faseelat ta tura mishi "π To yayi kyau ,tunda ta isheka me zakai dani "? Yace "I'm joking fa naga kinhau I just test you kinga kema kishinne dake zuwa zakuyi kuyita hadamin zafi " Faseelat tace "aini bazanyi kishi da anty ba " Yace "hmmm Allah yasa, gobe inanan zuwa fa, don kullum zanzo sekin gaji dani " Tace "ai bazan gaji ba kazo yanzu ma " Yace "kina tsoron nawa da rana ma yaaka kare? " Tai murmushi ganin ya sauya zancen tace" good night sleep well π" Yanagani yayi murmushi ya cigaba da aikinshi. Da safe abba yaje yasamu baba babba akan maganar fahad yace zesa amishi bincike akansa, Da marece faseelat taci gayu sosai tasaka kayan da ya siyomata, tafito ummi tace" kinyi kyau gaskiya ina zuwa halan? " faseelat tace "fahad ne yace yana kan hanya " Ummi tace "to waike bazaki ce yarika shigowa ba kullum fira a mota? " Faseelat tace "to ummi zanmasa magana " ummi tace "kibada asiyomiki dan juice mana kitafi mashi dashi yadansha " faseelat tace "to bari nabawa Mubarak " Ummi tace "sekinfa dage yarinya, don ba khalil bane wannan awaye yake kuma yanada mata " Faseelat tace "nasani ummi bari naje " Ta juya ummi tabita da kallo rigar duk tafito mata da shape dukda tanada fadi, kuma faseelat dan mayafin rigar kawai ta yafa, Karfe 5 yazo ya mata waya tafito, be fito daga mota ba ta cikin glass yake karemata kallo, harta zo tabude marfin motar ta shiga, Yaja numfashi ya sauke ta kalleshi tana turo baki, Ya lumshe ido ya bude yace "cutie wannan kwalliyar fa?" Tace "i did it just for you "tana marmara ido cike da jan hankali, Yayi murmushi yanabinta da ido yace "thank you I'm happy, kinyi kyau sosai " Tace "thanks ga ruwa" ta mika mai water melon juice yana kallon kwalin yace "ni bazansha ba sede kibani a baki " Ta bata fuska tana hararanshi yace "abinda aisha keyi kenan komi yimin take taimin wanka, tasmin kaya, ta bani abinci abaki, amma ke just kiban drink yagagara " Ta harareshi tace "kabari kaga muyi auren ba wanka ba har goyonka ma zanrika yi "ya kyalkyace da dariya yace "sure? " Ta daga mai kai yace "to fara tundaga yau mana mugani inda gaskene" Ta tunzuro baki gaba tace "open ur mouth" ya wage baki yana jiran tafara bashi, Tai dariya ta bude marfin ta dora mishi kwalin abaki, ya dage yayita kwankwada, tai sauri zata janye caraf ya rike hannun alamun ta cigaba da bashi, Ta dora mai yayi ta sha ta fiddo ido tana kallonshi tasss ya shanye yana meda numfashi ,tana mamaki ta sadda robar Kasa bakomi ciki ta dago tace "amma yau anty batai maku girki ba ko? " yayi dariya yana goge bakinshi da handkerchief yace "yau nidakaina nashiga kitchen, bawani yunwa nakeji ba jindadin juice dinne yasa na shanye shi duka, kinsan duk abinda ya fito daga gunki dole yayi dadi " Ya kashe mata ido daya, Ta rufe fuska tana dariya, ya dauko waya yace "kigyara nai miki pic, badani zaaiba bare kice danna samu na tabaki ne " tace "OK, amma zamuyi da kai a wayata " Ya saki murmushi yanajin dadi, Ta dan fiddo ido ta matse baki ya dauketa, pic din yayi mugun kyau kalar rigarta purple da baki , shiru be dagoba yanata kallon bakinta da ta matse kamar zatai kisss, Tana kallonshi tace "muyi atare mana " cikin rashin sanin abinda yake yace "wait for me " Ta turo baki ta matsa ta leka wayar yayi zooming bakinta yanata kallo ta fashe da dariya, yayi sauri ya dago cikin dawowa tunani, tana nunashi da yatsa tana dariya tace "Allah kacika jaraba dubi duk yadda idanunka suka koma " Yayi murmushi ya jingina da seat ya juya ya kalleta yace "kamar kinsani kima shirya " Ta canza maganar da matsawa kusa dashi ta dauke su pic, Tana dauka shiko hankalin nakanta tana samu tadauka ta matsa tana dubawa tace "yayi kyau sosai, kasan wani abu zan dorashi a status da insta " Yayi murmushi yace "idan kuma bakisaka ba ni zan saka akan nawa " Ta rufe baki "rufani kasayani ban shirya abinda zancewa anty ba, gobe ma zanzo ganin yata anty ma tace tayi missing dina " yace "gobe munada special guest kenan Allah yakaimu " Tace "amin bari natafi se munyi waya" Yace "ammmmm"ya fiddo 1000 rafas biyu daga gaban motor ya mika mata yace "kibawa yara " Ta girgiza kai tana murmushi tace,"bana son kudinka kai nikeso" Yaji dadin maganarta ya lumshe ido ya bude kafin yace wani abu tabude tafita tana mai murmushin dauke numfashi, ya rumtse ido gam yanajin yadda zuciyarshi ke harbawa saboda tsananin sonta, sannan ya bude yana kallonta har ta shiga gida, seda ya dau 10 mnt sannan ya tada mota ya tafi, Yana kan hanya yamata transfer na 500,000, faseelat mamaki ya cikata da tagani tanata tambayar kanta koshi bejin wuyar fidda kudine oho, ta nunawa ummi, ummi tace "duk kan gyaranki zasu kare ai" faseelat tai dariya Next day tunda wuri faseelat tagama aikinta tatafi super market, ta kwashi kayan kitson yara danginsu beads ,robber band,robar kitso ,Brazil wool dasauransu sannan taje wurin kayan wasan yara, Wata big teddy me kyau ta baby ta burgeta ta dauka taje tabada ATM suka cire kudinsu kusan 50 thousands teddyn yakama tana dauke daita ta hau napep zuwa gidansu Aisha, Me napep na ajiyeta ta biya tai knocking ta gaida baba tsoho ta shiga, Amira na wurin wasanta ta hango faseelat da gudu taje ta rungumeta, Faseelat na dariya tace"daughter I really miss you " Amira tai dariya tanakai hannu kan teddy faseelat tabata tace "dama nakine gashinan "ta mika mata amira ta rungume babyn, Faseelat tace "ina anty? " Amira hankalinta na kan teddy dukda tana da wadanda suka fisu setaga wannan tafi mata tace "she's inside " faseelat tace "OK zo mushiga ciki "ta jawota suna tafiya tana kallon kitson kanta da yadan tsufa, Suka tsaya bakin kofa faseelat ta danna door bell shiru takara dannawa seda akai 15 mnt sannan aisha tazo tabude tana murmushi tace "maraba da anty "tana kallon kayan jikinta, Faseelat ta shigo tana murmushi, faseelat ta gaida aisha, ta amsa tana mata kallon up and down tace "a, a! Jawara kinfaso gari kinga yadda kika kara kyau kuwa? "tana dariya Faseelat tace "anty bawani kyau
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183