Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 120

Chapter 120

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,179 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ba karika abu like mad person yanzu inajinka " Shima fahad yaja tsokin bacin yana neman mafita da tafiyarshi zeyi, ya cigaba da cewa "after na kaita asibity nafita in duba princess dabata lpy se dawowa nai na tarar batanan yanuwanta sun dauketa naje gidansu many times a kulle " sabeer yace"wow sunyi dede dasuka dauke diyarsu, kai kana tunanin kamar Aisha ce da kake jibga son rai dan tana kanwar ka? to yanzu de kaga da banbanci, seka jira hukuncin da zasu yanke " fahad da tundazu yake kallon sabeer kamar ya kaimishi naushi, ya hadiye miyon bakin ciki yace "u r very stupid da kake tunanin ina hada Aisha da faseelat kowace da matsayinta in Kana bani shawara kabani in bazaka bayarba senai tafiya ta " Sabeer ya janye hannunshi da yadora kan fuska yarage murya yace "gaskiya baka kyauta ba duk son da yarinyar nan ta nuna maka amma har kaiya mata haka " fahad yace "I known, ya zanyi yanzu they took her bansan ina suka kaita ba nikuma inason ganinta inason sanin halin da take ciki " Sabeer yace "dole kayi hakuri kaita zuwa har kasamu ganin mahaifinta kabashi hakuri sosai kila su hakura , don inajin tsoron kar su rabaku, saboda diyarsu tana da komai dahar wanda yafika zata iya aura " Fahad ya dafe goshi yace "bazan iya rayuwa babu ita ba, she's my life, I'm regretting bazan iya bacci ba batare da nasan halinda take ciki ba ,ina son sanin halin da take ciki "se hawaye sharr sharrr sabeer ya dafashi yace "kayi hakuri kabi komai asannu faseelat takace,ka kwantar da hankalinka kacigaba da zuwa gidannasu har kasamu ganin abban nasu sede sekayi hakuri bazan boyemaka ba duk mutuncin da suke ganinka dashi yanzu babushi " fahad yayi shiru yana tunanin yadda ze tunkari abban nasu, sabeer yace "amma dan Allah ka rika kiyayewa,karage kishinnan karika hadiye shi don gudun nadama " Fahad ya share hawayenshi yace "thank you, nagode "ya tashi ya shiga motarshi yabar gidan, Sabeer yabi bayanshi da kallo ya girgiza kai, har bayan isha seda fahad yaje gidan har lokacin yana rufe, yajuya yanufi asibity yanaganin basanan yayi tunanin an sallame su ya nufi gida, faseelat na nan tazuba ido jiran hero shiru babushi,hankalinta duk yatashi ,jinin na karewa ummi ta jona heater ta kamata suka shiga toilet, ta temaka mata ta tube se lokacin ummi taga tashin hankali jikinta duk bakin tabo ne ga kumburi da tayi, ummi takara hawa fiyeda baya, ta gasa ta tai mata wanka ta sauya mata kaya sannan takamata suka fito, faseelat ta kwanta tana meda numfashi, ba dadewa abba yashigo da maltina da madara aka hadamata ,ummi ta tadata tabata don dole tasha sannan ummi ta kwantar daita , ummi ta kalli su abul da tundazu suna asibitin kamar masu azumi tace "yakamata ku tafi gida hakanan har tara tawuce" Suka fita jikinsu a mace, ya omer ma ya masu seda safe yafita, Ummi ta kalli baaba tace "baaba yakamata kitafi gida kihuta kema " baaba tace "to Allah yakara lpy bari natafi " ummi tace "a, a kijira alhaji ya kaiki " abba yace "to inde ana bukatar wani abu ki kirani" ummi tace "to insha Allah " Abba yafita baaba tabi bayanshi yana cikin tafiya baba babba yakira ya dauka bayan sun gaisa,baba babba yace"ya me jikin?" abba yace "dasauki zaace" baba babba yace "Allah yabata lpy, da Allah ko mijinta yazo karka saurare shi ,ya saketa kawai " abba yace "to Allah yasa haka shine mafi alheri" Baba babba yace "amin"sukai sallama, abba na ajiye baaba ya wuce gida, fahad na zuwa gida besamu su Aisha ba yajuya ya nufi gidan mommy, yana zuwa ya zauna a kujera ya kwantar da kai jiki kanshi na mugun ciwo, mommy tafito daga kitchen taganshi tabata rai tazo ta zauna, tace "yanzu fahad rayuwar da kazabar wa kanka kenan? matanka kamedasu kamar jakkai kaita bugunsu kamar dabbobi? " Fahad hannunshi akanshi yace "mommy it's a mistake baason raina nayi ba " mommy tace "idan de zakai hankali kayi idan kana dukan Aisha nayi shiru ita wagga iyayenta ba shiru zasu yi ba " tatashi zata haye sama murya sanyaye yace "ina Aisha? " mommy tace "tayi bacci katafi kawai gobe kazo ka dauketa, ita kuma amira anan zata zauna tunda kagama tsorata ta" Ta juya ta hayewarta, Fahad ya tashi yabar gidan, yakoma gida ruwa kadai ya iya sha ya shiga dakin faseelat yayi kwance kan bed dinta yanajin kewarta sosai, ya tashi ya bude wardrobe dinta ya dauko sleeping dress dinta ya rungume a kirji yana hawaye, gidansu umma ma duk basu cikin walwala har 10 tayi umma taji bata iya bacci ta tashi ta nufi dakin lady, Lady na waya da Hussein dasuke matukar son juna yanzu, umma ta shigo lady takashe kiran ta meda hankalinta kan umma, Murya sanyaye Umma tace"waikinsan gidansu faseelat ne? " lady tace "eh nasani" umma taji dadi tace "yawwa kitashi kisa hijab can zamuje yanzu bari naje na dauko mayafi na" ta juya tabar dakin, Lady ta tashi ta dora after akan kayan baccinta tafito, umma tafadawa daddy suka tafi gidansu faseelat, suna zuwa sukai parking suka fito suka tsaya bakin kofa sunata knocking, can zuwa abulkhair ya bude gidan unguwar dun dum dan babu nepa, sede hasken farin wata,yagade mata ne yayi tunanin kawayen ummi ne, abul yace "inawuni " Umma tace "lpy lau ya me jiki an sallamosu ne" yace "dasauki suna asibity " umma tace "wace asibity suke room nawa? " Yace "turai, aminity ward room 9" umma tace "to nagode sosai "ta kalli lady tace "mutafi asibitin " suka juya suka tafi abul yameda gida ya rufe, akan hanya suka sai kaza me dawafi da drinks suka tafi asibitin, Bawani wahala suka gane dakin suka tura suka shiga da sallama bakinsu, ummi kadaice ta rage itama tana salla, da lady da umma hankalinsu bakaramin tashi yayi ba ganin halin da faseelat ke ciki, idon faseelat akulle umma takarasa kan bed din dasauri tana kara ganin barnar da danta yayi, jin kamshi na daban faseelat ta bude ido taga umma, tafara hawaye, Umma tace "sannu faseelat Allah yabaki lpy" Faseelat tariko hannun umma murya shake tace "umma! ya sakeni ko? " umma tace"me kike cewa ne? Yazaai fahad ya iya sakinki yana sonki sosai baze iya rabuwa dake ba " Tace "ban ganshi ba har yanzu bezo wurina ba, Dan Allah umma kikiramin shi inason ganinshi " Umma tace "ki kwantar da hankalinki yananan zezo "tasa hannu tana share mata hawaye, ummi da tundazu ta sallame tai shiru tana kallon gadon da faseelat ke kwance tanajin takaici kamar me, lady ta matsa tace "sannu anty " faseelat ta daga mata kai tana cigaba da hawaye, ummi ta tashi tana linke carpet tace "sannunku da zuwa " umma ta juya wurinta tace "ina wuni yame jiki Allah yabata lpy" ummi tace "amin " Itama lady ta gaida ummi, shiru dakin nawani lokaci sannan umma tace "Dan Allah ummi kuyi hakuri akan abinda fahad yayi baa cikin hayyacin shi yayi haka ba, shi kanshi yana cikin tashin hankali don koda yazomun da labarin kuka yakeyi ,nasan yanacan cikin tashin hankali, kuyi hakuri

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});