Chapter 115
Chapter 115
ciki yanata kukan yayi zaman dirshan gaban gudan tsokokin dake a wurin yana ta kallonsu yana kuka, yake tuno maganar faseelat "amma kasani cikinnan shine farincikina shi nake burin gani ayanzu nabaka amanarshi karka bari wani abu yasameshi" da kuma inda take cewa "zan haifarma baby boy kasamu freind" Kamar dan maye yafara magana "meyasa zaka zube?inason naganka araye banyi don na cutar da kai ba, katafi kabarta she love you ur her happiness and joy why zaka gujeta? it's just an accident meyasa bazaka hakura ba..." maganganun duk gasunan yadade yana sambatu, har yakai yayi kwance agun, can zuwa yatashi yasamo leda ya sa hannu ya fara kwashe abinda zeiya kwasuwa yagama ya kulle ya ajiye gefe, ya cire shirt din jikinshi ya gogge abinda yasamu yafita ya dauko mofa yazo ya goge wurin sosai ya kuma sa fresheners duk da haka seda dakin yadauki kanni, yafita yaje can garden yayi rami ya rufe ledan da rigar yadawo ya shiga toilet yasakarwa kanshi ruwa yanata meda numfashi, yana cikin cuda jikinshi ya tuno yadda yaja faseelat daga toilet din tana cikin cuda jikinta yakai wa bango naushi yanajin haushin kanshi, wayar faseelat ta fado mai arai yayi sauri yafito ya dauketa duk ta tarwatse baxata kara amfanuwa ba, ya budeta ya cire sim dinta wanda take chart ya dauko one of his phone yasa sim din, ya sake download wats app yayi restoring duk messages suka dawo ciki, yakoma cikin chart din ta da baffa beko bude pic dinba yawuce gaba don kar zuciyarshi ta tarwatse , faseelat da taga pic din tace "baffa kayi hakuri plss bansan yaakai nai missing contact dinka ba, ya gida yasu hjya da alhaji? ashe haryanzu kanada wannan pic din yayi kyau sosai " Baffa yace "lpy lau suke ,badole kiyi missing no dina ba tunda kinyi aure π¬ thank God ansamin rana jiya nima zan angwance " faseelat ta tura laugh emoji πtace "wai dagaske ?yaakai bansaniba " Yayi dariya yace "young girl ,ai ummi dazakiji gunta batanan nasan kuma wannan miskilin baze kiraki yafada miki ba " faseelat ta turamashi smiling face tace "namaka murna wacece ita takaini kyau ? π€£" yace "kedin me kyakkyawa ce ajin karshe" faseelat tace "muganta in dagaske ne " yayi dariya yace"banda sheri fa " tace "Allah aa kawai inason ganinta " seya turomata pic din wata black beauty jibgegiya kamataπ me dogon hanci da wawakeken baki tana da ido she's cute de ππ, Faseelat ta tura mishi "haba baffa wannan doshumar ina zaka ajiyeta π" baffa yace "kambuuuu matar tawa ce doshuma?" faseelat tatura mai "sorry sorry π€" yace "ke ni banason fararen mata ni fari ita fara abun will waste, nafison baka me kiba shiyasa seda na darje amma ai tanada kyau duba sosai inkuma Sheri ne sekitayi " Faseelat takara kallon pic din itade awurinta batada kyau abun mamaki ma yabata yadda yake kyakkyawa amma wagga yakeso lalle so makaho ne, Tace " Allah yasa alheri, gaskiya tana da kyau ka gaidata kafin musan juna" Yace "wannan is not a villager wayayyace degree gareta akan microbiology awani hospital ma take aiki kibari gobe innaje wurinta zan kiraki vedio call amma ta wats app seku gaisa daita ki kara ganinta sosai Allah tahadu kuma tanada hankali" faseelat tace "ihmmmmm Allah yakaimu naganta " Daganan se chart da yaturo mata yau wanda bata ganiba, "aljanah ya kk tashi? gani wurin waseela " "zan kiraki yanzu" Se kiran, fahad yasa hannu yaita bugun kanshi yana hawayen danasani "why ban tsaya ida karanta messages dinba? " "meyasa zata dauki pic dashi? don yana cousin dinta ai zeiya aurenta donme zata sakarmishi jikina " Yanajin wani malolon bakin ciki a makoshi yace "ya Allah ka ragemin kishinnan na zauna lpy kasamin hakuri akan dangin ta, don ban kaunar naga tana muamala da kowane namiji"niko nace insun barmaka ita ko? yatashi zuciyarshi na ciwo yasaka kaya ya tada salla har anyi laasar yayisu ahade, be taba adduar Allah yarage masa kishi ba segashi yau shine ke kuka yana rokon Allah yarage masa kishinsa, yana gamawa ya tashi yafita direct gidan su faseelat ya nufa amma gidan akulle don duk suna asibity, yadade yana kallon kofar sannan yajuya ya nufi asibity, A asibity amira ta farko a firgice, Aisha ta riketa tana rarrashi amira tana kuka take cewa "ina anty? Ni kikai ni wurin anty "suna haka fahad ya shigo ya karasa bakin gadon dasauri yana fadin "sannu princess " amira naganinshi ta rumtse ido tai gum zuciyarta na harbawa don matsanancin tsoronshi takeji, Aisha dake hawaye ta kalleshi, Ya riko hannun amira yace "princess open ur eyes it's me ur dad " gaf-gaf hannun amira ya dauki rawa, takara rumtse idonta yanzu in akwai abinda batasan gani befi daddinta ba, Aisha ta zare hannunshi tana hawaye tace "katashi kafita bata son ganinka tsoron ka takeji karka karasa rikitamin ita" Yayi kasake yana kallonta yace "u r lying " Ya meda hannu ya riko amira yace "amira it's me ur beloved dad" amira tafasa kara idanunta a kulle wadda tasa seda fahad yasaki hannunta, amira na kuka tace "I don't want to see you stay away from me" ya fiddo ido waje "amira nine fa dad dinki bakison gani na inyi nesa dake? " amira tace "mommy please take me to big mom house I'm scared here," Aisha tace "Dan Allah kafita kabarmu, badole taji tsoronka ba yadda kake dukan mu tana gani tanaji dan Allah kafita " Fahad ya tashi yafita yanata tariyo maganganun umma da amira, wai his daughter da kullum take cewa she love him itace ke cewa yayi nesa daita ,ya shiga motar shi yayi zaune yakasa ma hawaye se zuciyarshi dake kuna, yadade zaune sannan ya nufi gidan mommy dan yafada mata amira ba lpy,kokadan beda niyyar fadamata abunda yafaru amma yasan she must heard it, har lokacin faseelat bata farfado ba daga baccin da take, dukkansu tun safe har yanzu bayan laasar ba wanda yakara sawa cikinshi komi, itako jamila gidan siyama tawuce tana ta kuka tafadawa siyama abinda tayi tace dan Allah taje tabata hakuri,bataso su mama suji siyama shiru tayi kawai jin abinda hjy keyi da tsiyar da jamila tayi, seda mijinta yayan mamar jamila yadawo cin abinci sannan siyama tafadamishi abinda jamila tayi tace anjima ze kaisu su bata hakuri, Ranshi ya baci yakira jamila ya rufeta da fada "ke dan uwarki saboda yana kai dare be dawo ba shine zakije kiwa hjy wulakanci, ke wlh a aljanna kike in kikaji matsalolin uwayen mazan wasu sakarai shasha hakanan zaki rusa mana zumunci, kika ma kanki wlh in kuma so kike ki zama karamar jawara to tashi kiban wuri "jamila ta tashi tana kuka tafita, Cikin kwantar da hankali siyama tace "kayi hakuri yarinya ce nangaba ko ance tayi bazata yi ba,Allah yasa hjyar ta hakura " Tai shiru tana tunani don tasan hjyar ma bata kyauta ba kuma zatai mata magana koba yau ba , Motarsu khalil tayi nisa da tafiya sunkusa kai batsari tunda yashiga counter dinshi kawai yake latsawa yana lazimi dede gadar wani kauye kurmiyal wata mota ta kwacewa wani driver tazo tabanki motar su khalil karfen da yakare gadar ya balle duka motocin suka afka cikin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183