Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 142

Chapter 142

Ragon Miji Book 1 Complete Hausa Novel 1,190 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

sorry " Tace "meyasa zakamin haka agaban amira? kaida anty duk bawanda yayi murna akan sakamakonta, yanzu kun kashe mata gwiwa Allah yasa takara yin abun kirki nangaba " Yace "habade my kankanaty kishinki ne yaja amma kiyi hakuri, kuma karkiga laifina yanzu haka anbazaku a duniya wai wani shege harda cewa Allah yasa nasakeki ya Aura wani yace sede inni tsinanne ne " faseelat me zatai inba dariya ba tadingi kyalkyatawa, fahad yayi murmushi yace "yaude har vedion bikinmu seda taita yawo kamar yau akai auren" Faseelat tace "kayi hakuri to banyi tunanin abun ze girman haka ba " ya tabe baki yace "bayan yau ko dan rarrashin bansamu ba seda nazo biko " Tace "haba mana my jarumi" ta tura mai nono setin baki tace "ishiru ishiru sha ummanka" fahad na dariya ya kafa kai yafara kwankwadar madara medadi 😂🙈 can kusan 2:30 amira tarika mugayen mafarkai kala kala dama tundare tafara ganin biji biji, duk tai zufa tafarka a firgice, sede idonta sam bata gani gashi bude amma duhu, Tafara kuka tana kiran" anty ,anty anty!!!! " Faseelat da suke tsaka da sex taji kukanta Hero nasamnta tace "hero dagani kamar kukan amira nakeji "shiko bayaji don baya duniyar kuma nafadamaku be damu da kukan yara ba in ana sex, amira dakejin ana hura mata wuta ajiki da lalube ta sauko tana neman kofa tana kuka, tana kiran anty, Faseelat dataji abun dagaske tafara ture fahad daga kanta shikuma yana kara riketa da kara mata nauyi cikin muryar kuka tace"hero amira na kuka Dan Allah kadagani inje wurinta Dan Allah " amma ina be san tanayi ba, Amira harta kai bakin kofa taji kamar anajan jininta ta zube akasan tiles tana nishi, tana kiran anty kasa kasa, Faseelat nata faman yadda zata tada fahad akanta amma ina se bayan 30 mnt sannan ya dagata, ta tashi dasauri jikinta na rawa ta zura riga tai kofa dagudu ta bude tashiga dayan bedroom din, sede me amira sheme a mike tsakiyar dakin tayi fari fat kamar ba jini jikinta gawani jinin dan kadan agefen baki, Jikin faseelat na matsanancin rawa zuciyarta na bugawa da karfi ta zauna ta rungumo amira jikinta tana kuka me sauti da tashin hankali "amira! Amira kitashi amira Dan Allah kitashi "amma ina amira tadade da tafiya aljanna, Fahad dayaji yayi sauri ya diro daga kan bed yasa short yabi kofar, Faseelat Ta kurma kuwwa da duk karfinta tana jijjiga amira tana kuka, Kafafunshi kasa daukarshi sukayi yayi zaman dirshan gabansu jikinshi a mace kamar anzare Mai duk kuzarinshi, Faseelat nata kuka ta tallabo kan amira tana bubbuga fuskarta "amira, amira gani nice anty kibude idonki 😭 kibude idonki gani nazo "Allah sarki amira ta rasu dasunan anty abakinta, fahad da hankalinshi yadan dawo cikin tashin hankali yace "daukota mutafi asibity daukota " Ya mike tsaye yana nuna mata tatashi, Faseelat ta kifa kai jikin amira dake jikinta tana kuka mecin rai tace "amira ta mutu amira tatafi " fahad kamar ansoka mishi mashi yaji yayi sauri ya amshi amira yana dubawa amma ina ta rasu ya kwartsa ihunda seda Aisha tatashi duk karfin maganin datasha kuwa, Yana kuka yana kiran amira, Faseelat nata kuka kamar zaa fidda mata rai take cewa "seda nace kadagani, kadagani " Aisha jin yanata kiran amira yasa zuciyarta bugawa da karfi, kukan dadi daban na tashin hankali daban baa taba hadasu, dagudu ta hito tayi cikin dakin, Tana shiga taga fahad rungume da amira yana ta ihu da kuka faseelat kuma tana gefen kafafuwan amiran tanata kuka kamar ranta ze fita, Aisha zuciyarta na up and down very faster ta kalli gefen bakin amira taga jini, ga fahad nata girgizata bata motsi, Diff komai yatsaya mata tai baya tafadi kasa a su me , Sede sukaji karar faduwarta fahad yadago kai da sauri ya ajiye amira yayi wurinta yana girgizata amma shiru yarika kuwwa yana girgizata yana kuka da magana , "Aisha kitashi Dan Allah kutashi plssss Aisha!!!! " Allah sarki rayuwa kullu nafsin zaikatul maut, amira de antafi Allah yasa meceton su Aisha da fahad ce, 😭 *R. I. P* *our meera we will surely miss you*😭 *da haka kuma nike kira gareku mutane murika kula da yiwa diyanmu addua karmu rika mantuwa, sannan mudena yada diyan mu a media irinsu Insta dasauransu don bamusan iya wadanda zasugani ba har gwamma status me contact dinka kadai zegani kuma nasan inbaka da relation da mutum ba yadda zaai yayi saving number dinka tunda batai mishi amfanin komi ,domin akwai masu kambun baka tun azamanin manzon Allah (S. A. W) wlh wani ko yabon abu yayi sekaga abun ya lalace ko ya mutu gabadaya, balle yanzu duniya tacika da matsafa yan mafiya yan asiri yan tsubbu dasauransu wanda kana nesa se suiya cutar da kai in Allah yaso, yanzu de gashi amira tatafi Allah kadai yasan dalilin mutuwarta, inafatan andau darasi acikin mutuwar amira, nide fatana akoyaushe a novel dinnan ku dauki darussan ciki masu amfani kubar Wanda basu dashi, inafatan ana tsintar wasu darussan boye da basu fito fili ba amma nasan masu hankali sun gansu kuma zasuyi amfani dasu, raggon miji dasauran tafiya ahaka inaganin ina maku tsallake banbi daki daki amma alhamdulillah tunda kuna ilmantuwa da nishadantuwa* *mudage yiwa diyanmu adduar neman kariya insun girma mukoya musu surikayi da kansu* *ina mika sakon taaziya ta ga amira fans Allah yajikan mamatanmu musulmai maza da mata amin kuma ina baku hakuri da yadda labarin ze cigaba da tafiya duk kansu akwai darasin da nakeso adauka akansu sede ayi hakuri akan yadda abun ze kasance kuciga da nishadantuwa amma karkumanta kuna ilmantuwa da abinda kaga yayi dede* *😂nasha wuyar page dinnan ba page din dayaban wuya kamar shi awa 4 ina typing nashi ya kukaga debate yayi? Ayi hakuri da turancin candidate🤣 ahankali muna kara koyo ,acikin maza kukawo oppose na debate din ,ko cikinku mata wadda take mutuwar son mijnta takawo nata debate na opposing that female education is better than male education🤣 ko kuma wadda bata yadda da hakan ba, thank you all enjoyed* *don't forget to comment saboda aradu na wahala na gwagwatu harseda na nemi temako*😂💃🏼 ➰➰➰➰➰ *RAGGON MIJI* ➰➰➰➰➰ By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* ✍🏽✍🏽 *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*✍🏽✍🏽✍🏽 We are bearer's of so golden a pen🖊 We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden pen🖊 Be hold our words A product of our pen🖊 Savour our words For it will cause you no pain.✍🏽 https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 8⃣1⃣ *Manzon Allah (S. A. W) yace wanda ya muku alheri to ku gode masa kuma kusaka masa da alheri kwatan kwacinsa ko fin haka idan baku da hali to kuyi masa addua* *pagyn kine Mrs Ibrahim maman teamalo😍kinasona da diyana kina bamu duk kulawa inasonki sosai da sosai Allah yakawo ranar haduwar mu alherinki gareni yafi karfin fada nagode maki Allah yakara dankon soyayya keda oga yakara budi ya kawo triplets masu albarka luv u so badly dear* Faseelat na rungume da amira tana kuka shi kuma yana rungume da Aisha yana kukan, Dogon lokaci aka dauka sunayi abunda faseelat ta lura dashi fahad beiya rudewa ba dan lissafin kanshi kwancewa yake gabadaya, Tana kuka ta ajiye amira ta tashi tafita tashiga dakinshi takira doctor

Table of Contents

Chapters

183 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180
  181. 181 Chapter 181
  182. 182 Chapter 182
  183. 183 Chapter 183
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});