Chapter 69
Chapter 69
abinda nafiso ka kulamin da kanka kawai, " Cikin zolaya yace "karkidamu ai Aisha is taking good care of me " Faseelat ta tunzuro baki tana mai wani kallo tace "I see " Ya fara dariya yana kallonta tace "ina amira bakazomin daita munyi bankwana ba " Yace "karkidamu amira ta kice kuma tana gidan mommy ma acan zamu barta" Yana cikin magana mashin yawuce su yayi parking kofar gidansu faseelat, Faseelat ta juya tabi mashin din da kallo ganin kamar ya omer dinta, Me mashin ya ajiyeshi ya juya omer ya daga facing cap dake kanshi yana kallon su faseelat dake nesa kadan dashi, Cikin farin ciki faseelat tasa hannuwa biyu ta rufe bakinta ganin ya omer ne ta ruga da gudu kafin taisa ya ware hannu tafada kirjinshi ya zagayeta yana murmushi, Tunda faseelat tabi mashin din da kallo ran fahad ya baci, ganin ta gudu ta rungume shi yasa jijiyoyin kanshi suka firfito waje zuciyarshi na zafi ganin faseelat rungume ajikin omer, Faseelat ta janye jikinta tana kallon fuskar ya omer tace "yaya sannu dazuwa shine baka fadamana u r coming back today ba " Yasa hannu ya lakuce mata hanci yace "I wanted to surprise all of you " Tai dariya taja trolley dinshi tace "mushiga ciki yaya kahuta " Yabi bayanta yana murmushi, fahad ya cika yayi fam ya fito daga wajen motar yatura marfin da karfi ya cusa hannuwa biyu aljihu rai bace, Itako faseelat suna shiga tafara kwalawa ummi kira saying "ummi ummi ya omer ya dawo " ummi tafito daga daki dasauri tana murna, Omer dake kallon sauyin gidan ya meda kallonshi gun ummi dasauri yaje ya rungumeta su duka suna murna, Ganin haka faseelat tajuya tafita wurin fahad tanata wasar baki, Tana isa wurin tasameshi yajuya yaba kofar gidan baya dan daya kalli wurin yake tariyo fadawar da faseelat tai a kirjin omer, Tana murmushi tace "sorry nabarka ya o....... "bata kara saba ya juyo ya wanka mata mari idanunshi jawur, Jikake tasss Faseelat ta dafe kuncinta ta bude baki da hanci idanu jawur tana kallonshi, Fuska tamke fahad ya nunata da hannu ya hade yatsu suna bada sauti yace "are you mad? Bakida hankali zakije ki hugging dinshi Agabana" Yana hadiye sauran fushinshi kamar omer din zera, π€£ Faseelat ta juya da gudu tana kuka ta shige gida, Sorry faseelat πyau anmiki first one [7/12, 11:01 PM] Maman Mamy: β°β°β°β°β° *RAGGON MIJI* β°β°β°β°β° By *MAMAN MAMY* *(SHALELE)* βπ½βπ½ *GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*βπ½βπ½βπ½ We are bearer's of so golden a penπ We write assidiously perceiven no pain So magical Our creative golden penπ Be hold our words A product of our penπ Savour our words For it will cause you no pain.βπ½ https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/ 5β£3β£ Tana guduwa cikin jin haushi ya kaiwa mota naushi tare da harbi ya rike kugu ya tallabo keya da hannu yana jan tsoki, ya bude motar yana kallon kofar gidansu ya shiga yaja yabar unguwar, Itako faseelat da gudu ta shige daki ummi tabita da kallo, tafada kan bed tana kuka me sauti, Ummi tai tsaye tana mamakin ta tabi bayanta zuwa dakin, Tana shiga ta sameta kwance tana kuka ummi hannu akan gemu tace "faseelat lpya de kika shigo kina kuka? " Faseelat ta tashi zaune tana share hawayenta da bayan hannu cikin muryar kuka tace "wai tafiya zayayi dubai "hiding the fact Ummi ta bude baki tana kallonta tace "oh ni, faseelat don zeyi tafiya kike risgar irin wannan kuka haka to Allah yakyauta miki, ande kusa a mika ki can kima cinye shi saboda so "ta juya tabar dakin faseelat ta koma ta kwanta tana cigaba da share hawaye, Tunda yakama hanya yakejin be kyauta ba marinta da yayi, amma dukda haka yana ganin laifinta ko yayanta ne kanme zataje tai hugging nashi shiba namiji bane? Yaja tsoki yana shan round ya jawo waya yana kiranta, Faseelat naganin kiran taki picking gabadaya brain dinta ta cushe wai fahad ne ya mareta with out doing any offense , Har ta tsinke begajiba ya kara kira yana magana da kanshi "pick pick! pick it please "har ta tsinke baa dauka ba, ya sake kira cos he's regretting, Kiran nafara shiga faseelat tai rejecting kiran cikin jin haushin ya dameta, He felt very sad, for the first time da faseelat tai rejecting calls dinshi, kanshi yamishi nauyi ya gangara gefen titi yayi parking ya dora kai kan sitiyari few seconds ya dago still idanu jawur yanajin ciwo be taba jin haka ba idan ya mari aisha besan meyasa ba , Ya dauki waya ya mata text kamar haka "I'm sorry cutie plss forgive me, and pick my call I want to apologize for my misbehaving "ya tura mata Faseelat naganin message din tai deleting dinshi gabadaya, Fahad ya sake kira batai picking ba yaja tsoki ya ajiye wayar ya nufi gida , faseelat na nan kwance har akayi Maghreb sannan ta tashi tai salla, Omer besan ma abinda yake faruwa ba saboda lokacin da ta shigo gidan ya na toilet yana watsa ruwa, Fahad yana isa gida ya bude mota jiki sanyaye ya shiga ciki, tsit gidan da alamu Aisha tafita yaja tsoki ya haye sama, Yadan kwanta idanunshi na kallon pop na dakin hannunshi daya nakan heart dinshi tana ta harbawa fat! Fat!!!, yanata tunanin faseelat, jin anyi kiran salla ya tashi yayi salla, yafara yi musu parking, se ishai yagama har lokacin Aisha bata dawoba shi kuma gabadaya hankalinshi nagun faseelat dukda baya zuwa gunta da dare, be tsaya shawara da zuciyarshi ba ya fita da sauri ya kama hanyar gidansu yanajin inbe ganta ba koyaje ma baze iya aikin komi ba, Omer ya fito zashi masjid yaga fahad tsaye kofar gidan, cikin jin haushin omer fahad yabashi hannu suka gaisa yace "Dan Allah kamin magana da faseelat inata kiran wayarta bata dauka " Omer na mishi kallon up and down yace "ba damuwa " Ya juya cikin gidan yafadawa ummi dake tsakar gida tana alwala cewa faseelat tayi bako ya juya yafita, Ummi ta shiga dakin faseelat tace "tsuntsuwar soyayya ga tsuntsun can yazo kitashi kije kiji ko lpy" faseelat tace "To" ta mike zaune ,ummi ta juya ta shiga daki ta kabbara salla, Jin ummi ta shige daki faseelat ta koma tai kwanciyarta , Fahad yayi ta tsayuwa yanata kiranta bata dauka yaja tsoki sama da ashirin har omer ya dawo daga masjid yana tsaye, Omer ya shiga cikin gidan ya shiga dakin faseelat tana kwanciyarta har yanzu cikin bacin rai yace "ke ba kiranki ake ba? Tundazu almost 20mnt baki fita ba, kitashi ki je malama " Ta tashi tana share hawaye taja hijab tafita , Ya omer yabi bayanta ya tsaya cikin zauren gidan da ba haske can waje ko da haske daga inda yake yana hango su faseelat din, Faseelat nafita ta juyawa fahad baya hannuwanta akan kirji ta harde su, be masan da zuwan ta ba don yabawa kofar gidan baya kuma he's busy thinking of her, kamshin jikinta ne ya sanardashi zuwanta ya juya yana Bin bayan ta da kallo, Yace "I'm sorry cutie kishinki ne yasa har na mareki I'm regretting " Bata juyo ba ya koma gabanta yace "nace kiyi hakuri hakan baze kara faruwa ba"
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180
- 181 Chapter 181
- 182 Chapter 182
- 183 Chapter 183